Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Karnin Sabo

๐Ÿ‘ค Hamisu Breaker โ€ข ๐ŸŽผ Karnin Sabo โ€ข โฑ๏ธ 3:30
๐ŸŽต 1402 characters
โฑ๏ธ 3:30 duration
๐Ÿ†” ID: 11058639

๐Ÿ“œ Lyrics

Beat amjad record
Yan karnin Sabo ya tsinkayeni
Kuma nauyin kauna ya rinjayeni
Yanzu karkinin Sabo ya tsinkayeni
Kuma nauyin kauna ya rinjayeni

Zuciya ta darsu
Dasanki har tagamsu
Dasanki har tagamsu
Kunnuwanki rufesu
Karzuga tatabasu

Kinga nidai kinmini kema kizaiya nar innaimiki
Tausaya kicire mini shinge a zuciya basha maki
Dukan masoyi bazaya so bankwanabah
Masoyitah

To kaunarka dai tayi rassai har tsinka nakeyi azaune
Mahadinta sone
Kullum sanka ke kwan kwasamin kofar zuci yay sallamane
A kan martabane

Burina zaman lafiya
Dakai mukasantu mai tarbiya
Daggadare zuwa safiya ina kallankane tunjiya

Kalamai tuttudowa suke
Nima yimin kawanya suke
Muddin zaki nesanta zanjure a a duba nake

Ina kallanka tamkar cida
Ina shedarka har abada
Abunda nake tunani zamanmu zai tsorata yan hassada

Nidai sanki yafi mini innai laifi kiyafe mini.
Kar kigujeni dan yanzu nasaba sanki yafarmini
Abin kauna abimin mar mari
Akanka nake takarin shiri
Domin dai nabirgeka tunda gaskiya bata neman tuni

Wayyo sanki yay mamaya
Yay girma Kamar maliya
Wanda yakalli Mai so yabars.hi Dan hakane zaman duniya

Akanka nakoyi karfin hali
Zanyaki isa kwal kwali
Dukka macen datai kokarin tabaminkai akwai janhali

Kingashigarki tadau ido
Irin kayankine na Ado
Nishauki nake innakalli mai sona idan tafito

Abin Sona abin tutiya
Nai damara gake natsaya
Wanda yasoka yazan soshi tunda sone garkuwar duniya
Mid get mix

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:01.33] Beat amjad record
[00:04.50] Yan karnin Sabo ya tsinkayeni
[00:09.63] Kuma nauyin kauna ya rinjayeni
[00:14.83] Yanzu karkinin Sabo ya tsinkayeni
[00:19.98] Kuma nauyin kauna ya rinjayeni
[00:24.87] Zuciya ta darsu
[00:28.95] Dasanki har tagamsu
[00:31.79] Dasanki har tagamsu
[00:34.93] Kunnuwanki rufesu
[00:39.87] Karzuga tatabasu
[00:44.16] Kinga nidai kinmini kema kizaiya nar innaimiki
[00:49.95] Tausaya kicire mini shinge a zuciya basha maki
[00:54.93] Dukan masoyi bazaya so bankwanabah
[01:00.05] Masoyitah
[01:01.64] To kaunarka dai tayi rassai har tsinka nakeyi azaune
[01:08.30] Mahadinta sone
[01:10.26] Kullum sanka ke kwan kwasamin kofar zuci yay sallamane
[01:16.17] A kan martabane
[01:17.71] Burina zaman lafiya
[01:20.28] Dakai mukasantu mai tarbiya
[01:22.85] Daggadare zuwa safiya ina kallankane tunjiya
[01:27.71] Kalamai tuttudowa suke
[01:30.33] Nima yimin kawanya suke
[01:32.91] Muddin zaki nesanta zanjure a a duba nake
[01:37.97] Ina kallanka tamkar cida
[01:40.49] Ina shedarka har abada
[01:42.99] Abunda nake tunani zamanmu zai tsorata yan hassada
[02:07.79] Nidai sanki yafi mini innai laifi kiyafe mini.
[02:10.93] Kar kigujeni dan yanzu nasaba sanki yafarmini
[02:18.23] Abin kauna abimin mar mari
[02:20.88] Akanka nake takarin shiri
[02:23.45] Domin dai nabirgeka tunda gaskiya bata neman tuni
[02:28.44] Wayyo sanki yay mamaya
[02:31.00] Yay girma Kamar maliya
[02:33.59] Wanda yakalli Mai so yabars.hi Dan hakane zaman duniya
[02:38.52] Akanka nakoyi karfin hali
[02:41.08] Zanyaki isa kwal kwali
[02:43.66] Dukka macen datai kokarin tabaminkai akwai janhali
[02:48.62] Kingashigarki tadau ido
[02:51.21] Irin kayankine na Ado
[02:53.72] Nishauki nake innakalli mai sona idan tafito
[02:58.59] Abin Sona abin tutiya
[03:01.27] Nai damara gake natsaya
[03:03.85] Wanda yasoka yazan soshi tunda sone garkuwar duniya
[03:12.64] Mid get mix
[03:16.61]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings