So
๐ต 1457 characters
โฑ๏ธ 3:18 duration
๐ ID: 10561638
๐ Lyrics
Okey
Kasheepun kida
Shi ba mutum ba, ba aljani ba
Shi ba akwai ba, ba babu ne ba
Shi ba tsuro ba, ba kyankyasa ba
Ba tsaunin da zan tsallaka ba
Amma daya ne bazan karyata ba
Amma ban ce, "Ni na ganshi ne ba"
So
(Ok) soyayya, soyayya
Ni nazata da na kai masoyi
Ashe-ashe wai koyo nakeyi
A kwan' a tashi girma nakeyi
A cikin sa na kara girma
Kafin na sanki ban san shi ba
Bansan abinda zan bashi ba
Ashe basan duk dadin sa ba
Hayya inama-inama?
Wadda naso a da nayi gwari
Nabi gari Ina kara kuri
Rana guda ta iya yadani
Kai! To bana sonki nima
Sai naga yanzu ga sahiba
Kuma a ce bazan barta ba
Me kika so? Gaya mini
Tunda kina yimin naki nima
A sonki ba batun fargaba
Ya za a ce biki ba
Duk laifinki ban ganshi ba
Na soki kin soni kema
Ku dakata masoya kuji
Idan kuna bidar agaji
Ku so masoyi mai tausayi da jin kai wanda zai baku dama
Mai zargi bari in karyataka
Kema bari in karyataki
Dukka masoyi na gaskiya
Mai zargi cikin tarayyaa
Dan zargi kofar rabbuwa ne
Da mukullin ta ma ban gani ba
A kyale gaibu sai jalla sarki
Yarda a so nake cewa taki
Mai kuiya yake gane naki,naki ince so ba namu ne ba
Mai uziri ina baki girma
Da addu'a ta kyawun makoma
Yadda kike yimin so na gaske nake miki jalla ya bamu dama
Masu hauka a so kunyi dai-dai
Ku toshe kunnuwa naku kudai
Kuma kada kuji karda ku gani
Sai kuyi gaba ku karasa gini
Kurike gaskiya kunji da gani
Kusaka addini cikin so na gani
Koyi da annabi masani
Karshen sani shine da sani
Kida
Midget mix
Kasheepun kida
Shi ba mutum ba, ba aljani ba
Shi ba akwai ba, ba babu ne ba
Shi ba tsuro ba, ba kyankyasa ba
Ba tsaunin da zan tsallaka ba
Amma daya ne bazan karyata ba
Amma ban ce, "Ni na ganshi ne ba"
So
(Ok) soyayya, soyayya
Ni nazata da na kai masoyi
Ashe-ashe wai koyo nakeyi
A kwan' a tashi girma nakeyi
A cikin sa na kara girma
Kafin na sanki ban san shi ba
Bansan abinda zan bashi ba
Ashe basan duk dadin sa ba
Hayya inama-inama?
Wadda naso a da nayi gwari
Nabi gari Ina kara kuri
Rana guda ta iya yadani
Kai! To bana sonki nima
Sai naga yanzu ga sahiba
Kuma a ce bazan barta ba
Me kika so? Gaya mini
Tunda kina yimin naki nima
A sonki ba batun fargaba
Ya za a ce biki ba
Duk laifinki ban ganshi ba
Na soki kin soni kema
Ku dakata masoya kuji
Idan kuna bidar agaji
Ku so masoyi mai tausayi da jin kai wanda zai baku dama
Mai zargi bari in karyataka
Kema bari in karyataki
Dukka masoyi na gaskiya
Mai zargi cikin tarayyaa
Dan zargi kofar rabbuwa ne
Da mukullin ta ma ban gani ba
A kyale gaibu sai jalla sarki
Yarda a so nake cewa taki
Mai kuiya yake gane naki,naki ince so ba namu ne ba
Mai uziri ina baki girma
Da addu'a ta kyawun makoma
Yadda kike yimin so na gaske nake miki jalla ya bamu dama
Masu hauka a so kunyi dai-dai
Ku toshe kunnuwa naku kudai
Kuma kada kuji karda ku gani
Sai kuyi gaba ku karasa gini
Kurike gaskiya kunji da gani
Kusaka addini cikin so na gani
Koyi da annabi masani
Karshen sani shine da sani
Kida
Midget mix
โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:08.56] Okey
[00:11.78] Kasheepun kida
[00:13.05]
[00:18.54] Shi ba mutum ba, ba aljani ba
[00:23.70] Shi ba akwai ba, ba babu ne ba
[00:28.56] Shi ba tsuro ba, ba kyankyasa ba
[00:33.87] Ba tsaunin da zan tsallaka ba
[00:38.82] Amma daya ne bazan karyata ba
[00:44.18] Amma ban ce, "Ni na ganshi ne ba"
[00:48.17] So
[00:50.39] (Ok) soyayya, soyayya
[00:59.52] Ni nazata da na kai masoyi
[01:02.11] Ashe-ashe wai koyo nakeyi
[01:04.52] A kwan' a tashi girma nakeyi
[01:07.19] A cikin sa na kara girma
[01:09.57] Kafin na sanki ban san shi ba
[01:11.92] Bansan abinda zan bashi ba
[01:14.54] Ashe basan duk dadin sa ba
[01:17.26] Hayya inama-inama?
[01:19.81] Wadda naso a da nayi gwari
[01:22.21] Nabi gari Ina kara kuri
[01:24.94] Rana guda ta iya yadani
[01:27.31] Kai! To bana sonki nima
[01:29.94] Sai naga yanzu ga sahiba
[01:32.62] Kuma a ce bazan barta ba
[01:34.98] Me kika so? Gaya mini
[01:37.11] Tunda kina yimin naki nima
[01:40.13] A sonki ba batun fargaba
[01:42.72] Ya za a ce biki ba
[01:45.14] Duk laifinki ban ganshi ba
[01:48.11] Na soki kin soni kema
[01:50.25] Ku dakata masoya kuji
[01:52.98] Idan kuna bidar agaji
[01:55.50] Ku so masoyi mai tausayi da jin kai wanda zai baku dama
[02:00.89] Mai zargi bari in karyataka
[02:03.28] Kema bari in karyataki
[02:05.65] Dukka masoyi na gaskiya
[02:08.25] Mai zargi cikin tarayyaa
[02:10.99] Dan zargi kofar rabbuwa ne
[02:13.34] Da mukullin ta ma ban gani ba
[02:16.02] A kyale gaibu sai jalla sarki
[02:18.40] Yarda a so nake cewa taki
[02:21.26] Mai kuiya yake gane naki,naki ince so ba namu ne ba
[02:26.02] Mai uziri ina baki girma
[02:28.72] Da addu'a ta kyawun makoma
[02:31.34] Yadda kike yimin so na gaske nake miki jalla ya bamu dama
[02:36.48] Masu hauka a so kunyi dai-dai
[02:41.55] Ku toshe kunnuwa naku kudai
[02:46.59] Kuma kada kuji karda ku gani
[02:49.25] Sai kuyi gaba ku karasa gini
[02:51.64] Kurike gaskiya kunji da gani
[02:54.29] Kusaka addini cikin so na gani
[02:57.29] Koyi da annabi masani
[02:59.66] Karshen sani shine da sani
[03:03.84] Kida
[03:08.31] Midget mix
[03:11.44]
[00:11.78] Kasheepun kida
[00:13.05]
[00:18.54] Shi ba mutum ba, ba aljani ba
[00:23.70] Shi ba akwai ba, ba babu ne ba
[00:28.56] Shi ba tsuro ba, ba kyankyasa ba
[00:33.87] Ba tsaunin da zan tsallaka ba
[00:38.82] Amma daya ne bazan karyata ba
[00:44.18] Amma ban ce, "Ni na ganshi ne ba"
[00:48.17] So
[00:50.39] (Ok) soyayya, soyayya
[00:59.52] Ni nazata da na kai masoyi
[01:02.11] Ashe-ashe wai koyo nakeyi
[01:04.52] A kwan' a tashi girma nakeyi
[01:07.19] A cikin sa na kara girma
[01:09.57] Kafin na sanki ban san shi ba
[01:11.92] Bansan abinda zan bashi ba
[01:14.54] Ashe basan duk dadin sa ba
[01:17.26] Hayya inama-inama?
[01:19.81] Wadda naso a da nayi gwari
[01:22.21] Nabi gari Ina kara kuri
[01:24.94] Rana guda ta iya yadani
[01:27.31] Kai! To bana sonki nima
[01:29.94] Sai naga yanzu ga sahiba
[01:32.62] Kuma a ce bazan barta ba
[01:34.98] Me kika so? Gaya mini
[01:37.11] Tunda kina yimin naki nima
[01:40.13] A sonki ba batun fargaba
[01:42.72] Ya za a ce biki ba
[01:45.14] Duk laifinki ban ganshi ba
[01:48.11] Na soki kin soni kema
[01:50.25] Ku dakata masoya kuji
[01:52.98] Idan kuna bidar agaji
[01:55.50] Ku so masoyi mai tausayi da jin kai wanda zai baku dama
[02:00.89] Mai zargi bari in karyataka
[02:03.28] Kema bari in karyataki
[02:05.65] Dukka masoyi na gaskiya
[02:08.25] Mai zargi cikin tarayyaa
[02:10.99] Dan zargi kofar rabbuwa ne
[02:13.34] Da mukullin ta ma ban gani ba
[02:16.02] A kyale gaibu sai jalla sarki
[02:18.40] Yarda a so nake cewa taki
[02:21.26] Mai kuiya yake gane naki,naki ince so ba namu ne ba
[02:26.02] Mai uziri ina baki girma
[02:28.72] Da addu'a ta kyawun makoma
[02:31.34] Yadda kike yimin so na gaske nake miki jalla ya bamu dama
[02:36.48] Masu hauka a so kunyi dai-dai
[02:41.55] Ku toshe kunnuwa naku kudai
[02:46.59] Kuma kada kuji karda ku gani
[02:49.25] Sai kuyi gaba ku karasa gini
[02:51.64] Kurike gaskiya kunji da gani
[02:54.29] Kusaka addini cikin so na gani
[02:57.29] Koyi da annabi masani
[02:59.66] Karshen sani shine da sani
[03:03.84] Kida
[03:08.31] Midget mix
[03:11.44]