Mallakina
๐ต 1102 characters
โฑ๏ธ 3:53 duration
๐ ID: 10051378
๐ Lyrics
Zan mallaki zabin raina
Shine duka lissafina
Farin ciki kuma jindadina
Kana kwance araina
Tunda dai ba ma sa'insa
Bini dukkan inda na dosa
Kan sonka zana ci gasa
Barni in numfasa
Ahaiye Ahaiye
Yara iye nanaye
Da so nazo kai tsaye
Mai kyan sunaye
Saurayi dan tsaya, sha kurumin ka
Ka mallake zuciya, jeka abinka
Babu wanda zai tankaka
Ko sunji labarinka
Kaci ado ina bayanka
Linzamin zuciya
Ahaiye Ahaiye
Yara iye nanaye
Da so nazo kai tsaye
Mai kyan sunaye
Kowa akwai gwaninsa
Wanda yake tausayinsa
Mai tambaya kazo ga amsa
Tunda a sonka nako naisa
Na riga da nai bayani
Mai tausayi Allah ya bani
Ya zamo minni tsani
Linzamin zuciya
Ahaiye Ahaiye
Yara iye nanaye
Da so nazo kai tsaye
Mai kyan sunaye
La-la-la-la-la, La-la-la-la-la-la
La-la-la-la-la, La-la-la-la-la-la
Zan mallaki zabin raina
Shine duka lissafina
Kuma jindadina
Kana kwance araina
Kaga dai bama sa'insa
Bini inda na dosa
Barni in numfasa
Ga ka kwance a raina
Ahaiye-ahaiye
Yara iye nanaye
Da so nazo kai tsaye
Mai kyan sunaye
Ahaiye-ahaiye
Yara iye nanaye
Da so nazo kai tsaye
Mai kyan sunaye
La-la-la-la-la, La-la-la-la-la-la
Shine duka lissafina
Farin ciki kuma jindadina
Kana kwance araina
Tunda dai ba ma sa'insa
Bini dukkan inda na dosa
Kan sonka zana ci gasa
Barni in numfasa
Ahaiye Ahaiye
Yara iye nanaye
Da so nazo kai tsaye
Mai kyan sunaye
Saurayi dan tsaya, sha kurumin ka
Ka mallake zuciya, jeka abinka
Babu wanda zai tankaka
Ko sunji labarinka
Kaci ado ina bayanka
Linzamin zuciya
Ahaiye Ahaiye
Yara iye nanaye
Da so nazo kai tsaye
Mai kyan sunaye
Kowa akwai gwaninsa
Wanda yake tausayinsa
Mai tambaya kazo ga amsa
Tunda a sonka nako naisa
Na riga da nai bayani
Mai tausayi Allah ya bani
Ya zamo minni tsani
Linzamin zuciya
Ahaiye Ahaiye
Yara iye nanaye
Da so nazo kai tsaye
Mai kyan sunaye
La-la-la-la-la, La-la-la-la-la-la
La-la-la-la-la, La-la-la-la-la-la
Zan mallaki zabin raina
Shine duka lissafina
Kuma jindadina
Kana kwance araina
Kaga dai bama sa'insa
Bini inda na dosa
Barni in numfasa
Ga ka kwance a raina
Ahaiye-ahaiye
Yara iye nanaye
Da so nazo kai tsaye
Mai kyan sunaye
Ahaiye-ahaiye
Yara iye nanaye
Da so nazo kai tsaye
Mai kyan sunaye
La-la-la-la-la, La-la-la-la-la-la
โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:12.14] Zan mallaki zabin raina
[00:15.04] Shine duka lissafina
[00:17.91] Farin ciki kuma jindadina
[00:20.85] Kana kwance araina
[00:23.38] Tunda dai ba ma sa'insa
[00:26.43] Bini dukkan inda na dosa
[00:29.06] Kan sonka zana ci gasa
[00:32.36] Barni in numfasa
[00:35.29] Ahaiye Ahaiye
[00:38.12] Yara iye nanaye
[00:41.16] Da so nazo kai tsaye
[00:43.57] Mai kyan sunaye
[00:46.60]
[00:57.05] Saurayi dan tsaya, sha kurumin ka
[01:03.16] Ka mallake zuciya, jeka abinka
[01:09.01] Babu wanda zai tankaka
[01:11.07] Ko sunji labarinka
[01:14.93] Kaci ado ina bayanka
[01:17.40] Linzamin zuciya
[01:20.17] Ahaiye Ahaiye
[01:23.25] Yara iye nanaye
[01:26.32] Da so nazo kai tsaye
[01:29.20] Mai kyan sunaye
[01:32.16]
[01:42.75] Kowa akwai gwaninsa
[01:44.71] Wanda yake tausayinsa
[01:47.17] Mai tambaya kazo ga amsa
[01:50.51] Tunda a sonka nako naisa
[01:53.36] Na riga da nai bayani
[01:55.88] Mai tausayi Allah ya bani
[01:59.39] Ya zamo minni tsani
[02:01.77] Linzamin zuciya
[02:05.40] Ahaiye Ahaiye
[02:07.93] Yara iye nanaye
[02:11.31] Da so nazo kai tsaye
[02:14.11] Mai kyan sunaye
[02:16.79] La-la-la-la-la, La-la-la-la-la-la
[02:21.30] La-la-la-la-la, La-la-la-la-la-la
[02:28.35] Zan mallaki zabin raina
[02:30.16] Shine duka lissafina
[02:33.45] Kuma jindadina
[02:36.35] Kana kwance araina
[02:39.38] Kaga dai bama sa'insa
[02:41.72] Bini inda na dosa
[02:44.82] Barni in numfasa
[02:47.63] Ga ka kwance a raina
[02:52.48] Ahaiye-ahaiye
[02:53.23] Yara iye nanaye
[02:56.40] Da so nazo kai tsaye
[02:59.62] Mai kyan sunaye
[03:02.33] Ahaiye-ahaiye
[03:04.48] Yara iye nanaye
[03:07.57] Da so nazo kai tsaye
[03:10.75] Mai kyan sunaye
[03:13.04]
[03:23.79] La-la-la-la-la, La-la-la-la-la-la
[03:46.43]
[00:15.04] Shine duka lissafina
[00:17.91] Farin ciki kuma jindadina
[00:20.85] Kana kwance araina
[00:23.38] Tunda dai ba ma sa'insa
[00:26.43] Bini dukkan inda na dosa
[00:29.06] Kan sonka zana ci gasa
[00:32.36] Barni in numfasa
[00:35.29] Ahaiye Ahaiye
[00:38.12] Yara iye nanaye
[00:41.16] Da so nazo kai tsaye
[00:43.57] Mai kyan sunaye
[00:46.60]
[00:57.05] Saurayi dan tsaya, sha kurumin ka
[01:03.16] Ka mallake zuciya, jeka abinka
[01:09.01] Babu wanda zai tankaka
[01:11.07] Ko sunji labarinka
[01:14.93] Kaci ado ina bayanka
[01:17.40] Linzamin zuciya
[01:20.17] Ahaiye Ahaiye
[01:23.25] Yara iye nanaye
[01:26.32] Da so nazo kai tsaye
[01:29.20] Mai kyan sunaye
[01:32.16]
[01:42.75] Kowa akwai gwaninsa
[01:44.71] Wanda yake tausayinsa
[01:47.17] Mai tambaya kazo ga amsa
[01:50.51] Tunda a sonka nako naisa
[01:53.36] Na riga da nai bayani
[01:55.88] Mai tausayi Allah ya bani
[01:59.39] Ya zamo minni tsani
[02:01.77] Linzamin zuciya
[02:05.40] Ahaiye Ahaiye
[02:07.93] Yara iye nanaye
[02:11.31] Da so nazo kai tsaye
[02:14.11] Mai kyan sunaye
[02:16.79] La-la-la-la-la, La-la-la-la-la-la
[02:21.30] La-la-la-la-la, La-la-la-la-la-la
[02:28.35] Zan mallaki zabin raina
[02:30.16] Shine duka lissafina
[02:33.45] Kuma jindadina
[02:36.35] Kana kwance araina
[02:39.38] Kaga dai bama sa'insa
[02:41.72] Bini inda na dosa
[02:44.82] Barni in numfasa
[02:47.63] Ga ka kwance a raina
[02:52.48] Ahaiye-ahaiye
[02:53.23] Yara iye nanaye
[02:56.40] Da so nazo kai tsaye
[02:59.62] Mai kyan sunaye
[03:02.33] Ahaiye-ahaiye
[03:04.48] Yara iye nanaye
[03:07.57] Da so nazo kai tsaye
[03:10.75] Mai kyan sunaye
[03:13.04]
[03:23.79] La-la-la-la-la, La-la-la-la-la-la
[03:46.43]