INDA RABBANA
๐ต 1043 characters
โฑ๏ธ 3:14 duration
๐ ID: 11287619
๐ Lyrics
M. Shareefi
Inda Rabbana
Inda Rabbana
Inda yaya ne da kannen shi
Yanmata folawa suke da sun gan shi
Ba na taba bari kai na kulle (um-um)
Toh ga kidin rawan raba taku (eh)
Wahala mai kashe babu (eh)
Abu dumu-dumu babu (toh!)
Ace abu damu-damu babu (wayyo!)
Ana party, ana party
(Cigaba da gashi sai ran sati)
Ana party, qna party
(Ba yarinya bace ba ta kusa kai 30)
Abu ya sauwaka
Da in zan shiga sai na jira an saukaka (eh!)
Yanzu mun daukaka
In zan fita in dau bike ko in dauka car
Don mun shahara fagen duniya
Gulman mu suke da mun bayyana
Ana party, ana party (cigaba da gashi sai mun goge)
Ana party, ana party (su muke ajimu daga nan har Chadi)
Ana party, ana party (baturiya da gan ni ta kwada salati)
Ana party, ana party (Ngulde ne da DJ Abbati)
Gamu mun daukaka neman mu ake fa har saudiya
Don mun shahara fagen duniya
Gulman mu suke da mun bayyana
Wai don mun fito
Tsaf, tsaf,tsaf
Mun fito
Tsaf tsaf, tsaf-tsaf
Munyi fes
Gamu mun daukaka
Neman mu ake don mun gagara
Muna da kudin mun bama bara
In kudin bai kai ba muyi kakara
Inda Rabbana
Inda Rabbana
Inda yaya ne da kannen shi
Yanmata folawa suke da sun gan shi
Ba na taba bari kai na kulle (um-um)
Toh ga kidin rawan raba taku (eh)
Wahala mai kashe babu (eh)
Abu dumu-dumu babu (toh!)
Ace abu damu-damu babu (wayyo!)
Ana party, ana party
(Cigaba da gashi sai ran sati)
Ana party, qna party
(Ba yarinya bace ba ta kusa kai 30)
Abu ya sauwaka
Da in zan shiga sai na jira an saukaka (eh!)
Yanzu mun daukaka
In zan fita in dau bike ko in dauka car
Don mun shahara fagen duniya
Gulman mu suke da mun bayyana
Ana party, ana party (cigaba da gashi sai mun goge)
Ana party, ana party (su muke ajimu daga nan har Chadi)
Ana party, ana party (baturiya da gan ni ta kwada salati)
Ana party, ana party (Ngulde ne da DJ Abbati)
Gamu mun daukaka neman mu ake fa har saudiya
Don mun shahara fagen duniya
Gulman mu suke da mun bayyana
Wai don mun fito
Tsaf, tsaf,tsaf
Mun fito
Tsaf tsaf, tsaf-tsaf
Munyi fes
Gamu mun daukaka
Neman mu ake don mun gagara
Muna da kudin mun bama bara
In kudin bai kai ba muyi kakara