Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Yayan Manya

๐Ÿ‘ค Auta mg boy โ€ข ๐ŸŽผ Farkon Kauna โ€ข โฑ๏ธ 3:45
๐ŸŽต 1477 characters
โฑ๏ธ 3:45 duration
๐Ÿ†” ID: 10075954

๐Ÿ“œ Lyrics

Ehh, mune

Mune 'ya'yan manya
'Ya'yan manya

Ehh, da gaskiya mune, koda cikin kasa an san mu
Ka ja damu zai fadi tillas yazo ta bayan mu
Kudi da mulkin mu yasa anata shakar mu
Gidanmu mune shari'a
Ko anja mu akan bar mu

Ace dani Hamdan
Dan gida na ministan shari'a
Tillas naja zuga
Naga dama a koma bala'a

'Ya'yan manya
Mune 'ya'yan manya
'Ya'yan manya

Gayya sai da manya gun karatu kwai rubutu
Girma shi nake son kan azo sashin bukatu
Zunnur ni ake ce min, a suna na kwantato
Dan gida na ministan lafiya
Mune fariya
Ko a mota zamuyi jiniya
Ko akwai mai tambaya?
Ku kyale komai a manta komai azo ta fanin lafiya

Ba wasa ba
Mu bamu san tsoro ba
Koh zasuyi kama na, bazasu jurewa ba
Maheer sunana, kunji ai ba wai ba
Mu gidan shine tsaro, tunda IG ne baba na

In badan, badan ba
Bazaku gan ni a anan ba
Duk inda naso zanaje tsaro ke bin baya na

'Ya'yan manya
Mune 'ya'yan manya
'Ya'yan manya

Komai ake siya da kudi, muma mukan siya
Kudi iya kudi, dan kasuwa ku tambaya
Bama da damuwa, kullum sai muyi ta dariya
Nima ina ji da kaina, babana dan shi kasuwa ne
Yanzu da sunana, cikin kasa an san da zaman mu
Harka siye da siyarwa a buga a kwashe

Gida da mulki shine gida
Gidan da ba'a son wauta
Gari da dadi shine gari
Ku duba girman motata
Nima dani in za'ai batu sabida matsayin babata
Walid shine sunana dan gidan mai takarar gomna kuma
Nine dan mama, mataimakiyar gomna ce kuma
Tunda da mulki komai sai nayo a kasa ba komai

'Ya'yan manya
Mune 'ya'yan manya
'Ya'yan manya

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:05.06] Ehh, mune
[00:08.24]
[00:13.34] Mune 'ya'yan manya
[00:16.51] 'Ya'yan manya
[00:18.50]
[00:25.99] Ehh, da gaskiya mune, koda cikin kasa an san mu
[00:31.62] Ka ja damu zai fadi tillas yazo ta bayan mu
[00:36.58] Kudi da mulkin mu yasa anata shakar mu
[00:41.75] Gidanmu mune shari'a
[00:44.02] Ko anja mu akan bar mu
[00:46.51] Ace dani Hamdan
[00:49.12] Dan gida na ministan shari'a
[00:52.09] Tillas naja zuga
[00:54.37] Naga dama a koma bala'a
[00:57.65] 'Ya'yan manya
[00:59.94] Mune 'ya'yan manya
[01:03.01] 'Ya'yan manya
[01:07.15] Gayya sai da manya gun karatu kwai rubutu
[01:12.60] Girma shi nake son kan azo sashin bukatu
[01:17.58] Zunnur ni ake ce min, a suna na kwantato
[01:22.56] Dan gida na ministan lafiya
[01:25.98] Mune fariya
[01:27.94] Ko a mota zamuyi jiniya
[01:30.98] Ko akwai mai tambaya?
[01:33.32] Ku kyale komai a manta komai azo ta fanin lafiya
[01:38.89]
[01:45.15] Ba wasa ba
[01:46.96] Mu bamu san tsoro ba
[01:49.71] Koh zasuyi kama na, bazasu jurewa ba
[01:55.15] Maheer sunana, kunji ai ba wai ba
[01:59.65] Mu gidan shine tsaro, tunda IG ne baba na
[02:04.93] In badan, badan ba
[02:07.68] Bazaku gan ni a anan ba
[02:10.25] Duk inda naso zanaje tsaro ke bin baya na
[02:15.39] 'Ya'yan manya
[02:17.22] Mune 'ya'yan manya
[02:20.34] 'Ya'yan manya
[02:24.58] Komai ake siya da kudi, muma mukan siya
[02:30.15] Kudi iya kudi, dan kasuwa ku tambaya
[02:35.13] Bama da damuwa, kullum sai muyi ta dariya
[02:40.44] Nima ina ji da kaina, babana dan shi kasuwa ne
[02:45.58] Yanzu da sunana, cikin kasa an san da zaman mu
[02:50.65] Harka siye da siyarwa a buga a kwashe
[02:55.26]
[03:01.35] Gida da mulki shine gida
[03:03.77] Gidan da ba'a son wauta
[03:06.42] Gari da dadi shine gari
[03:09.01] Ku duba girman motata
[03:11.51] Nima dani in za'ai batu sabida matsayin babata
[03:16.44] Walid shine sunana dan gidan mai takarar gomna kuma
[03:22.16] Nine dan mama, mataimakiyar gomna ce kuma
[03:27.32] Tunda da mulki komai sai nayo a kasa ba komai
[03:32.72] 'Ya'yan manya
[03:34.53] Mune 'ya'yan manya
[03:37.81] 'Ya'yan manya
[03:41.37]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings