Ko Wuya Ko Dadi
๐ต 1188 characters
โฑ๏ธ 2:50 duration
๐ ID: 10103016
๐ Lyrics
Ko wuya ko dadi
Ni dake ba zamu rabe ba
Ka zamo ni na zama kai
Ba ranar rabuwa
Ko wuya ko dadi
Ni dake ba zamu rabe ba
Ka zamo ni na zama kai
Ba ranar rabuwa
Dani dake soyayya ta ginu
A zuciya ta ke na saka kin sanu
Kice dani kin barni na banu
Shine kadai zai sanya ayi mini duren kunu
Kiji ni dai zama dake daram dam-dam
Na rike ki ta kam kam-kam
Makiyan mu suje chan
Banda son ki bansan komai ba
Nima sai da kai
Ba ya kai
Ka sarkafe mini a zuciya ta
Ba ya kai
Allah yana son mai yafiya
Kuma mai zance daya
Baya son danne gaskiya
Hali na masoyi na
Ka zame mini number daya
Annurin zuciya
Cikin ajin ka nayo matsaya
Ka gyara karatu na
Wa zan rike wannan duniya?
Mai kyau ba kwalliya
Kaine kake sa nayi dariya
Ka saita tunani na
Sai da kai
Ba ya kai
Ka sarkafe mini a zuciya ta
Ba ya kai
Jaruma, sannan gimbiyar mata kece
Na yaba, tauraruwar su mata ke daya ce
Zan fada, koda za'a ce mini na zauce
Ke kadai ce wacce nasa a rai na tantance
Na rike ka hannu biyu baby na
Kai kazam fitila annuri na
Ko ana fizgemin nama na
Zan yabe ka da karfin harshe na
Sai da kai
Ba ya kai
Ka sarkafe mini a zuciya ta
Ba ya kai
(Nima sai da ke)
(Ba ya ke)
(Kin sarkafe mini a zuciya ta)
(Ba ya ke)
Ni dake ba zamu rabe ba
Ka zamo ni na zama kai
Ba ranar rabuwa
Ko wuya ko dadi
Ni dake ba zamu rabe ba
Ka zamo ni na zama kai
Ba ranar rabuwa
Dani dake soyayya ta ginu
A zuciya ta ke na saka kin sanu
Kice dani kin barni na banu
Shine kadai zai sanya ayi mini duren kunu
Kiji ni dai zama dake daram dam-dam
Na rike ki ta kam kam-kam
Makiyan mu suje chan
Banda son ki bansan komai ba
Nima sai da kai
Ba ya kai
Ka sarkafe mini a zuciya ta
Ba ya kai
Allah yana son mai yafiya
Kuma mai zance daya
Baya son danne gaskiya
Hali na masoyi na
Ka zame mini number daya
Annurin zuciya
Cikin ajin ka nayo matsaya
Ka gyara karatu na
Wa zan rike wannan duniya?
Mai kyau ba kwalliya
Kaine kake sa nayi dariya
Ka saita tunani na
Sai da kai
Ba ya kai
Ka sarkafe mini a zuciya ta
Ba ya kai
Jaruma, sannan gimbiyar mata kece
Na yaba, tauraruwar su mata ke daya ce
Zan fada, koda za'a ce mini na zauce
Ke kadai ce wacce nasa a rai na tantance
Na rike ka hannu biyu baby na
Kai kazam fitila annuri na
Ko ana fizgemin nama na
Zan yabe ka da karfin harshe na
Sai da kai
Ba ya kai
Ka sarkafe mini a zuciya ta
Ba ya kai
(Nima sai da ke)
(Ba ya ke)
(Kin sarkafe mini a zuciya ta)
(Ba ya ke)
โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:10.09] Ko wuya ko dadi
[00:12.19] Ni dake ba zamu rabe ba
[00:14.29] Ka zamo ni na zama kai
[00:16.66] Ba ranar rabuwa
[00:18.27] Ko wuya ko dadi
[00:20.13] Ni dake ba zamu rabe ba
[00:22.24] Ka zamo ni na zama kai
[00:24.74] Ba ranar rabuwa
[00:28.03]
[00:30.22] Dani dake soyayya ta ginu
[00:34.37] A zuciya ta ke na saka kin sanu
[00:38.38] Kice dani kin barni na banu
[00:42.50] Shine kadai zai sanya ayi mini duren kunu
[00:45.74] Kiji ni dai zama dake daram dam-dam
[00:48.50] Na rike ki ta kam kam-kam
[00:50.47] Makiyan mu suje chan
[00:52.26] Banda son ki bansan komai ba
[00:54.37] Nima sai da kai
[00:56.47] Ba ya kai
[00:58.33] Ka sarkafe mini a zuciya ta
[01:00.70] Ba ya kai
[01:03.54]
[01:06.43] Allah yana son mai yafiya
[01:09.30] Kuma mai zance daya
[01:10.92] Baya son danne gaskiya
[01:13.13] Hali na masoyi na
[01:14.94] Ka zame mini number daya
[01:17.35] Annurin zuciya
[01:18.81] Cikin ajin ka nayo matsaya
[01:21.16] Ka gyara karatu na
[01:22.98] Wa zan rike wannan duniya?
[01:25.46] Mai kyau ba kwalliya
[01:27.09] Kaine kake sa nayi dariya
[01:29.57] Ka saita tunani na
[01:31.05] Sai da kai
[01:33.08] Ba ya kai
[01:34.84] Ka sarkafe mini a zuciya ta
[01:37.32] Ba ya kai
[01:40.36]
[01:43.02] Jaruma, sannan gimbiyar mata kece
[01:47.38] Na yaba, tauraruwar su mata ke daya ce
[01:51.37] Zan fada, koda za'a ce mini na zauce
[01:55.34] Ke kadai ce wacce nasa a rai na tantance
[01:59.46] Na rike ka hannu biyu baby na
[02:03.55] Kai kazam fitila annuri na
[02:07.44] Ko ana fizgemin nama na
[02:11.60] Zan yabe ka da karfin harshe na
[02:15.56] Sai da kai
[02:17.41] Ba ya kai
[02:19.47] Ka sarkafe mini a zuciya ta
[02:21.93] Ba ya kai
[02:23.28] (Nima sai da ke)
[02:25.71] (Ba ya ke)
[02:27.45] (Kin sarkafe mini a zuciya ta)
[02:29.92] (Ba ya ke)
[02:30.84]
[00:12.19] Ni dake ba zamu rabe ba
[00:14.29] Ka zamo ni na zama kai
[00:16.66] Ba ranar rabuwa
[00:18.27] Ko wuya ko dadi
[00:20.13] Ni dake ba zamu rabe ba
[00:22.24] Ka zamo ni na zama kai
[00:24.74] Ba ranar rabuwa
[00:28.03]
[00:30.22] Dani dake soyayya ta ginu
[00:34.37] A zuciya ta ke na saka kin sanu
[00:38.38] Kice dani kin barni na banu
[00:42.50] Shine kadai zai sanya ayi mini duren kunu
[00:45.74] Kiji ni dai zama dake daram dam-dam
[00:48.50] Na rike ki ta kam kam-kam
[00:50.47] Makiyan mu suje chan
[00:52.26] Banda son ki bansan komai ba
[00:54.37] Nima sai da kai
[00:56.47] Ba ya kai
[00:58.33] Ka sarkafe mini a zuciya ta
[01:00.70] Ba ya kai
[01:03.54]
[01:06.43] Allah yana son mai yafiya
[01:09.30] Kuma mai zance daya
[01:10.92] Baya son danne gaskiya
[01:13.13] Hali na masoyi na
[01:14.94] Ka zame mini number daya
[01:17.35] Annurin zuciya
[01:18.81] Cikin ajin ka nayo matsaya
[01:21.16] Ka gyara karatu na
[01:22.98] Wa zan rike wannan duniya?
[01:25.46] Mai kyau ba kwalliya
[01:27.09] Kaine kake sa nayi dariya
[01:29.57] Ka saita tunani na
[01:31.05] Sai da kai
[01:33.08] Ba ya kai
[01:34.84] Ka sarkafe mini a zuciya ta
[01:37.32] Ba ya kai
[01:40.36]
[01:43.02] Jaruma, sannan gimbiyar mata kece
[01:47.38] Na yaba, tauraruwar su mata ke daya ce
[01:51.37] Zan fada, koda za'a ce mini na zauce
[01:55.34] Ke kadai ce wacce nasa a rai na tantance
[01:59.46] Na rike ka hannu biyu baby na
[02:03.55] Kai kazam fitila annuri na
[02:07.44] Ko ana fizgemin nama na
[02:11.60] Zan yabe ka da karfin harshe na
[02:15.56] Sai da kai
[02:17.41] Ba ya kai
[02:19.47] Ka sarkafe mini a zuciya ta
[02:21.93] Ba ya kai
[02:23.28] (Nima sai da ke)
[02:25.71] (Ba ya ke)
[02:27.45] (Kin sarkafe mini a zuciya ta)
[02:29.92] (Ba ya ke)
[02:30.84]