Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Amarya

๐Ÿ‘ค Salim Smart โ€ข ๐ŸŽผ Amarya โ€ข โฑ๏ธ 3:15
๐ŸŽต 1114 characters
โฑ๏ธ 3:15 duration
๐Ÿ†” ID: 11927635

๐Ÿ“œ Lyrics

Baza na barki ba
(It's time for the love)
(Khaleepha Piano on the beat)
So, so
Baza na barka ba

Baza na barki ba, jinin mu ya hadu
Raba mu zai wuya, a barmu ni da ke
Baza na barka ba, jinin mu ya hadu
Raba mu zai wuya, a barni ni da kai
Baza-baza, baza na barki ba

Kai ne dai jari ne makura karshen kallo
Kaine annuri na, matuka in ka bullo
Kai ne dai zabi na, banson kayi min gwalo
Ka jani jikin ka, nina zama taka
Ya sahibi kai nake so
Dan'uwa kai na raba

Soyayya riba ce, kece fari
Kin bani zumar kauna bakya gori
Auren ki nake kauna kiji labari
Ban yanke ayo taro aji alkhairi

Baza na barki ba, jinin mu ya hadu
Raba mu zai wuya, a barmu ni dake

Taho kasha labari
Samun ka na cika buri
Yau babu mai mini gori
Zama da kai alkhairi ne
Ka gane kai din sirri ne
Baza na barka ba
Mun shaku ni da kai

Ki mini kallon soyayya
Zan biki ya mai tarbiyya
A rayuwa muyi tarayya
Mun gangara bisa gaskiya
Don kinyi gadon alkunya
Nina nada ki sarauniya
A kan ki na zama mai jinya

Baza na barka ba, jinin mu ya hadu
Raba mu zai wuya, a barni ni da ka
Baza na barki ba, jinin mu ya hadu
Raba mu zai wuya, a barmu ni da ke

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings