Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

JAZABA (A DAIDAI TA NAN)

๐Ÿ‘ค Sheriff Sadiq โ€ข ๐ŸŽผ JAZABA (A DAIDAI TA NAN) โ€ข โฑ๏ธ 3:22
๐ŸŽต 1370 characters
โฑ๏ธ 3:22 duration
๐Ÿ†” ID: 10399006

๐Ÿ“œ Lyrics

Jazaba ce ta kama ni
Ta kauna, bata soyayya ba
Jazaba
Jazaba
Jazaba
Jazaba

Jazabar kauna da soyayya
Sun sani na fito hanya
Na nufo gun ka ba kunya
Ko zan fito idon duniya
Kowa yasan ina maka soyayya
Kyakkyawan saurayi mai kunya

Da kin fito
Soyayya ta fito
In kuwa kin bato
Soyayya ta mato
Ah
Ah

Zuciya ta da kaunar ki
Kima daina mamaki
Idan nace ke nake son in aura
A so ki maishe ni hamshaki
Ki daura ni kan doki
Ki bani kaunar ki ko dan kara
Ki san da zab baki mamaki
Idan har na aure ki
Kwallar idanun ki sai na kora
Idan ina nan a daman ki
Ba mai kwatanta kyarar ki
Zan baki kariya da duk karfi na
Don soyayya

A daidai ta nan
Daidai nan wani abu yake taba ni
Rike ni nan
In har ka sake ni zan iya mace wa

Daidai ta nan?
Daidai nan wani abu yake taba ki
In dan gani

Kaga, ka min magani
Bana so in taba ne
Ka min magani nidai
Cutar zamani
Wayyo na bani
Zan miki magani ke dai
Wash! Ciwo yaka min
Gani da lakanin
Ka sa min abin ni dai
Toh ki zauna kiji

Soyayyar mu ta nuna mu tsinka mu ci
Wai dama shine maganin?
Nayi fushi da kai
Ba ruwa na da kai
Ko na fito

Aiko da kin fito
Soyayya ta fito
In kuwa kin bato
Soyayya ta mato

Matukar dai gaka kusa na
Nasan ba ta biyu na
Kyakkyawa na ni dai kai nake buri
Ka darar wa samari
Don baka da zari
A cikin rai kai ne tauraron taurari

Toh kar ki wuce
Kaunar ki nake
Ga hannu na ki rike gam
Toh sai mu wuce
(Musax mix)

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:09.41] Jazaba ce ta kama ni
[00:13.50] Ta kauna, bata soyayya ba
[00:18.52] Jazaba
[00:20.49] Jazaba
[00:22.36] Jazaba
[00:24.32] Jazaba
[00:26.43] Jazabar kauna da soyayya
[00:30.35] Sun sani na fito hanya
[00:34.30] Na nufo gun ka ba kunya
[00:38.11] Ko zan fito idon duniya
[00:41.84] Kowa yasan ina maka soyayya
[00:46.20] Kyakkyawan saurayi mai kunya
[00:49.44] Da kin fito
[00:50.72] Soyayya ta fito
[00:52.97] In kuwa kin bato
[00:54.71] Soyayya ta mato
[00:58.03] Ah
[00:59.92] Ah
[01:05.23] Zuciya ta da kaunar ki
[01:07.41] Kima daina mamaki
[01:09.14] Idan nace ke nake son in aura
[01:12.98] A so ki maishe ni hamshaki
[01:15.40] Ki daura ni kan doki
[01:17.08] Ki bani kaunar ki ko dan kara
[01:20.88] Ki san da zab baki mamaki
[01:23.35] Idan har na aure ki
[01:24.74] Kwallar idanun ki sai na kora
[01:28.89] Idan ina nan a daman ki
[01:31.14] Ba mai kwatanta kyarar ki
[01:32.61] Zan baki kariya da duk karfi na
[01:35.19] Don soyayya
[01:45.25] A daidai ta nan
[01:46.42] Daidai nan wani abu yake taba ni
[01:49.32] Rike ni nan
[01:50.54] In har ka sake ni zan iya mace wa
[01:53.28] Daidai ta nan?
[01:54.44] Daidai nan wani abu yake taba ki
[01:57.28] In dan gani
[02:00.24] Kaga, ka min magani
[02:02.44] Bana so in taba ne
[02:04.79] Ka min magani nidai
[02:08.89] Cutar zamani
[02:10.85] Wayyo na bani
[02:12.74] Zan miki magani ke dai
[02:16.21] Wash! Ciwo yaka min
[02:18.73] Gani da lakanin
[02:20.66] Ka sa min abin ni dai
[02:24.55] Toh ki zauna kiji
[02:26.55] Soyayyar mu ta nuna mu tsinka mu ci
[02:31.00] Wai dama shine maganin?
[02:34.46] Nayi fushi da kai
[02:36.50] Ba ruwa na da kai
[02:38.59] Ko na fito
[02:39.86] Aiko da kin fito
[02:41.68] Soyayya ta fito
[02:43.87] In kuwa kin bato
[02:45.52] Soyayya ta mato
[02:48.42] Matukar dai gaka kusa na
[02:50.57] Nasan ba ta biyu na
[02:52.76] Kyakkyawa na ni dai kai nake buri
[02:56.44] Ka darar wa samari
[02:58.36] Don baka da zari
[03:00.41] A cikin rai kai ne tauraron taurari
[03:04.36] Toh kar ki wuce
[03:06.38] Kaunar ki nake
[03:08.46] Ga hannu na ki rike gam
[03:10.75] Toh sai mu wuce
[03:17.93] (Musax mix)
[03:20.74]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings