Kauna Ta Hadamu
๐ต 947 characters
โฑ๏ธ 3:20 duration
๐ ID: 11793336
๐ Lyrics
(AMG Boy Record)
Rabuwa yake reshe-reshe
Yabi duk jiki ya farfashe
Da sanyi, da dadi, ashe-ashe
In yayi zafi ya ta farfashe, yeye
Ni yau na rasa yanda zanyi, sai sake-sake
Mafarki nakeyi koh gaske
Gani ina yin bulayi ya zana karbe?
Cutar ke jikina yaushe zata warke?
Ina zana je?
Ina zana koma, ha-ha
Ina zana je?
Ina zana kwana?
Lokacin dana gan ki sai kika yi mini kwarjini
Naso in sanar miki zuciya ce ta hana mini
Nauyin baki ne gashi ko ya cutar da ni
Koda na iso lokaci kuma ya kure mini
Bana iya komai na zama tamkar wawa
In har narasa ki kawai a kirani da gawa
Zan kaura cikin duniya intafi kushewa, haha
Soyayya ta jani
Ina zaki kai ni?
Kiyimin bayani na rikece
Ina kike ne ke wannan halitta?
Mai shiga cikin rai ki sanya mutum yaji-gata
Gashi bani ganin ki balle in cire ki in huta
Na sha wuya da ke, tsari na kin lalata
Yazan na manta ke? Na rasa komai sanadin ta
Da za'a bani ke, cutar shine maganin ta
Ina zanaje?
Ina zana kwana