Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Masoyi

๐Ÿ‘ค Hairat Abdullahi โ€ข ๐ŸŽผ Da Raina. Ep โ€ข โฑ๏ธ 3:12
๐ŸŽต 874 characters
โฑ๏ธ 3:12 duration
๐Ÿ†” ID: 10560917

๐Ÿ“œ Lyrics

Ta ina zana fara ne?
Don so halittane
Ka sani jarabta ne
Karka sani nayi kwalla
Idan na dubi fuskar ka
Ko naji kalaman ka
Tsantsar kyawun ka
Kowa ta kalla

Da za a ban zabi
In bude sabon babi
Na aminta na zam maka madubi
Kauna na so zo bani
Son ka yayi min rauni
Ka tafi min da ruhi, bani

Na gano ka masoyi, ciwon zuciya ka fama
Na bar so na kyale, ammah kasa na koma
Kwan-kwan-kwan na leko, duk wata mai binka ta koma
Baida karshe ko mutuwa bata raba ba
Ko da so laifi ne dashi na zabi na rayu

Ban cirewa, ban barin shi
Ko da ko zan kwaru
Nafi santin zantukan so
Ko a cikin labaru

Masoyi ke rufe sirri ashe?
Ma'aunin numfashi
Yaushe za kazo, sai yaushe?
Zanji kyakkyawan kamshi
Masuyi kuyi kushe, zuciya tayo laushi
Abinda kake so na baka zo gashi

Karta rabamu bana so kaddara
Kaga masoyi kai kayi min situra
Zanbi masoyi ko'ina na jira
Kunga masoyi shi yayi min situra

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:21.91] Ta ina zana fara ne?
[00:23.77] Don so halittane
[00:26.41] Ka sani jarabta ne
[00:27.42] Karka sani nayi kwalla
[00:30.84] Idan na dubi fuskar ka
[00:32.74] Ko naji kalaman ka
[00:35.91] Tsantsar kyawun ka
[00:37.86] Kowa ta kalla
[00:40.18] Da za a ban zabi
[00:42.93] In bude sabon babi
[00:45.26] Na aminta na zam maka madubi
[00:50.45] Kauna na so zo bani
[00:53.09] Son ka yayi min rauni
[00:56.02] Ka tafi min da ruhi, bani
[01:00.65]
[01:20.56] Na gano ka masoyi, ciwon zuciya ka fama
[01:24.97] Na bar so na kyale, ammah kasa na koma
[01:29.65] Kwan-kwan-kwan na leko, duk wata mai binka ta koma
[01:34.66] Baida karshe ko mutuwa bata raba ba
[01:39.50] Ko da so laifi ne dashi na zabi na rayu
[01:44.73]
[01:48.67] Ban cirewa, ban barin shi
[01:51.93] Ko da ko zan kwaru
[01:54.00] Nafi santin zantukan so
[01:56.47] Ko a cikin labaru
[02:00.74]
[02:17.55] Masoyi ke rufe sirri ashe?
[02:20.42] Ma'aunin numfashi
[02:22.11] Yaushe za kazo, sai yaushe?
[02:25.45] Zanji kyakkyawan kamshi
[02:27.91] Masuyi kuyi kushe, zuciya tayo laushi
[02:32.48] Abinda kake so na baka zo gashi
[02:37.42] Karta rabamu bana so kaddara
[02:42.77] Kaga masoyi kai kayi min situra
[02:47.18] Zanbi masoyi ko'ina na jira
[02:52.29] Kunga masoyi shi yayi min situra
[03:07.37]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings