Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

ke daya

๐Ÿ‘ค Hamisu Breaker โ€ข ๐ŸŽผ ke daya โ€ข โฑ๏ธ 2:37
๐ŸŽต 1139 characters
โฑ๏ธ 2:37 duration
๐Ÿ†” ID: 10051381

๐Ÿ“œ Lyrics

Nifa dake daya na saba
In babu ke ba zan kai ba

Ke daya
Ke daya
Ke daya
Ke daya
Ke daya
Ke daya
Ke daya

Ke daya
Ke daya
Ke daya
Ke daya
Ke daya
Ke daya
Ke daya
Ke daya

Ni batun abinci da bankaba
Ba zana ko iya bacci ba
Ba zana daina hakilo ba
In banji ya kika kwanta ba
Kin ga jinin mu dake dai ne
Gashi halin mu guda dai ne, na saba

Dani dake daya
Ke daya (ke daya)
Ke daya (ke daya)
Ke daya (ke daya)
Ke daya (ke daya)
Ke daya (na saba)
Ke daya (dani dake daya)
Ke daya

Ni banda ko uzurin komai
Kamar yake a cikin komai
A kan ki zan iya yin komai
Saboda kin gama min komai
Rashin ki zai zama mini ciwo
Zai sa na wuni na kwan yawo, na raba

Kusa dake daya
Ke daya
Ke daya (kusa dake daya)
Ke daya
Ke daya
Ke daya
Ke daya (kusa dake)
Ke daya

Ni banga aibu, na biki, na soki, na kauna ce ki ba
Indai ina kusa koda kuda ne bazai tabe ki ba
Koda karen unguwar ku na gan shi ba zana ki shi ba
Banda iyayen ki ni banga wanda ya fini son ki ba
Suma sun haifawa ni ke ne
Toh in yaba masu daidai ne

Saboda ke, ke, ke (ke daya)
Ke daya
Ke daya (kusa dake daya)
Ke daya
Ke daya
Ke daya
Ke daya (kusa dake)
Ke daya

(Sultan with the beat baby)

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:13.76] Nifa dake daya na saba
[00:18.58] In babu ke ba zan kai ba
[00:23.65] Ke daya
[00:24.88] Ke daya
[00:26.13] Ke daya
[00:27.26] Ke daya
[00:28.46] Ke daya
[00:29.52] Ke daya
[00:30.85] Ke daya
[00:32.96] Ke daya
[00:34.03] Ke daya
[00:35.48] Ke daya
[00:36.54] Ke daya
[00:37.70] Ke daya
[00:39.02] Ke daya
[00:40.34] Ke daya
[00:41.38] Ke daya
[00:41.95] Ni batun abinci da bankaba
[00:44.53] Ba zana ko iya bacci ba
[00:46.63] Ba zana daina hakilo ba
[00:48.99] In banji ya kika kwanta ba
[00:53.95] Kin ga jinin mu dake dai ne
[00:58.46] Gashi halin mu guda dai ne, na saba
[01:03.27] Dani dake daya
[01:05.02] Ke daya (ke daya)
[01:06.32] Ke daya (ke daya)
[01:07.41] Ke daya (ke daya)
[01:08.65] Ke daya (ke daya)
[01:09.76] Ke daya (na saba)
[01:10.83] Ke daya (dani dake daya)
[01:12.33] Ke daya
[01:14.04] Ni banda ko uzurin komai
[01:16.41] Kamar yake a cikin komai
[01:18.78] A kan ki zan iya yin komai
[01:20.93] Saboda kin gama min komai
[01:25.83] Rashin ki zai zama mini ciwo
[01:30.44] Zai sa na wuni na kwan yawo, na raba
[01:36.49] Kusa dake daya
[01:37.95] Ke daya
[01:39.20] Ke daya (kusa dake daya)
[01:40.55] Ke daya
[01:41.70] Ke daya
[01:42.97] Ke daya
[01:44.19] Ke daya (kusa dake)
[01:45.29] Ke daya
[01:45.81] Ni banga aibu, na biki, na soki, na kauna ce ki ba
[01:50.54] Indai ina kusa koda kuda ne bazai tabe ki ba
[01:55.47] Koda karen unguwar ku na gan shi ba zana ki shi ba
[02:00.06] Banda iyayen ki ni banga wanda ya fini son ki ba
[02:05.97] Suma sun haifawa ni ke ne
[02:10.81] Toh in yaba masu daidai ne
[02:14.15] Saboda ke, ke, ke (ke daya)
[02:15.93] Ke daya
[02:17.17] Ke daya (kusa dake daya)
[02:18.31] Ke daya
[02:19.36] Ke daya
[02:20.88] Ke daya
[02:21.93] Ke daya (kusa dake)
[02:23.20] Ke daya
[02:26.56] (Sultan with the beat baby)
[02:30.66]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings