Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Kallabi

๐Ÿ‘ค Ahmerdy โ€ข ๐ŸŽผ Kallabi โ€ข โฑ๏ธ 2:58
๐ŸŽต 1245 characters
โฑ๏ธ 2:58 duration
๐Ÿ†” ID: 10267943

๐Ÿ“œ Lyrics

Don nidai gaskiya
Kina burgeni
It's Ahmerdy
In kin sako kallabi
Kina tafe a hankali
(Big Bang Bass)

Soyayyah na baki yanmata
Ki taimaka kiyi amsawa
Kauna ne na baki yar gata
Ki taimaka kiyi amsawa

Don nidai gaskiya
Kina burgeni
In kin sako kallabi
Kina tafe a hankali
Don nidai gaskiya
Kina burgeni
In kin sako kallabi
Kina tafe a hankali

Toh ki tausaya don Allah gani
Soyayyah nake nema
Komai kin ce zanyi
Toh ki taimaka don Allah gani
Soyayyah nake nema
Komai kin ce zanyi

Ban damu ace nayi suna ba
Koma aji wake na
Nidai burina ki gane cewa ni mai son ki ne
Ban damu ace nayi suna ba
Koma aji wake na
Nidai burina ki gane cewa ni mai son ki ne

Don nidai gaskiya
Kina burgeni
In kin sako kallabi
Kina tafe a hankali
Don nidai gaskiya
Kina burgeni
In kin sako kallabi
Kina tafe a hankali

Toh ki tausaya don Allah gani
Soyayyah nake nema
Komai kin ce zanyi
Toh ki taimaka don Allah gani
Soyayyah nake nema
Komai kin ce zanyi

Ahhhh hahaha (soyayyah)
Ahhhh hahaha (ki taimaka)
Ahhhh hahaha (soyayyah)
Ahhhh hahaha

Ban damu ace nayi suna ba
Koma aji wake na
Nidai burina ki gane cewa ni mai son ki ne
Ban damu ace nayi suna ba
Koma aji wake na
Nidai burina ki gane cewa ni mai son ki ne
(It's that Mega producer, on the mix)
(Big Bang Bass)

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:08.42] Don nidai gaskiya
[00:10.32] Kina burgeni
[00:11.87] It's Ahmerdy
[00:12.96] In kin sako kallabi
[00:14.24] Kina tafe a hankali
[00:17.16] (Big Bang Bass)
[00:17.81] Soyayyah na baki yanmata
[00:22.06] Ki taimaka kiyi amsawa
[00:26.28] Kauna ne na baki yar gata
[00:31.06] Ki taimaka kiyi amsawa
[00:35.55] Don nidai gaskiya
[00:37.64] Kina burgeni
[00:39.34] In kin sako kallabi
[00:41.60] Kina tafe a hankali
[00:44.98] Don nidai gaskiya
[00:46.64] Kina burgeni
[00:48.39] In kin sako kallabi
[00:50.63] Kina tafe a hankali
[00:53.98] Toh ki tausaya don Allah gani
[00:57.61] Soyayyah nake nema
[01:00.36] Komai kin ce zanyi
[01:02.65] Toh ki taimaka don Allah gani
[01:06.66] Soyayyah nake nema
[01:08.72] Komai kin ce zanyi
[01:11.93]
[01:21.26] Ban damu ace nayi suna ba
[01:23.83] Koma aji wake na
[01:26.32] Nidai burina ki gane cewa ni mai son ki ne
[01:30.14] Ban damu ace nayi suna ba
[01:33.00] Koma aji wake na
[01:35.30] Nidai burina ki gane cewa ni mai son ki ne
[01:39.71] Don nidai gaskiya
[01:41.52] Kina burgeni
[01:43.13] In kin sako kallabi
[01:45.49] Kina tafe a hankali
[01:48.48] Don nidai gaskiya
[01:50.67] Kina burgeni
[01:52.45] In kin sako kallabi
[01:54.50] Kina tafe a hankali
[01:57.73] Toh ki tausaya don Allah gani
[02:01.34] Soyayyah nake nema
[02:03.66] Komai kin ce zanyi
[02:06.39] Toh ki taimaka don Allah gani
[02:10.48] Soyayyah nake nema
[02:12.50] Komai kin ce zanyi
[02:15.49] Ahhhh hahaha (soyayyah)
[02:28.36] Ahhhh hahaha (ki taimaka)
[02:32.24] Ahhhh hahaha (soyayyah)
[02:35.69] Ahhhh hahaha
[02:36.89] Ban damu ace nayi suna ba
[02:38.73] Koma aji wake na
[02:40.30] Nidai burina ki gane cewa ni mai son ki ne
[02:42.56] Ban damu ace nayi suna ba
[02:45.19] Koma aji wake na
[02:47.37] Nidai burina ki gane cewa ni mai son ki ne
[02:51.49] (It's that Mega producer, on the mix)
[02:54.24] (Big Bang Bass)
[02:55.10]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings