Sarmadan
๐ต 1203 characters
โฑ๏ธ 2:38 duration
๐ ID: 10267811
๐ Lyrics
Sarmadan
Sarmadan ya masoyi
Sarmadan-sarmadan
Sarmadan ni da kai har abada ba rabewa
Kauna in tayi dadewa
Mutuwa ce ke rabawa
Alkawar nayi rikewa
Ni da kai babu rabewa
Alkawar ya masoyi ka rike na rike
Kar ka dauka da wasa ka sake na rike
Ka rike alkawari
Nima na rikewa
Mu rike babu sakewa
Alkawar munyi rikewa
Duk wuya kar ka ajewa
Sahibi nayi rikewa
Sarmadan ya masoyiya
Sarmadan-sarmadan
Sarmadan ni da ke har abada ba rabewa
In kauna tayi dadewa
Mutuwa ce ke rabawa
Alkawar nayi rikewa
Ni da ke babu rabewa
Alkawar amana ne, ki sani na sani
Tun muna yan kanana, ki sani na sani
Na rike alkawari
Bazan ki cikawa
Kauna tuni tayi dadewa
Mutuwa ce ke rabawa
ALkawar nayi rikewa
Ni da ke babu rabewa
Sarmadan ya masoyi
Sarmadan-sarmadan
Sarmadan ni da kai har abada ba rabewa
Kauna in tayi dadewa
Mutuwa ce ke rabawa
Alkawar nayi rikewa
Ni da kai babu rabewa
Fatana da kai muyi aure, aure
Muyi zaman mu da kai zan daure, daure
In mukai aure zamu zamo morewa
Lafiya zan zaunawa
A gida babu fitowa
In na zamto tarewa
Ni da kai muyi holewa
Sarmadan ya masoyi
Sarmadan-sarmadan
Sarmadan ni da ke har abada ba rabewa
In kauna in tayi dadewa
Mutuwa ce ke rabawa
Alkawar nayi rikewa
Ni da ke babu rabewa
Sarmadan ya masoyi
Sarmadan-sarmadan
Sarmadan ni da kai har abada ba rabewa
Kauna in tayi dadewa
Mutuwa ce ke rabawa
Alkawar nayi rikewa
Ni da kai babu rabewa
Alkawar ya masoyi ka rike na rike
Kar ka dauka da wasa ka sake na rike
Ka rike alkawari
Nima na rikewa
Mu rike babu sakewa
Alkawar munyi rikewa
Duk wuya kar ka ajewa
Sahibi nayi rikewa
Sarmadan ya masoyiya
Sarmadan-sarmadan
Sarmadan ni da ke har abada ba rabewa
In kauna tayi dadewa
Mutuwa ce ke rabawa
Alkawar nayi rikewa
Ni da ke babu rabewa
Alkawar amana ne, ki sani na sani
Tun muna yan kanana, ki sani na sani
Na rike alkawari
Bazan ki cikawa
Kauna tuni tayi dadewa
Mutuwa ce ke rabawa
ALkawar nayi rikewa
Ni da ke babu rabewa
Sarmadan ya masoyi
Sarmadan-sarmadan
Sarmadan ni da kai har abada ba rabewa
Kauna in tayi dadewa
Mutuwa ce ke rabawa
Alkawar nayi rikewa
Ni da kai babu rabewa
Fatana da kai muyi aure, aure
Muyi zaman mu da kai zan daure, daure
In mukai aure zamu zamo morewa
Lafiya zan zaunawa
A gida babu fitowa
In na zamto tarewa
Ni da kai muyi holewa
Sarmadan ya masoyi
Sarmadan-sarmadan
Sarmadan ni da ke har abada ba rabewa
In kauna in tayi dadewa
Mutuwa ce ke rabawa
Alkawar nayi rikewa
Ni da ke babu rabewa
โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:03.42] Sarmadan
[00:08.67] Sarmadan ya masoyi
[00:10.82] Sarmadan-sarmadan
[00:13.26] Sarmadan ni da kai har abada ba rabewa
[00:17.80] Kauna in tayi dadewa
[00:20.27] Mutuwa ce ke rabawa
[00:22.33] Alkawar nayi rikewa
[00:24.86] Ni da kai babu rabewa
[00:27.06] Alkawar ya masoyi ka rike na rike
[00:31.71] Kar ka dauka da wasa ka sake na rike
[00:36.49] Ka rike alkawari
[00:38.83] Nima na rikewa
[00:41.02] Mu rike babu sakewa
[00:43.47] Alkawar munyi rikewa
[00:45.82] Duk wuya kar ka ajewa
[00:48.13] Sahibi nayi rikewa
[00:50.54] Sarmadan ya masoyiya
[00:52.73] Sarmadan-sarmadan
[00:55.09] Sarmadan ni da ke har abada ba rabewa
[00:59.79] In kauna tayi dadewa
[01:02.19] Mutuwa ce ke rabawa
[01:04.37] Alkawar nayi rikewa
[01:06.86] Ni da ke babu rabewa
[01:09.13] Alkawar amana ne, ki sani na sani
[01:13.74] Tun muna yan kanana, ki sani na sani
[01:18.34] Na rike alkawari
[01:20.62] Bazan ki cikawa
[01:23.07] Kauna tuni tayi dadewa
[01:25.48] Mutuwa ce ke rabawa
[01:27.70] ALkawar nayi rikewa
[01:30.04] Ni da ke babu rabewa
[01:32.30] Sarmadan ya masoyi
[01:34.67] Sarmadan-sarmadan
[01:36.86] Sarmadan ni da kai har abada ba rabewa
[01:41.57] Kauna in tayi dadewa
[01:43.97] Mutuwa ce ke rabawa
[01:46.23] Alkawar nayi rikewa
[01:48.60] Ni da kai babu rabewa
[01:51.13] Fatana da kai muyi aure, aure
[01:55.50] Muyi zaman mu da kai zan daure, daure
[02:00.42] In mukai aure zamu zamo morewa
[02:04.93] Lafiya zan zaunawa
[02:07.34] A gida babu fitowa
[02:09.54] In na zamto tarewa
[02:12.01] Ni da kai muyi holewa
[02:14.66] Sarmadan ya masoyi
[02:16.68] Sarmadan-sarmadan
[02:19.16] Sarmadan ni da ke har abada ba rabewa
[02:23.69] In kauna in tayi dadewa
[02:26.17] Mutuwa ce ke rabawa
[02:28.35] Alkawar nayi rikewa
[02:30.49] Ni da ke babu rabewa
[02:36.34]
[00:08.67] Sarmadan ya masoyi
[00:10.82] Sarmadan-sarmadan
[00:13.26] Sarmadan ni da kai har abada ba rabewa
[00:17.80] Kauna in tayi dadewa
[00:20.27] Mutuwa ce ke rabawa
[00:22.33] Alkawar nayi rikewa
[00:24.86] Ni da kai babu rabewa
[00:27.06] Alkawar ya masoyi ka rike na rike
[00:31.71] Kar ka dauka da wasa ka sake na rike
[00:36.49] Ka rike alkawari
[00:38.83] Nima na rikewa
[00:41.02] Mu rike babu sakewa
[00:43.47] Alkawar munyi rikewa
[00:45.82] Duk wuya kar ka ajewa
[00:48.13] Sahibi nayi rikewa
[00:50.54] Sarmadan ya masoyiya
[00:52.73] Sarmadan-sarmadan
[00:55.09] Sarmadan ni da ke har abada ba rabewa
[00:59.79] In kauna tayi dadewa
[01:02.19] Mutuwa ce ke rabawa
[01:04.37] Alkawar nayi rikewa
[01:06.86] Ni da ke babu rabewa
[01:09.13] Alkawar amana ne, ki sani na sani
[01:13.74] Tun muna yan kanana, ki sani na sani
[01:18.34] Na rike alkawari
[01:20.62] Bazan ki cikawa
[01:23.07] Kauna tuni tayi dadewa
[01:25.48] Mutuwa ce ke rabawa
[01:27.70] ALkawar nayi rikewa
[01:30.04] Ni da ke babu rabewa
[01:32.30] Sarmadan ya masoyi
[01:34.67] Sarmadan-sarmadan
[01:36.86] Sarmadan ni da kai har abada ba rabewa
[01:41.57] Kauna in tayi dadewa
[01:43.97] Mutuwa ce ke rabawa
[01:46.23] Alkawar nayi rikewa
[01:48.60] Ni da kai babu rabewa
[01:51.13] Fatana da kai muyi aure, aure
[01:55.50] Muyi zaman mu da kai zan daure, daure
[02:00.42] In mukai aure zamu zamo morewa
[02:04.93] Lafiya zan zaunawa
[02:07.34] A gida babu fitowa
[02:09.54] In na zamto tarewa
[02:12.01] Ni da kai muyi holewa
[02:14.66] Sarmadan ya masoyi
[02:16.68] Sarmadan-sarmadan
[02:19.16] Sarmadan ni da ke har abada ba rabewa
[02:23.69] In kauna in tayi dadewa
[02:26.17] Mutuwa ce ke rabawa
[02:28.35] Alkawar nayi rikewa
[02:30.49] Ni da ke babu rabewa
[02:36.34]