Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Watarana

๐Ÿ‘ค Namenj โ€ข ๐ŸŽผ Watarana โ€ข โฑ๏ธ 2:03
๐ŸŽต 1094 characters
โฑ๏ธ 2:03 duration
๐Ÿ†” ID: 11124612

๐Ÿ“œ Lyrics

Namenj

Ka tashi tsaye ka nemi naka
Yau dai kam naka sai naka
Da abin wani gwara ace naka
Karka dogara sai an baka

Akwana a tashi sai labari
Barwa Allah komai kaji
Zaman duniya sai hakuri
Allah kadai ne magani

Watarana sai labari
Tsai da addu'a dan uwa kaji
Zaman duniya sai hakuri
Allah kadai ne magani

Abinda ke damun mu Allahu ka magance mana
Kaine kasan bukatun mu
Allahu ka biya mana
Abinda ke damun mu Allahu ka magance mana
Kaine kasan bukatun mu
Allahu ka biya mana

Da rarrafe yaro kan iya tafiya
Akwana a tashi zaka iya
Ka kalli gaban ka karka juya
Ka iya takun ka dan uwa
Ka rinka tuna daga inda kake
Hakan zai sa ka dage sosai
Ciwo watarana zai warke (watarana zai warke)

Watarana sai labari
Sai da addu'a a dan uwa kaji
Zaman duniya sai hakuri
Allah kadai ne magani

Abunda ke damun mu Allahu ka magance mana
Kaine kasan bukatun mu
Allahu ka biya mana
Abunda ke damun mu Allahu magance mana
Kaine kasan bukatun mu Allahu ka biya mana

Na barwa Allah, na barwa Allah komai
Na barwa Allah, na barwa Allah, na barwa Allah komai
Na barwa Allah, na barwa Allah, na barwa Allah komai

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:03.62] Namenj
[00:08.87] Ka tashi tsaye ka nemi naka
[00:10.80] Yau dai kam naka sai naka
[00:14.07] Da abin wani gwara ace naka
[00:15.53] Karka dogara sai an baka
[00:17.87] Akwana a tashi sai labari
[00:20.36] Barwa Allah komai kaji
[00:22.21] Zaman duniya sai hakuri
[00:24.99] Allah kadai ne magani
[00:26.83] Watarana sai labari
[00:29.62] Tsai da addu'a dan uwa kaji
[00:31.37] Zaman duniya sai hakuri
[00:34.02] Allah kadai ne magani
[00:34.93] Abinda ke damun mu Allahu ka magance mana
[00:39.84] Kaine kasan bukatun mu
[00:41.43] Allahu ka biya mana
[00:45.29] Abinda ke damun mu Allahu ka magance mana
[00:48.99] Kaine kasan bukatun mu
[00:51.59] Allahu ka biya mana
[00:54.36] Da rarrafe yaro kan iya tafiya
[00:56.56] Akwana a tashi zaka iya
[00:59.03] Ka kalli gaban ka karka juya
[01:00.94] Ka iya takun ka dan uwa
[01:03.24] Ka rinka tuna daga inda kake
[01:06.02] Hakan zai sa ka dage sosai
[01:08.47] Ciwo watarana zai warke (watarana zai warke)
[01:12.78] Watarana sai labari
[01:14.60] Sai da addu'a a dan uwa kaji
[01:17.44] Zaman duniya sai hakuri
[01:19.50] Allah kadai ne magani
[01:21.27] Abunda ke damun mu Allahu ka magance mana
[01:25.36] Kaine kasan bukatun mu
[01:27.77] Allahu ka biya mana
[01:30.57] Abunda ke damun mu Allahu magance mana
[01:34.43] Kaine kasan bukatun mu Allahu ka biya mana
[01:39.40] Na barwa Allah, na barwa Allah komai
[01:43.83] Na barwa Allah, na barwa Allah, na barwa Allah komai
[01:48.90] Na barwa Allah, na barwa Allah, na barwa Allah komai
[02:01.92]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings