Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Yarinya me kyawu

๐Ÿ‘ค Z Square โ€ข ๐ŸŽผ Yarinya me kyawu โ€ข โฑ๏ธ 3:37
๐ŸŽต 1192 characters
โฑ๏ธ 3:37 duration
๐Ÿ†” ID: 11196278

๐Ÿ“œ Lyrics

Nagode
Z Square production

Salamu alaiki ya sahiba ta
Mai farar aniya da haske na fuska
Daliline ya kawo ni gareki
Don kinada abunda zuciya ta dauka
Ni baza na guje ba koko in sare
Don akan kaunarki zan jure duka
Ni a guna yanzu kin zarce 'yar kowa
Idan nasamo ki ai na kwashe harka

Na datse harshe na wajen furta kalmar
Da zata sa ni da ke mu kullo alaka
Bazan yi kuka ba indai gani ga ke
Aminiyata kuma abinci na ruhi

Yarinya mai kyawu
Yarinya mai kyawu
Yarinya ina son ki ne
Yarinya mai kyawu
Yarinya mai kyawu
Yarinya ina son ki ne

Nagode
Ahhh
Sama-sama yarinya

Tunani na yana ce da nine da ke kadai zan kare duk rayuwata
Hakan in yayi min in nasamu nasani bazan yi kukan rashi ba
Zuciya ta yanzu tai mini tambaya nace da ita yau ke kadai ce gwanata
Gari da dama ko ina zana kwana
Masoyiyata ke kadai ce muradi

Duk lokacin dana hangi ban ganki ni ba
Zuciya kuwwa take ga azaba
Bazan yi kuka ba indai gani ga ke aminiya ta kuma abinci na ruhi

Yarinya mai kyawu
Yarinya mai kyawu
Yarinya ina son ki ne
Yarinya mai kyawu
Yarinya mai kyawu
Yarinya ina son ki ne

Nagode

Ina son ki badan kudi ba
Badan na shagalta da ke ba

(Yarinya mai kyawu)
(Yarinya mai kyau)
(Yarinya ina sonki ne)

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:03.42] Nagode
[00:07.48] Z Square production
[00:08.60]
[00:16.73] Salamu alaiki ya sahiba ta
[00:20.59] Mai farar aniya da haske na fuska
[00:25.33] Daliline ya kawo ni gareki
[00:28.92] Don kinada abunda zuciya ta dauka
[00:32.97] Ni baza na guje ba koko in sare
[00:37.29] Don akan kaunarki zan jure duka
[00:41.71] Ni a guna yanzu kin zarce 'yar kowa
[00:45.91] Idan nasamo ki ai na kwashe harka
[00:49.92] Na datse harshe na wajen furta kalmar
[00:54.42] Da zata sa ni da ke mu kullo alaka
[00:58.60] Bazan yi kuka ba indai gani ga ke
[01:02.69] Aminiyata kuma abinci na ruhi
[01:07.96] Yarinya mai kyawu
[01:10.26] Yarinya mai kyawu
[01:12.34] Yarinya ina son ki ne
[01:16.61] Yarinya mai kyawu
[01:18.47] Yarinya mai kyawu
[01:20.71] Yarinya ina son ki ne
[01:24.93]
[01:28.13] Nagode
[01:31.54] Ahhh
[01:35.64] Sama-sama yarinya
[01:41.31] Tunani na yana ce da nine da ke kadai zan kare duk rayuwata
[01:49.95] Hakan in yayi min in nasamu nasani bazan yi kukan rashi ba
[01:58.58] Zuciya ta yanzu tai mini tambaya nace da ita yau ke kadai ce gwanata
[02:06.73] Gari da dama ko ina zana kwana
[02:10.76] Masoyiyata ke kadai ce muradi
[02:15.25] Duk lokacin dana hangi ban ganki ni ba
[02:19.29] Zuciya kuwwa take ga azaba
[02:23.92] Bazan yi kuka ba indai gani ga ke aminiya ta kuma abinci na ruhi
[02:33.47] Yarinya mai kyawu
[02:35.48] Yarinya mai kyawu
[02:37.56] Yarinya ina son ki ne
[02:41.67] Yarinya mai kyawu
[02:43.91] Yarinya mai kyawu
[02:46.08] Yarinya ina son ki ne
[02:49.79]
[02:53.04] Nagode
[02:54.21]
[03:07.01] Ina son ki badan kudi ba
[03:11.28] Badan na shagalta da ke ba
[03:15.85] (Yarinya mai kyawu)
[03:18.02] (Yarinya mai kyau)
[03:19.80] (Yarinya ina sonki ne)
[03:23.65]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings