Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Ummee

๐Ÿ‘ค Auta mg boy โ€ข ๐ŸŽผ SAIMA RANAR (Ep) โ€ข โฑ๏ธ 3:29
๐ŸŽต 1217 characters
โฑ๏ธ 3:29 duration
๐Ÿ†” ID: 11901156

๐Ÿ“œ Lyrics

AMG Boy Records

Ummee a zuciya kike har kullum
In gaki duniya tana min dadi

Ummee in baka nan ina jin haushi
In gaka duniya tana min dadi
(Eh mana)
Tana min dadi

Ummee da son ki ne nake numfashi
Kuka da nayi ke kike rarrashi
In baki nan ina yawan jin haushi
Da dadi idan kina kalamai taushi
Tafiya nake kafa tana yin kaushi
Zan zo gare ki ne kiyi min hira

A kaunar ka na nitse nayi nisa
A taba ka dole daukar fansa
Barci na sani sai kasa
Masara da an bige ta sai casa
Na bada rayuwata fansa
Indai a kan ka ne ina yin komai
Ina yin komai

Sirrina rufa mini, yan gulma
Tarbo kiyi mini, na yi ma
Komai naki na sani, tun can ma
Da kauna dada mini, kwai fama
Ina so in rayu daga ni sai ke
Burin ka zan cika duk rintsi

Sake fada ki fadi
Kaine saurayi na
Sake fada ki fadi
Kaine malami na
Nace sake fada ki fadi
Kaine jarumi na
Sake fada ki fadi yanmata

Sake fada ka fadi
Kece jaruma ta
Sake fada ka fadi
Kece sarauniya ta
Nace sake fada ka fadi
Kece gimbiya ta
Sake fada ka fadi dan gata

Ummee
Da kayi kira na sai na zo
Ummee
Farin ciki na ya karaso
A gaida Ummee
Farin masoyi na dan dagwas
Sannun ki Ummee sarauniyar yanmata
Soyayya
So kin bani
Soyayya

So kin bani
Na shirya
Nima na shirya
Kaine zabi na har kullum

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:07.07] AMG Boy Records
[00:09.82] Ummee a zuciya kike har kullum
[00:13.32] In gaki duniya tana min dadi
[00:16.74] Ummee in baka nan ina jin haushi
[00:20.96] In gaka duniya tana min dadi
[00:24.57] (Eh mana)
[00:26.89] Tana min dadi
[00:28.98]
[00:33.58] Ummee da son ki ne nake numfashi
[00:36.32] Kuka da nayi ke kike rarrashi
[00:40.32] In baki nan ina yawan jin haushi
[00:44.18] Da dadi idan kina kalamai taushi
[00:48.08] Tafiya nake kafa tana yin kaushi
[00:52.50] Zan zo gare ki ne kiyi min hira
[00:56.57]
[01:03.60] A kaunar ka na nitse nayi nisa
[01:06.96] A taba ka dole daukar fansa
[01:11.13] Barci na sani sai kasa
[01:14.96] Masara da an bige ta sai casa
[01:19.12] Na bada rayuwata fansa
[01:22.75] Indai a kan ka ne ina yin komai
[01:28.25] Ina yin komai
[01:31.19]
[01:34.48] Sirrina rufa mini, yan gulma
[01:38.07] Tarbo kiyi mini, na yi ma
[01:42.16] Komai naki na sani, tun can ma
[01:45.97] Da kauna dada mini, kwai fama
[01:50.26] Ina so in rayu daga ni sai ke
[01:53.92] Burin ka zan cika duk rintsi
[01:58.29]
[02:07.61] Sake fada ki fadi
[02:09.85] Kaine saurayi na
[02:11.24] Sake fada ki fadi
[02:13.38] Kaine malami na
[02:14.96] Nace sake fada ki fadi
[02:17.69] Kaine jarumi na
[02:18.92] Sake fada ki fadi yanmata
[02:23.08] Sake fada ka fadi
[02:25.03] Kece jaruma ta
[02:27.28] Sake fada ka fadi
[02:29.25] Kece sarauniya ta
[02:30.53] Nace sake fada ka fadi
[02:32.37] Kece gimbiya ta
[02:34.07] Sake fada ka fadi dan gata
[02:39.25]
[02:46.35] Ummee
[02:47.76] Da kayi kira na sai na zo
[02:49.16] Ummee
[02:50.45] Farin ciki na ya karaso
[02:53.26] A gaida Ummee
[02:54.92] Farin masoyi na dan dagwas
[02:57.59] Sannun ki Ummee sarauniyar yanmata
[03:01.63] Soyayya
[03:04.85] So kin bani
[03:05.64] Soyayya
[03:07.58] So kin bani
[03:09.23] Na shirya
[03:12.02] Nima na shirya
[03:13.44] Kaine zabi na har kullum
[03:24.50]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings