Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Fatan Alkairi

๐Ÿ‘ค Isah Ayagi โ€ข ๐ŸŽผ Fatan Alkairi โ€ข โฑ๏ธ 4:07
๐ŸŽต 2160 characters
โฑ๏ธ 4:07 duration
๐Ÿ†” ID: 10267954

๐Ÿ“œ Lyrics

Ai hakuri
Dan mai hakuri na tare da Allah
Kai jumuri
Shi mai jumuri zai samu kamala

Rabo naka ne
Babu mai tsaida shi
In ya riga ya fita
Babu mai dawo shi
Toh kuji wanan

In Allah ya kare ka
Toh ba mai iya 'bada ka (kwarai)
Duk mai kudurin cuta
Gareka dole ya kyale ka (dole)
Ka rike sarki Allah (kwarai)
Ka kama ุฑุณูˆู„ ุงู„ู„ู‡ (ุตู„ู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ูŠู‡ ูˆุณู„ู…)
Koh asiri ko tsafi
Baza suyi tasiri ba

Allah gyra
Ya Allah gyra (Allah gyra)

Ga wasu fatan alkairi
Wasu koh na fatan sharri
Kuyi hakuri makiya na masoya
Wata rana sai labari

Na yarda da Allah kai ke yi
Ba wani ba kai ba
Kaine ka aje ni a inda nake
Koh ban zaba ba
In kaso kana iya sauya min
Koh ban nema ba
Kamar yadda kayini mawaki
Watakil shine mafi alkairi

Ga wasu fatan alkairi
Wasu koh na fatan sharri
Kuyi hakuri makiya na masoya
Wata rana sai labari

Wasu na kushe wasu na zagi
Wasu na aibanta mu
Mun yarda da Allah dai ne
Su ko suna kafurta mu
Kuma basu da wuta da aljanna
Balle su saka mu
Muna neman su da alkairi
Suna neman mu da sharri

Ga wasu fatan alkairi
Wasu koh na fatan sharri
Kuyi hakuri makiya na masoya
Wata rana sai labari

In Allah ya kare ka
Toh ba mai iya 'bada ka
Duk mai kudurin cuta
Gareka dole ya kyale ka
Ka rike sarki Allah
Ka kama ุฑุณูˆู„ ุงู„ู„ู‡
Koh asiri ko tsafi
Baza suyi tasiri ba

Allah gyra
Ya Allah gyra
Ba zagi muka zo ba
Sai fatan alkairi

Wasu na nan sudai fatan su
Su gan mu muna fama
Su gan mu a gajiye mun kasa
Muna neman dama
Toh kuyi hakuri mun rike Allah
Zai mana alfarma
Mu bamu neme ku da sharri ba
Mu daku Allah sa muga alkairi

Kai hakuri
Dan mai hakuri na tare da Allah
Kai jumuri
Shi mai jumuri zai samu kamala

Rabo naka ne
Babu mai tsaida shi
In ya riga ya fita
Babu mai dawo shi

Allah duk mai jin haushi na
Ya rabbi ka yafe mai
Mai hassada agreni
Abinda kamun shima kai mai
Inka bashi abinda ka bani
Ina rokonka ka ninka mai
Inje in taya shi da murna
Nai mai fatan alkairi

In Allah ya kare ka
Toh ba mai iya 'bada ka
Duk mai kudurin cuta
Gareka dole ya kyale ka
Ka rike sarki Allah
Ka kama ุฑุณูˆู„ ุงู„ู„ู‡
Koh asiri ko tsafi
Baza suyi tasiri ba

Allah gyra
Ya Allah gyra
Ba zagi muka zo ba
Sai fatan alkairi ne

Isah Ayagi ne

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:03.22] Ai hakuri
[00:05.10] Dan mai hakuri na tare da Allah
[00:07.83] Kai jumuri
[00:09.65] Shi mai jumuri zai samu kamala
[00:12.10] Rabo naka ne
[00:14.02] Babu mai tsaida shi
[00:16.22] In ya riga ya fita
[00:18.55] Babu mai dawo shi
[00:20.62] Toh kuji wanan
[00:21.96] In Allah ya kare ka
[00:23.80] Toh ba mai iya 'bada ka (kwarai)
[00:26.39] Duk mai kudurin cuta
[00:28.45] Gareka dole ya kyale ka (dole)
[00:30.78] Ka rike sarki Allah (kwarai)
[00:32.99] Ka kama ุฑุณูˆู„ ุงู„ู„ู‡ (ุตู„ู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ูŠู‡ ูˆุณู„ู…)
[00:35.05] Koh asiri ko tsafi
[00:36.94] Baza suyi tasiri ba
[00:39.34] Allah gyra
[00:41.74] Ya Allah gyra (Allah gyra)
[00:47.24] Ga wasu fatan alkairi
[00:49.58] Wasu koh na fatan sharri
[00:51.64] Kuyi hakuri makiya na masoya
[00:54.11] Wata rana sai labari
[01:04.57] Na yarda da Allah kai ke yi
[01:07.12] Ba wani ba kai ba
[01:08.82] Kaine ka aje ni a inda nake
[01:11.54] Koh ban zaba ba
[01:13.16] In kaso kana iya sauya min
[01:15.67] Koh ban nema ba
[01:17.69] Kamar yadda kayini mawaki
[01:19.48] Watakil shine mafi alkairi
[01:21.82] Ga wasu fatan alkairi
[01:23.92] Wasu koh na fatan sharri
[01:26.18] Kuyi hakuri makiya na masoya
[01:28.58] Wata rana sai labari
[01:30.50] Wasu na kushe wasu na zagi
[01:32.70] Wasu na aibanta mu
[01:34.66] Mun yarda da Allah dai ne
[01:36.83] Su ko suna kafurta mu
[01:39.06] Kuma basu da wuta da aljanna
[01:41.62] Balle su saka mu
[01:43.25] Muna neman su da alkairi
[01:45.85] Suna neman mu da sharri
[01:47.58] Ga wasu fatan alkairi
[01:49.97] Wasu koh na fatan sharri
[01:51.96] Kuyi hakuri makiya na masoya
[01:54.37] Wata rana sai labari
[01:56.66] In Allah ya kare ka
[01:58.82] Toh ba mai iya 'bada ka
[02:01.41] Duk mai kudurin cuta
[02:03.25] Gareka dole ya kyale ka
[02:05.14] Ka rike sarki Allah
[02:07.88] Ka kama ุฑุณูˆู„ ุงู„ู„ู‡
[02:09.65] Koh asiri ko tsafi
[02:12.00] Baza suyi tasiri ba
[02:14.02] Allah gyra
[02:16.58] Ya Allah gyra
[02:18.73] Ba zagi muka zo ba
[02:20.48] Sai fatan alkairi
[02:22.55] Wasu na nan sudai fatan su
[02:24.53] Su gan mu muna fama
[02:26.88] Su gan mu a gajiye mun kasa
[02:29.17] Muna neman dama
[02:30.45] Toh kuyi hakuri mun rike Allah
[02:33.26] Zai mana alfarma
[02:35.16] Mu bamu neme ku da sharri ba
[02:37.46] Mu daku Allah sa muga alkairi
[02:47.56] Kai hakuri
[02:49.22] Dan mai hakuri na tare da Allah
[02:51.99] Kai jumuri
[02:53.43] Shi mai jumuri zai samu kamala
[02:56.15] Rabo naka ne
[02:58.04] Babu mai tsaida shi
[03:00.48] In ya riga ya fita
[03:02.53] Babu mai dawo shi
[03:13.62] Allah duk mai jin haushi na
[03:16.34] Ya rabbi ka yafe mai
[03:17.90] Mai hassada agreni
[03:20.28] Abinda kamun shima kai mai
[03:22.37] Inka bashi abinda ka bani
[03:24.52] Ina rokonka ka ninka mai
[03:27.03] Inje in taya shi da murna
[03:28.92] Nai mai fatan alkairi
[03:31.61] In Allah ya kare ka
[03:33.89] Toh ba mai iya 'bada ka
[03:35.81] Duk mai kudurin cuta
[03:38.13] Gareka dole ya kyale ka
[03:40.27] Ka rike sarki Allah
[03:42.65] Ka kama ุฑุณูˆู„ ุงู„ู„ู‡
[03:44.82] Koh asiri ko tsafi
[03:46.82] Baza suyi tasiri ba
[03:49.68] Allah gyra
[03:51.49] Ya Allah gyra
[03:53.40] Ba zagi muka zo ba
[03:55.33] Sai fatan alkairi ne
[03:59.46] Isah Ayagi ne
[04:04.36]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings