Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

So Da So

๐Ÿ‘ค Auta mg boy โ€ข ๐ŸŽผ Farkon Kauna โ€ข โฑ๏ธ 4:10
๐ŸŽต 1308 characters
โฑ๏ธ 4:10 duration
๐Ÿ†” ID: 11514591

๐Ÿ“œ Lyrics

AMG boy record

Ehh soyayya ce ta hadamu
Su makiya bazasu raba ba

Ehhh soyayya ce ta hadamu
Su makiya bazasu raba ba

Eh mana

Kece dai wace nakeso
Akan yarda zomu ginashi
Kizam mai kula mini da kanki
Domin kisani ina da kishi
Ko waye ya nuna sani kanki
Ni a son raina karki kula shi
Banida kowa sai ke a raina
Karki canza so ya hadamu

Ehh yadda nake kaunar ka a raina
Bani barin kowa a kusa na
Sanka nake ya zarce sani na
Ba namijin daya kaika a guna
Bani ganin kowa a gaba na
Kaika cike gurbi na jiki na
Kanka nagane so akwai dadi
Ka zama zakin so a mazaje

Soyayya ce ta hadamu
Su makiya bazasu raba ba

Kece matsayar zance na
Kai zan kaiwa ahalina
Ke nagani a cikin barci na
Ranan kai nagani a kusa na
So ya hadamu dake a gani na
Ba shakka hakane lafazi na
Ko kinsan kanki zan iya komai
Nima a kanka ina iya sara

Soyayya ce ta hadamu
Su makiya bazasu raba ba

Ehh soyayya ce ta hadamu
Su makiya ba zasu raba ba

Ke nake kauna hubbi
Ni gurina ke nayi zabi
Mallakin kaina na baki
Kanki na bude sabon babi
Ke nake ra'ayi a kauna
Kina da kyau ko babu hijabi
Son ki yana raina
Soyayyace ta hadamu dake cikar buri

Ehh so da so kauna tafi
So akwai ciwo zafi
Kama da yankan wuka kaifi
Kama da rijiya wajen zurfi
Wanda ya soka ka soshi yafi
Ni a ganina babu laifi
Na rike soyayya da karfi
Kai nakeso ya habibi

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:11.75] AMG boy record
[00:13.96] Ehh soyayya ce ta hadamu
[00:18.51] Su makiya bazasu raba ba
[00:22.07] Ehhh soyayya ce ta hadamu
[00:26.13] Su makiya bazasu raba ba
[00:29.97]
[00:32.11] Eh mana
[00:37.07] Kece dai wace nakeso
[00:40.55] Akan yarda zomu ginashi
[00:44.22] Kizam mai kula mini da kanki
[00:47.10] Domin kisani ina da kishi
[00:51.75] Ko waye ya nuna sani kanki
[00:55.21] Ni a son raina karki kula shi
[00:58.77] Banida kowa sai ke a raina
[01:02.51] Karki canza so ya hadamu
[01:06.89]
[01:14.36] Ehh yadda nake kaunar ka a raina
[01:17.58] Bani barin kowa a kusa na
[01:21.59] Sanka nake ya zarce sani na
[01:24.77] Ba namijin daya kaika a guna
[01:28.50] Bani ganin kowa a gaba na
[01:32.73] Kaika cike gurbi na jiki na
[01:35.41] Kanka nagane so akwai dadi
[01:41.81] Ka zama zakin so a mazaje
[01:42.78] Soyayya ce ta hadamu
[01:47.10] Su makiya bazasu raba ba
[01:51.15] Kece matsayar zance na
[01:54.65] Kai zan kaiwa ahalina
[01:58.25] Ke nagani a cikin barci na
[02:02.35] Ranan kai nagani a kusa na
[02:05.88] So ya hadamu dake a gani na
[02:09.32] Ba shakka hakane lafazi na
[02:13.32] Ko kinsan kanki zan iya komai
[02:16.73] Nima a kanka ina iya sara
[02:21.48] Soyayya ce ta hadamu
[02:23.83] Su makiya bazasu raba ba
[02:27.97]
[02:50.80] Ehh soyayya ce ta hadamu
[02:55.82] Su makiya ba zasu raba ba
[02:59.33] Ke nake kauna hubbi
[03:03.98] Ni gurina ke nayi zabi
[03:07.37] Mallakin kaina na baki
[03:11.55] Kanki na bude sabon babi
[03:15.09] Ke nake ra'ayi a kauna
[03:18.43] Kina da kyau ko babu hijabi
[03:22.67] Son ki yana raina
[03:24.86] Soyayyace ta hadamu dake cikar buri
[03:30.30]
[03:36.25] Ehh so da so kauna tafi
[03:41.23] So akwai ciwo zafi
[03:44.85] Kama da yankan wuka kaifi
[03:48.44] Kama da rijiya wajen zurfi
[03:51.80] Wanda ya soka ka soshi yafi
[03:56.46] Ni a ganina babu laifi
[03:59.37] Na rike soyayya da karfi
[04:03.11] Kai nakeso ya habibi
[04:07.08]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings