Mai Kyau / Kyakkyawa
๐ต 1113 characters
โฑ๏ธ 3:04 duration
๐ ID: 10267970
๐ Lyrics
Salim Smart on the Beat
In yanke?
Ah-ah mai sona
Wacece?
Ai kana ji na
Hello baby?
Na'am baby
Ba dubara ga zuciya ta
Tunda kaunar ki ta shige ni
Zo ki dan bani agaji
Na shaida kinsan ina son ki
Cikin jini na nake jin ki
Karki watsar dani su ji
Ko'a kwalliya ba irin taki
Fagen ado babu tamkar ki
Kin kai ace za'a so ki ne
Kyakkyawa (oh ho-ho)
Son kowa (oh ho-ho)
Yar baiwa (ooh ho-ho)
Kyakkyawa (oh ho-ho)
Son kowa (oh ho-ho)
Dan baiwa (ooh ho-ho)
Kamar wata muke da zahra
Kasa ido ka dinga lura
Da safiya mu kama fara
Tagomashi na so mu mora
Hanya nuna min zan bi
A silar ka nake jan carbi
Addu'a ta kullum ban yarda a kwace min kai ba
Mai sona, ya soni da kai
Mai kina, ya kini da kai
Tunda ka zama ni, na zama kai
Kyakkyawa (oh ho-ho)
Son kowa (oh ho-ho)
Da baiwa (ooh ho-ho)
Kyakkyawa (oh ho-ho)
Son kowa (oh ho-ho)
Yar baiwa (ooh ho-ho)
In yanke?
A'ah mai so na
Wacece?
Ai kana ji na
Hello baby?
Na'am baby
Tauraro na
Linzami na
Jagora na
Mai daki na
Uwar ya'ya na
Tasiri na
Kyakkyawa (oh ho-ho)
Son kowa (oh ho-ho)
Yar baiwa (ooh ho-ho)
Kyakkyawa (oh ho-ho)
Son kowa (oh ho-ho)
Dan baiwa (ooh ho-ho)
In yanke?
Ah-ah mai sona
Wacece?
Ai kana ji na
Hello baby?
Na'am baby
Ba dubara ga zuciya ta
Tunda kaunar ki ta shige ni
Zo ki dan bani agaji
Na shaida kinsan ina son ki
Cikin jini na nake jin ki
Karki watsar dani su ji
Ko'a kwalliya ba irin taki
Fagen ado babu tamkar ki
Kin kai ace za'a so ki ne
Kyakkyawa (oh ho-ho)
Son kowa (oh ho-ho)
Yar baiwa (ooh ho-ho)
Kyakkyawa (oh ho-ho)
Son kowa (oh ho-ho)
Dan baiwa (ooh ho-ho)
Kamar wata muke da zahra
Kasa ido ka dinga lura
Da safiya mu kama fara
Tagomashi na so mu mora
Hanya nuna min zan bi
A silar ka nake jan carbi
Addu'a ta kullum ban yarda a kwace min kai ba
Mai sona, ya soni da kai
Mai kina, ya kini da kai
Tunda ka zama ni, na zama kai
Kyakkyawa (oh ho-ho)
Son kowa (oh ho-ho)
Da baiwa (ooh ho-ho)
Kyakkyawa (oh ho-ho)
Son kowa (oh ho-ho)
Yar baiwa (ooh ho-ho)
In yanke?
A'ah mai so na
Wacece?
Ai kana ji na
Hello baby?
Na'am baby
Tauraro na
Linzami na
Jagora na
Mai daki na
Uwar ya'ya na
Tasiri na
Kyakkyawa (oh ho-ho)
Son kowa (oh ho-ho)
Yar baiwa (ooh ho-ho)
Kyakkyawa (oh ho-ho)
Son kowa (oh ho-ho)
Dan baiwa (ooh ho-ho)
โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:05.92] Salim Smart on the Beat
[00:09.71] In yanke?
[00:10.35] Ah-ah mai sona
[00:11.64] Wacece?
[00:12.38] Ai kana ji na
[00:14.15] Hello baby?
[00:15.19] Na'am baby
[00:19.32] Ba dubara ga zuciya ta
[00:21.58] Tunda kaunar ki ta shige ni
[00:23.63] Zo ki dan bani agaji
[00:28.88] Na shaida kinsan ina son ki
[00:30.55] Cikin jini na nake jin ki
[00:33.33] Karki watsar dani su ji
[00:37.57] Ko'a kwalliya ba irin taki
[00:40.08] Fagen ado babu tamkar ki
[00:42.55] Kin kai ace za'a so ki ne
[00:47.26] Kyakkyawa (oh ho-ho)
[00:49.46] Son kowa (oh ho-ho)
[00:51.45] Yar baiwa (ooh ho-ho)
[00:56.86] Kyakkyawa (oh ho-ho)
[00:58.42] Son kowa (oh ho-ho)
[01:01.19] Dan baiwa (ooh ho-ho)
[01:05.82]
[01:15.23] Kamar wata muke da zahra
[01:17.96] Kasa ido ka dinga lura
[01:19.94] Da safiya mu kama fara
[01:22.58] Tagomashi na so mu mora
[01:25.13] Hanya nuna min zan bi
[01:26.92] A silar ka nake jan carbi
[01:29.94] Addu'a ta kullum ban yarda a kwace min kai ba
[01:34.30] Mai sona, ya soni da kai
[01:36.38] Mai kina, ya kini da kai
[01:39.07] Tunda ka zama ni, na zama kai
[01:43.02] Kyakkyawa (oh ho-ho)
[01:45.43] Son kowa (oh ho-ho)
[01:47.92] Da baiwa (ooh ho-ho)
[01:52.51] Kyakkyawa (oh ho-ho)
[01:55.59] Son kowa (oh ho-ho)
[01:57.51] Yar baiwa (ooh ho-ho)
[02:02.83] In yanke?
[02:03.97] A'ah mai so na
[02:04.75] Wacece?
[02:05.92] Ai kana ji na
[02:07.32] Hello baby?
[02:08.78] Na'am baby
[02:12.50] Tauraro na
[02:13.90] Linzami na
[02:16.73] Jagora na
[02:21.96] Mai daki na
[02:23.56] Uwar ya'ya na
[02:26.29] Tasiri na
[02:30.33] Kyakkyawa (oh ho-ho)
[02:32.88] Son kowa (oh ho-ho)
[02:35.38] Yar baiwa (ooh ho-ho)
[02:40.06] Kyakkyawa (oh ho-ho)
[02:42.23] Son kowa (oh ho-ho)
[02:44.93] Dan baiwa (ooh ho-ho)
[02:59.14]
[00:09.71] In yanke?
[00:10.35] Ah-ah mai sona
[00:11.64] Wacece?
[00:12.38] Ai kana ji na
[00:14.15] Hello baby?
[00:15.19] Na'am baby
[00:19.32] Ba dubara ga zuciya ta
[00:21.58] Tunda kaunar ki ta shige ni
[00:23.63] Zo ki dan bani agaji
[00:28.88] Na shaida kinsan ina son ki
[00:30.55] Cikin jini na nake jin ki
[00:33.33] Karki watsar dani su ji
[00:37.57] Ko'a kwalliya ba irin taki
[00:40.08] Fagen ado babu tamkar ki
[00:42.55] Kin kai ace za'a so ki ne
[00:47.26] Kyakkyawa (oh ho-ho)
[00:49.46] Son kowa (oh ho-ho)
[00:51.45] Yar baiwa (ooh ho-ho)
[00:56.86] Kyakkyawa (oh ho-ho)
[00:58.42] Son kowa (oh ho-ho)
[01:01.19] Dan baiwa (ooh ho-ho)
[01:05.82]
[01:15.23] Kamar wata muke da zahra
[01:17.96] Kasa ido ka dinga lura
[01:19.94] Da safiya mu kama fara
[01:22.58] Tagomashi na so mu mora
[01:25.13] Hanya nuna min zan bi
[01:26.92] A silar ka nake jan carbi
[01:29.94] Addu'a ta kullum ban yarda a kwace min kai ba
[01:34.30] Mai sona, ya soni da kai
[01:36.38] Mai kina, ya kini da kai
[01:39.07] Tunda ka zama ni, na zama kai
[01:43.02] Kyakkyawa (oh ho-ho)
[01:45.43] Son kowa (oh ho-ho)
[01:47.92] Da baiwa (ooh ho-ho)
[01:52.51] Kyakkyawa (oh ho-ho)
[01:55.59] Son kowa (oh ho-ho)
[01:57.51] Yar baiwa (ooh ho-ho)
[02:02.83] In yanke?
[02:03.97] A'ah mai so na
[02:04.75] Wacece?
[02:05.92] Ai kana ji na
[02:07.32] Hello baby?
[02:08.78] Na'am baby
[02:12.50] Tauraro na
[02:13.90] Linzami na
[02:16.73] Jagora na
[02:21.96] Mai daki na
[02:23.56] Uwar ya'ya na
[02:26.29] Tasiri na
[02:30.33] Kyakkyawa (oh ho-ho)
[02:32.88] Son kowa (oh ho-ho)
[02:35.38] Yar baiwa (ooh ho-ho)
[02:40.06] Kyakkyawa (oh ho-ho)
[02:42.23] Son kowa (oh ho-ho)
[02:44.93] Dan baiwa (ooh ho-ho)
[02:59.14]