Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Nurul Qalbi (feat. Maryam A Sadiq)

๐Ÿ‘ค Abdul D One โ€ข ๐ŸŽผ Kibani Lokacinki Album โ€ข โฑ๏ธ 3:00
๐ŸŽต 1077 characters
โฑ๏ธ 3:00 duration
๐Ÿ†” ID: 10543312

๐Ÿ“œ Lyrics

Rub master
Wepa
AD music studio

Nuri-nuri-nuri-nuri-nuri-nuri-nuri
Ga maigidana da nuri na

Dana tashi bacci
Zanyo kwatance na
Duniya da fadi nagani cikin karatu na
Rayuwarmu dake nake kallo kullum a allo na
Maimakon rubutu sai na bige da za zana bakina
Nasan kin yarda, na san kin yarda dani tun a alkali
Ki ban lokacinki, na dawo gurinki

Gashi kamar kowa
Baya gudun kowa
Wanda nake baiwa
Dukkan tunanina
Kyawu gurin tsayuwa
Kaine kadai nawa

In ba ka ba kowa
Rashinka sai gawa
Kira ta larabawa
Ka kori yarbawa
Iri na hausawa
Miyar gidan kowa

Kuce dani wawa
A kansa ba yawa
Duk inda kake zama ka kirani zan zowa

Gareki ni babban masoyi
Wanda zai bada ranshi fansa ne
Komai nawa gunki kyauta ne
Da kince ayi shi dai-dai ne
Miye zan fada ki yarda?
Koko in nuna shaida
Soyayyar mu da tsada
Zo muyita cikin gidana

Ni dai inata fadi sai dai ke
A kanki zanyi fadan wukake
Gareki zana zamo dan aike
Dan baniso in ga wani da ke
Dan bani so in ga wani da ke
Zan iya bashi wuta nan take
A kanki halina ba sake
A kanki halina ba sake

Nurina wanda nake kauna
Nurina wacce nake kauna

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:05.81] Rub master
[00:07.74] Wepa
[00:11.52] AD music studio
[00:18.27] Nuri-nuri-nuri-nuri-nuri-nuri-nuri
[00:25.41] Ga maigidana da nuri na
[00:28.04] Dana tashi bacci
[00:29.93] Zanyo kwatance na
[00:32.54] Duniya da fadi nagani cikin karatu na
[00:37.31] Rayuwarmu dake nake kallo kullum a allo na
[00:41.85] Maimakon rubutu sai na bige da za zana bakina
[00:46.68] Nasan kin yarda, na san kin yarda dani tun a alkali
[00:51.11] Ki ban lokacinki, na dawo gurinki
[00:55.98] Gashi kamar kowa
[00:58.09] Baya gudun kowa
[01:00.45] Wanda nake baiwa
[01:02.84] Dukkan tunanina
[01:05.30] Kyawu gurin tsayuwa
[01:07.64] Kaine kadai nawa
[01:09.72] In ba ka ba kowa
[01:12.20] Rashinka sai gawa
[01:14.46] Kira ta larabawa
[01:16.62] Ka kori yarbawa
[01:18.92] Iri na hausawa
[01:21.35] Miyar gidan kowa
[01:23.78] Kuce dani wawa
[01:25.85] A kansa ba yawa
[01:28.28] Duk inda kake zama ka kirani zan zowa
[01:40.74] Gareki ni babban masoyi
[01:43.15] Wanda zai bada ranshi fansa ne
[01:45.30] Komai nawa gunki kyauta ne
[01:47.70] Da kince ayi shi dai-dai ne
[01:49.95] Miye zan fada ki yarda?
[01:52.34] Koko in nuna shaida
[01:54.72] Soyayyar mu da tsada
[01:57.13] Zo muyita cikin gidana
[01:59.26] Ni dai inata fadi sai dai ke
[02:01.65] A kanki zanyi fadan wukake
[02:04.06] Gareki zana zamo dan aike
[02:06.10] Dan baniso in ga wani da ke
[02:08.57] Dan bani so in ga wani da ke
[02:10.80] Zan iya bashi wuta nan take
[02:12.99] A kanki halina ba sake
[02:15.36] A kanki halina ba sake
[02:18.39]
[02:28.38] Nurina wanda nake kauna
[02:32.88] Nurina wacce nake kauna
[02:37.02]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings