Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

So Da Kauna

๐Ÿ‘ค Auta mg boy โ€ข ๐ŸŽผ SAIMA RANAR (Ep) โ€ข โฑ๏ธ 3:30
๐ŸŽต 1191 characters
โฑ๏ธ 3:30 duration
๐Ÿ†” ID: 10136172

๐Ÿ“œ Lyrics

AMG Boy Records

So da kauna dadi, ni kece a gaba na
In bada raina fansa indai so zai mini rana
Gani gaki a fili, nasan kinsan uzuri na
Son ki yafi mini komai na mallake ki kece ra'ayi na
Bani hadaki da kowa ke kadai ce tal a gida na
Zana faranta miki rai, tunda dai kika zo alhali na
Bani ji bani gani kan ki ko za'a batan suna
Ke nake kallo, kallo na soyayyah mai dadi
(Eh mana)

A sonka nayi sa'a
Don nasan kana da da'a
Don Allah karka barni ka so ni don gujewa sa'i
Gangan jiki da ruhi, ka shiga chan ciki ka zauna
Kace dani mu zaga rannan sai nayi dan kara'i
Na bar ciki da yunwa, na soka ba adawa
Kowa shirin shiga tsakiyar mu rannan akwai bala'i
So ne cikar muradi, kasan na dade da son ka
Garin ku zani koma, nidai nayi rayuwa dakai yafi min
Wayyo rayuwa da soyayyah

Buri ya cika, tunda na gan ki a zahiri
Na koma kamar tamkar yaro jinjiri
Niko idan har babu kai, kasa na zanji ina jiri
Na shirya na mallaka maka komai so bai jin bari
Ki damu dani zan warware in tashi sahun almajiri
Naci bakar wuya, a son ki na kwana a garari
Kai nafi so duka duniya zan so kayi mini uzuri
Ba na biyun ka zuciyata kai tafi marari
Zo kiji sirrin zuciya, sirrin zuciya
Kece zahiri sannan kece badili

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:12.08] AMG Boy Records
[00:13.94] So da kauna dadi, ni kece a gaba na
[00:19.21] In bada raina fansa indai so zai mini rana
[00:25.67] Gani gaki a fili, nasan kinsan uzuri na
[00:31.72] Son ki yafi mini komai na mallake ki kece ra'ayi na
[00:37.62] Bani hadaki da kowa ke kadai ce tal a gida na
[00:43.44] Zana faranta miki rai, tunda dai kika zo alhali na
[00:49.26] Bani ji bani gani kan ki ko za'a batan suna
[00:55.77] Ke nake kallo, kallo na soyayyah mai dadi
[01:02.29] (Eh mana)
[01:04.21]
[01:12.88] A sonka nayi sa'a
[01:15.03] Don nasan kana da da'a
[01:19.03] Don Allah karka barni ka so ni don gujewa sa'i
[01:24.68] Gangan jiki da ruhi, ka shiga chan ciki ka zauna
[01:30.18] Kace dani mu zaga rannan sai nayi dan kara'i
[01:37.50] Na bar ciki da yunwa, na soka ba adawa
[01:42.80] Kowa shirin shiga tsakiyar mu rannan akwai bala'i
[01:48.46] So ne cikar muradi, kasan na dade da son ka
[01:54.73] Garin ku zani koma, nidai nayi rayuwa dakai yafi min
[02:02.06] Wayyo rayuwa da soyayyah
[02:07.12]
[02:13.92] Buri ya cika, tunda na gan ki a zahiri
[02:19.35] Na koma kamar tamkar yaro jinjiri
[02:24.95] Niko idan har babu kai, kasa na zanji ina jiri
[02:30.99] Na shirya na mallaka maka komai so bai jin bari
[02:36.68] Ki damu dani zan warware in tashi sahun almajiri
[02:43.26] Naci bakar wuya, a son ki na kwana a garari
[02:48.97] Kai nafi so duka duniya zan so kayi mini uzuri
[02:54.46] Ba na biyun ka zuciyata kai tafi marari
[03:00.82] Zo kiji sirrin zuciya, sirrin zuciya
[03:07.01] Kece zahiri sannan kece badili
[03:13.15]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings