Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Hamisu Breaker - Jaruma (Official Video) 2020

๐Ÿ‘ค Hamisu Breaker โ€ข ๐ŸŽผ Hamisu Breaker Videos โ€ข โฑ๏ธ 3:15
๐ŸŽต 1695 characters
โฑ๏ธ 3:15 duration
๐Ÿ†” ID: 10812009

๐Ÿ“œ Lyrics

Beat amjad records

Ashe da rai nake sonki jaruma Bada zuciya ta ba
Komai ruwa da iska akanki baza daina kewa ba
Idan na samu zarar samun baza na tanka Kowa ba
Ni banga mai harara ba bare na wai ya

Indai akanki ne zana jure wahalar zuwa garin nisa
Da an tabaki a jirani Dan kuwa tilas kazo na dai fansa
Jumurin jiranki nai Dan kizo na kalleki gimbiyar Hausa
Sirri na rayuwata kece kawai da kin kira dana amsa

Zuma a baki dadi gare ta kin bani taki na lasa
Indai a kanki ne nayi nisa dan ba kiran da zan amsa
Tilas ganin mu tilas barin mu kaunar ki tunda nayi nisa
Sam ba batun nasa fasa ko za'a ce mun in bada rai fansa

Tsarin zubinki dai dai ne
Ya kama zuciya ta ne
Ina jin kamar mafarki ne
Ena sonki so mataki ne

Ni banda damuwa idan har zan bude yan idanuna
In kalleki gaki daf dani to me zaya damu kalbi na
Yauwa Za nayi amo tunda na gane kina da tausayina
Dan yanzu na zamo ya Mafatauci mai bidar gurin kwana

Na kwallo shela dan sanar da iya maliya
Kalamaina
Daga zuciya nake kwatanta ina zayya no jawabaina
Idan babu ke ina ne zan saka zuciya ta bar yawan kuna
Kowa da nasa amma kece Ni kece cikar muradai na

Yau gani a ruwa kusa da kada zo ki ceci karko na
Komai da mafuta karda ki saba da furta ban kwana
Inajin ina gani yadda nake sonki yafi karfi na
Nasan a duniya da wanda yake janye duk tunani na

Soyayya rayuwa wani sain sai tazama wutar kuna
Duk wanda ke cikinta shi ne jurau amma fa a wurina
So na faranta rai da ruhi yasa kazama kamar sarki
Kuma rayuwa dawo misali mai kama da a mafarki

Samari muyi hakuri idan har mun samu so musa sauki
Yan mata muyi hakuri idan har mun samu so musa sauki

Masoyi yana da rana ne
Masoyi yana da rana ne
Masoyi yana da rana ne
Midget mix

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:09.33] Beat amjad records
[00:13.07] Ashe da rai nake sonki jaruma Bada zuciya ta ba
[00:18.56] Komai ruwa da iska akanki baza daina kewa ba
[00:23.95] Idan na samu zarar samun baza na tanka Kowa ba
[00:29.33] Ni banga mai harara ba bare na wai ya
[00:33.85] Indai akanki ne zana jure wahalar zuwa garin nisa
[00:39.74] Da an tabaki a jirani Dan kuwa tilas kazo na dai fansa
[00:45.00] Jumurin jiranki nai Dan kizo na kalleki gimbiyar Hausa
[00:50.46] Sirri na rayuwata kece kawai da kin kira dana amsa
[00:55.67] Zuma a baki dadi gare ta kin bani taki na lasa
[01:01.01] Indai a kanki ne nayi nisa dan ba kiran da zan amsa
[01:06.58] Tilas ganin mu tilas barin mu kaunar ki tunda nayi nisa
[01:12.05] Sam ba batun nasa fasa ko za'a ce mun in bada rai fansa
[01:17.21] Tsarin zubinki dai dai ne
[01:20.33] Ya kama zuciya ta ne
[01:22.71] Ina jin kamar mafarki ne
[01:25.37] Ena sonki so mataki ne
[01:27.99] Ni banda damuwa idan har zan bude yan idanuna
[01:33.09] In kalleki gaki daf dani to me zaya damu kalbi na
[01:38.49] Yauwa Za nayi amo tunda na gane kina da tausayina
[01:43.72] Dan yanzu na zamo ya Mafatauci mai bidar gurin kwana
[01:49.13] Na kwallo shela dan sanar da iya maliya
[01:53.78] Kalamaina
[01:55.35] Daga zuciya nake kwatanta ina zayya no jawabaina
[02:00.14] Idan babu ke ina ne zan saka zuciya ta bar yawan kuna
[02:05.20] Kowa da nasa amma kece Ni kece cikar muradai na
[02:10.39] Yau gani a ruwa kusa da kada zo ki ceci karko na
[02:15.83] Komai da mafuta karda ki saba da furta ban kwana
[02:20.98] Inajin ina gani yadda nake sonki yafi karfi na
[02:26.66] Nasan a duniya da wanda yake janye duk tunani na
[02:31.73] Soyayya rayuwa wani sain sai tazama wutar kuna
[02:36.81] Duk wanda ke cikinta shi ne jurau amma fa a wurina
[02:42.32] So na faranta rai da ruhi yasa kazama kamar sarki
[02:47.79] Kuma rayuwa dawo misali mai kama da a mafarki
[02:53.47] Samari muyi hakuri idan har mun samu so musa sauki
[02:58.65] Yan mata muyi hakuri idan har mun samu so musa sauki
[03:03.44] Masoyi yana da rana ne
[03:06.31] Masoyi yana da rana ne
[03:08.85] Masoyi yana da rana ne
[03:11.50] Midget mix
[03:12.49]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings