Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Mama Na

๐Ÿ‘ค Namenj โ€ข ๐ŸŽผ Mama Na โ€ข โฑ๏ธ 3:05
๐ŸŽต 1154 characters
โฑ๏ธ 3:05 duration
๐Ÿ†” ID: 10267945

๐Ÿ“œ Lyrics

Namenj
Mama na
Ta zo
Ga mama na ta zo
Tana murna
Mama na ce
Mama na

Allah ya nuna miki aure na
Burin ki ya cika mama na
Nace, Allah ya nuna miki aure na
Burin ki ya cika mama na

Mama na
Mama na
Ga mama na
Mama na
Mama na
Nagode
Mama na
Mama na
Ga mama na
Mama na
Mama na
Nagode

Bazan saki kunya ba
Na dau maganar baba
Ina son nima nawa suji nawa
Ai dole na biki sau da kafa

Ni nayi dacen mahaifiya
Allah ya kara rai da lafiya
Ki ga jikokin ki lafiya
Ki goya su cikin koshin lafiya

Allah ya nuna miki aure na
Burin ki ya cika mama na
Nace, Allah ya nuna miki aure na
Burin ki ya cika mama na

Nace, mama na
Mama na
Ga mama na
Mama na
Mama na
Nagode
Mama na
Mama na
Ga mama na
Mama na
Mama na
Nagode

Idan kana son kayi albarka
Toh kabi maganar maman ka
Yin haka shine saukin ka
Sune mafita kai da kafa

Ni shaida ne
Na gani a rayuwa ta
Addu'a ce
Addu'ar mama na
Ke bina, a ko yaushe
A duk inda nake mama na
Mama na

Allah ya nuna miki aure na
Burin ki ya cika mama na
Nace, Allah ya nuna miki aure na
Burin ki ya cika mama na

Mama na
Mama na
Ga mama na
Mama na
Mama na
Nagode
Mama na
Mama na
Ga mama na
Mama na
Mama na
Nagode

Allah ya jikan mama na

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:01.06] Namenj
[00:02.92] Mama na
[00:04.99] Ta zo
[00:05.93] Ga mama na ta zo
[00:08.65] Tana murna
[00:10.54] Mama na ce
[00:12.68] Mama na
[00:15.93] Allah ya nuna miki aure na
[00:20.32] Burin ki ya cika mama na
[00:23.54] Nace, Allah ya nuna miki aure na
[00:28.30] Burin ki ya cika mama na
[00:31.98] Mama na
[00:33.37] Mama na
[00:34.52] Ga mama na
[00:36.04] Mama na
[00:37.12] Mama na
[00:38.91] Nagode
[00:39.99] Mama na
[00:41.11] Mama na
[00:42.43] Ga mama na
[00:44.27] Mama na
[00:45.15] Mama na
[00:46.82] Nagode
[00:47.92] Bazan saki kunya ba
[00:51.68] Na dau maganar baba
[00:55.79] Ina son nima nawa suji nawa
[00:59.70] Ai dole na biki sau da kafa
[01:04.03] Ni nayi dacen mahaifiya
[01:07.86] Allah ya kara rai da lafiya
[01:11.86] Ki ga jikokin ki lafiya
[01:15.69] Ki goya su cikin koshin lafiya
[01:19.92] Allah ya nuna miki aure na
[01:24.18] Burin ki ya cika mama na
[01:27.48] Nace, Allah ya nuna miki aure na
[01:32.06] Burin ki ya cika mama na
[01:35.63] Nace, mama na
[01:37.03] Mama na
[01:38.54] Ga mama na
[01:39.97] Mama na
[01:41.35] Mama na
[01:42.69] Nagode
[01:43.98] Mama na
[01:45.03] Mama na
[01:46.56] Ga mama na
[01:47.90] Mama na
[01:48.97] Mama na
[01:50.78] Nagode
[01:52.21] Idan kana son kayi albarka
[01:55.77] Toh kabi maganar maman ka
[01:59.80] Yin haka shine saukin ka
[02:03.85] Sune mafita kai da kafa
[02:07.14] Ni shaida ne
[02:08.75] Na gani a rayuwa ta
[02:11.27] Addu'a ce
[02:13.07] Addu'ar mama na
[02:15.24] Ke bina, a ko yaushe
[02:18.68] A duk inda nake mama na
[02:23.17] Mama na
[02:24.08] Allah ya nuna miki aure na
[02:28.13] Burin ki ya cika mama na
[02:31.53] Nace, Allah ya nuna miki aure na
[02:35.98] Burin ki ya cika mama na
[02:40.16] Mama na
[02:41.12] Mama na
[02:42.67] Ga mama na
[02:43.72] Mama na
[02:45.36] Mama na
[02:46.80] Nagode
[02:47.97] Mama na
[02:49.23] Mama na
[02:50.46] Ga mama na
[02:51.86] Mama na
[02:53.01] Mama na
[02:54.79] Nagode
[02:56.43] Allah ya jikan mama na
[03:04.32]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings