Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

So Mahadi (feat. Hairat Abdullahi)

๐Ÿ‘ค Salim Smart โ€ข ๐ŸŽผ So Mahadi โ€ข โฑ๏ธ 2:57
๐ŸŽต 870 characters
โฑ๏ธ 2:57 duration
๐Ÿ†” ID: 10386383

๐Ÿ“œ Lyrics

Salim Smart on the beat

So mahadin mu ne
Ciwo ne daga zuciya
Duk da da akwai wuya
Ni ban yarda in bar shi ba

Soyayya jin dadi ne na duniya
Na yarda ita ke yawan zar da lafiya
Ga waraka in so ya kama zuciya
Sai da hakuri wataran za ayi dariya
Gani da zuciya
Kan so bazan juya baya ba
Dan sanadin shi ne
Nazam ni ko baku ganni ba

Shi so halitta ne sannan jarabta ne
Waiwaye shi tillas ne
Ba mai kauche tarkon shi
So makaho ne
Mai sa dimauta ne
Sannan mukami ne
Duk mun taka tsarin shi
Bazan ki shi ba
Dan shi ne mahadin jiki na
Tunda na dan dana

Bai bar mini wani tambari ba

Kai nake tunanni
Dare ko da safiya
Kyauta ta so ka bani
Ka sa ni dariya
Har muna kammani
Kai ne da zuciya
Halin mu ma guda ne
Mu za a kwaikwaya

Ko Hassan, Husseini baza suyi kamar ba
Masoya na zamani basa bar salon mu ba
Allah da zamani
Amman baza a kaimu ba
Na yarje mana
Mun samo farinciki

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:07.01] Salim Smart on the beat
[00:11.08] So mahadin mu ne
[00:12.70] Ciwo ne daga zuciya
[00:15.75] Duk da da akwai wuya
[00:17.15] Ni ban yarda in bar shi ba
[00:20.46]
[00:39.05] Soyayya jin dadi ne na duniya
[00:43.55] Na yarda ita ke yawan zar da lafiya
[00:48.28] Ga waraka in so ya kama zuciya
[00:52.42] Sai da hakuri wataran za ayi dariya
[00:57.62] Gani da zuciya
[00:59.33] Kan so bazan juya baya ba
[01:02.18] Dan sanadin shi ne
[01:03.83] Nazam ni ko baku ganni ba
[01:06.86]
[01:16.30] Shi so halitta ne sannan jarabta ne
[01:21.02] Waiwaye shi tillas ne
[01:23.13] Ba mai kauche tarkon shi
[01:26.18] So makaho ne
[01:28.17] Mai sa dimauta ne
[01:30.25] Sannan mukami ne
[01:32.29] Duk mun taka tsarin shi
[01:34.73] Bazan ki shi ba
[01:36.47] Dan shi ne mahadin jiki na
[01:39.46] Tunda na dan dana
[01:41.15] Bai bar mini wani tambari ba
[01:44.15]
[01:54.23] Kai nake tunanni
[01:56.25] Dare ko da safiya
[01:58.74] Kyauta ta so ka bani
[02:01.20] Ka sa ni dariya
[02:03.96] Har muna kammani
[02:05.67] Kai ne da zuciya
[02:08.11] Halin mu ma guda ne
[02:10.38] Mu za a kwaikwaya
[02:13.05] Ko Hassan, Husseini baza suyi kamar ba
[02:17.31] Masoya na zamani basa bar salon mu ba
[02:22.03] Allah da zamani
[02:24.21] Amman baza a kaimu ba
[02:26.57] Na yarje mana
[02:28.49] Mun samo farinciki
[02:52.79]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings