Kwalele (feat. Mr 442 & SAFAA)
๐ต 1655 characters
โฑ๏ธ 2:59 duration
๐ ID: 11264344
๐ Lyrics
Madox
442, emalawawo
(Kwambe aii) Safaa-Safaa, Safara'u
Safaa-Safaa, Safara'u
(Yin shi ne) Safaa-Safaa, Safara'u
Safaa
Ka gani kana so kwalelen ka
Nan gani nan bari kwalelen ka
Kai! Ka gani kana so kwalelen ka (ina so wallahi)
Nan gani nan bari kwalelen ka
Safaa-Safaa, Safara'u
Safaa-Safaa, Safara'u
Safaa-Safaa, Safara'u
Safaa
Kuji (eh)
Ku na ji? (mene?)
Kuji (eh)
Ku na ji?
Kuji
Ku na ji?
Kuji
Ku na ji?
Kin gani so kwalelen ki (haba minene wai?)
Ga kudi ga gemu kwalelen ki (akwai su a kasa)
Wai inzo muyi selfie kwalelen ki (baza muyi ba)
So nake naji ni a bayan ki
Toh kin ce, "Kwalele na"
In dai na sa maki dadi na, sai kin dawo (sai kin dawo)
Sai kin kawo (sai kin kawo)
Toh kai kwalelen ki (kwalelen ki)
Dan malelen ki (malele), kwalelen ki
Tunda na gani ina so wallahi sai na samu
Koh kin ban koh baki ban ba wallahi sai na dana
Koh fah a nan (kwalelen ki)
Koh daga can (kwalele)
Zata hadamu (kwalele)
Kuma sai nayi shi (kwalele)
Toh ki sa ni mu sa ni in mun samu
Duk mun samu ki baje mu baje a dade anayi sai 442
In kun shaka sai ku kai kotu
Toh ki sa ni mu sa ni in na samu
Duk mun samu ki baje mu baje a dade anayi sai 442
In kun shaka sai ku kai kotu
Safaa-Safaa, Safara'u
Safaa-Safaa, Safara'u
Safaa-Safaa, Safara'u
Safaa
Kuji
Ku na ji?
Kuji
Ku na ji?
Kuji
Ku na ji?
Kuji
Ku na ji?
Ka gani kana so kwalelen ka (sai na samu)
Nan gani nan bari kwalelen ka (sai kin bani)
Kai! Ka gani kana so kwalelen ka (ina so wallahi)
Nan gani nan bari kwalelen ka
Na canza gida (na canza gida)
Na canza kala (na canza kala)
Na bar sana'ar wa yan wahalar