Nashiga So
๐ต 1529 characters
โฑ๏ธ 3:26 duration
๐ ID: 11734384
๐ Lyrics
Na shiga so
Na shiga so
Na shiga so
Zurfi kaman rigiya
Ke na fadi, sanki nake zahiri
So nake, ki rike mini alkawari
Kina ji na, ke ce nayi wa albishiri
Kudin aure, nake tarawa daga fan dari
Dake nake, kalle ni kaman wani almajiri
Bidda nake, akanki nake kokari
Akan sanki, zan jure a ce mini ko makiri
Madubina, idan bake to zan bar gari
Kin zama ni na zama ke mu bayyana so zahiri
Na kau da maza, a zuciya sai ni kadai
So so so, soyayya, mai sona
So so so, soyayya, ina sanki
So so so, soyayya, soyayya
So so so, soyayya, soyayya
Sanki yamin tsuro a jikina ni
Yayi niyyar ya tsaya ya kurmuntani
Dan akan soyayyar ki bani ji gani
Na bi hanya dodar, shin ina zani
Kece wace nasan zaki ma fahimce ni
Me kike so? Ki fadan, zana kawo ni
Dubi yadda nake son ki zaya zauta ni
Tausayin ki nake so kawai ki kama ni
Tunda dai sanki a zuciya ya min rauni
Koda a soyayya taki za'a kulle ni
Bazana barki ba, mun zama yan uwa na jini
Ke daya nake kallo, zuciya tamin sanyi
Kinga so, soyayya na shigo
So da so, soyayya
Girmanki a zuciya ya wuce inyi misali
Mai kyau na ido sai ma in kinsa kwalli
Na kulle kofar har na yada makulli
A gidana, wata ran zaki shiga lele
In so yakai so, ni dake bazan yi fushi sam ba
Mata da yawa ke bina ko daya bazan dauko ba
Daga ke na kulle kofata ba zancen karya ba
A madubi in na duba kece ko ban waigo ba
Kallonki nakeyi zahir bawai a mafarki ba
Zabin danayo zabe ne bai chanja gani na ba

โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:10.19] Na shiga so
[00:12.13] Na shiga so
[00:14.20] Na shiga so
[00:16.07] Zurfi kaman rigiya
[00:18.56]
[00:30.70] Ke na fadi, sanki nake zahiri
[00:34.77] So nake, ki rike mini alkawari
[00:38.30] Kina ji na, ke ce nayi wa albishiri
[00:42.44] Kudin aure, nake tarawa daga fan dari
[00:46.60] Dake nake, kalle ni kaman wani almajiri
[00:51.22] Bidda nake, akanki nake kokari
[00:55.19] Akan sanki, zan jure a ce mini ko makiri
[00:59.21] Madubina, idan bake to zan bar gari
[01:03.43] Kin zama ni na zama ke mu bayyana so zahiri
[01:07.21] Na kau da maza, a zuciya sai ni kadai
[01:11.74] So so so, soyayya, mai sona
[01:15.95] So so so, soyayya, ina sanki
[01:20.11] So so so, soyayya, soyayya
[01:24.02] So so so, soyayya, soyayya
[01:27.83] Sanki yamin tsuro a jikina ni
[01:31.75] Yayi niyyar ya tsaya ya kurmuntani
[01:36.12] Dan akan soyayyar ki bani ji gani
[01:40.36] Na bi hanya dodar, shin ina zani
[01:44.21] Kece wace nasan zaki ma fahimce ni
[01:48.70] Me kike so? Ki fadan, zana kawo ni
[01:52.86] Dubi yadda nake son ki zaya zauta ni
[01:56.68] Tausayin ki nake so kawai ki kama ni
[02:00.60] Tunda dai sanki a zuciya ya min rauni
[02:04.76] Koda a soyayya taki za'a kulle ni
[02:08.94] Bazana barki ba, mun zama yan uwa na jini
[02:13.05] Ke daya nake kallo, zuciya tamin sanyi
[02:17.75] Kinga so, soyayya na shigo
[02:21.54] So da so, soyayya
[02:25.39] Girmanki a zuciya ya wuce inyi misali
[02:30.04] Mai kyau na ido sai ma in kinsa kwalli
[02:34.12] Na kulle kofar har na yada makulli
[02:38.37] A gidana, wata ran zaki shiga lele
[02:41.72] In so yakai so, ni dake bazan yi fushi sam ba
[02:46.22] Mata da yawa ke bina ko daya bazan dauko ba
[02:50.15] Daga ke na kulle kofata ba zancen karya ba
[02:54.36] A madubi in na duba kece ko ban waigo ba
[02:58.47] Kallonki nakeyi zahir bawai a mafarki ba
[03:02.70] Zabin danayo zabe ne bai chanja gani na ba
[03:06.38] So so so, soyayya, mai sona
[03:10.53] So so so, soyayya, ina sanki
[03:14.63] So so so, soyayya, soyayya
[03:18.79] So so so, soyayya, soyayya
[03:24.18]