Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Atsakaninmu (feat. Murja Baba)

๐Ÿ‘ค Abdul D One โ€ข ๐ŸŽผ Kibani Lokacinki Album โ€ข โฑ๏ธ 2:55
๐ŸŽต 1017 characters
โฑ๏ธ 2:55 duration
๐Ÿ†” ID: 11459586

๐Ÿ“œ Lyrics

AD music studio

A tsakaninmu ni da ke
Ba rabuwa mun dace da juna
A tsakaninmu ni da kai
Ba rabuwa mun dace da juna

Laifin wani ai baya shafar wani
Bai dace ba fushin ki da fushin wani
So na hanan ganin laifi nasani
In kin manta dole nayi miki tuni
Rayuwa dake nakeso mu fara
In ba ke ba wa zan tunkara
Dawo taho mu gyara
Rabuwa bai dace da mu ba

'Yar uwata dole nayo kishin
Abinda kayo mata ba fashin
Komai kace dole nayi shi
Ko da zai zamo ajalin lumfashi
Hakuri jeka ka bata
In kuma ka ki bazamu dawo ba

Tun farko ita taja bani ba
Ni me nayi mata?
Ita burinta ni da ke mubar soyayya
Kin ga ta bata
Ta rikice sai tura sakonni take
Mi zan ce mata?
Na saurareta zatayi kuka
In kau na bita na bata harka
Maciya amana ce ki bat kallonta
Wallahi sam batayi dace dake ba

Ashe haka za muyi kawata
A zuciyarki ba so sai mugunta
Rigar mutuncina ce zaki keta
Shekara da shekaru kanta nake ta bauta
Sai da Allah ya bani zaki mini keta
Kama hanya ki barni dan nayi rayuwata
Dan nayi rayuwata
Haka zakije wani ba zai jiyo ba

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:12.08] AD music studio
[00:17.08] A tsakaninmu ni da ke
[00:19.60] Ba rabuwa mun dace da juna
[00:23.40] A tsakaninmu ni da kai
[00:26.76] Ba rabuwa mun dace da juna
[00:30.23] Laifin wani ai baya shafar wani
[00:33.96] Bai dace ba fushin ki da fushin wani
[00:37.12] So na hanan ganin laifi nasani
[00:40.35] In kin manta dole nayi miki tuni
[00:43.85] Rayuwa dake nakeso mu fara
[00:47.18] In ba ke ba wa zan tunkara
[00:50.67] Dawo taho mu gyara
[00:53.86] Rabuwa bai dace da mu ba
[00:57.27] 'Yar uwata dole nayo kishin
[01:01.36] Abinda kayo mata ba fashin
[01:04.52] Komai kace dole nayi shi
[01:07.82] Ko da zai zamo ajalin lumfashi
[01:11.36] Hakuri jeka ka bata
[01:14.74] In kuma ka ki bazamu dawo ba
[01:18.98] Tun farko ita taja bani ba
[01:22.15] Ni me nayi mata?
[01:24.89] Ita burinta ni da ke mubar soyayya
[01:29.02] Kin ga ta bata
[01:31.38] Ta rikice sai tura sakonni take
[01:35.53] Mi zan ce mata?
[01:38.28] Na saurareta zatayi kuka
[01:42.05] In kau na bita na bata harka
[01:45.13] Maciya amana ce ki bat kallonta
[01:48.17] Wallahi sam batayi dace dake ba
[01:51.77] Ashe haka za muyi kawata
[02:10.55] A zuciyarki ba so sai mugunta
[02:13.06] Rigar mutuncina ce zaki keta
[02:16.56] Shekara da shekaru kanta nake ta bauta
[02:19.75] Sai da Allah ya bani zaki mini keta
[02:23.26] Kama hanya ki barni dan nayi rayuwata
[02:26.42] Dan nayi rayuwata
[02:31.09] Haka zakije wani ba zai jiyo ba
[02:33.44]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings