Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Matar Oga

๐Ÿ‘ค Namenj โ€ข ๐ŸŽผ Namenj Songs โ€ข โฑ๏ธ 2:17
๐ŸŽต 1064 characters
โฑ๏ธ 2:17 duration
๐Ÿ†” ID: 10411952

๐Ÿ“œ Lyrics

Namenj ne
Amude on the beat
Kuma naku ne

Ke dai nake so ba wata
Ba wata
Ba wata a rai na
Ke kadai nake so ba wata
Ba wata
Ba wata a rai na

Alheri ne ya kawo ni wajen ki
Ba sharri ba, kwantar da hankalin ki
Kalli ido na zaki gane zaman ki
A cikin rai na babu wanin ki

A garin nan kece oga
Kece matar oga
Jira suke su ga
Ni da ke mun kwabe
Dadi wane sugar
My binta sugar
Baby juyo kiga
A cikin nan ke na zabe

Ke dai nake so ba wata
Ba wata
Ba wata a rai na
Ke kadai nake so ba wata
Ba wata
Ba wata a rai na

Na your love I wan dey do
I no wan do another
Your body is genuine
I know you no dey fake am
That's why me I love you
Na why I dey treat you better
In everything I do
Na only you I dey see

In bakya nan sai na dinga kewar ki
A kwakwalwa ta kullum nazarin ki
Sukuni na shine ambaton ki
Irin son ษ—a da uwa nake miki

A garin nan kece oga
Kece matar oga
Jira suke su ga
Ni da ke mun kwabe
Dadi wane sugar
My binta sugar
Baby juyo kiga
A cikin nan ke na zabe

Ke dai nake so ba wata
Ba wata
Ba wata a rai na
Ke kadai nake so ba wata
Ba wata
Ba wata a rai na

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:01.41] Namenj ne
[00:02.41] Amude on the beat
[00:03.54] Kuma naku ne
[00:07.96] Ke dai nake so ba wata
[00:12.32] Ba wata
[00:14.12] Ba wata a rai na
[00:16.14] Ke kadai nake so ba wata
[00:19.91] Ba wata
[00:22.07] Ba wata a rai na
[00:23.22] Alheri ne ya kawo ni wajen ki
[00:27.13] Ba sharri ba, kwantar da hankalin ki
[00:31.03] Kalli ido na zaki gane zaman ki
[00:35.38] A cikin rai na babu wanin ki
[00:38.76] A garin nan kece oga
[00:40.79] Kece matar oga
[00:43.14] Jira suke su ga
[00:44.79] Ni da ke mun kwabe
[00:47.17] Dadi wane sugar
[00:49.38] My binta sugar
[00:51.08] Baby juyo kiga
[00:52.60] A cikin nan ke na zabe
[00:56.03] Ke dai nake so ba wata
[01:00.27] Ba wata
[01:02.26] Ba wata a rai na
[01:04.06] Ke kadai nake so ba wata
[01:07.91] Ba wata
[01:10.04] Ba wata a rai na
[01:10.82] Na your love I wan dey do
[01:12.67] I no wan do another
[01:14.61] Your body is genuine
[01:16.56] I know you no dey fake am
[01:18.78] That's why me I love you
[01:20.63] Na why I dey treat you better
[01:22.99] In everything I do
[01:24.55] Na only you I dey see
[01:27.46] In bakya nan sai na dinga kewar ki
[01:31.11] A kwakwalwa ta kullum nazarin ki
[01:35.28] Sukuni na shine ambaton ki
[01:39.37] Irin son ษ—a da uwa nake miki
[01:42.99] A garin nan kece oga
[01:45.11] Kece matar oga
[01:46.80] Jira suke su ga
[01:48.92] Ni da ke mun kwabe
[01:51.19] Dadi wane sugar
[01:53.16] My binta sugar
[01:55.02] Baby juyo kiga
[01:56.73] A cikin nan ke na zabe
[01:59.95] Ke dai nake so ba wata
[02:04.30] Ba wata
[02:05.91] Ba wata a rai na
[02:07.94] Ke kadai nake so ba wata
[02:12.10] Ba wata
[02:14.04] Ba wata a rai na
[02:16.32]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings