Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

ABINDA YAKE RAINA

๐Ÿ‘ค Abdul D One โ€ข ๐ŸŽผ ABINDA YAKE RAINA โ€ข โฑ๏ธ 3:29
๐ŸŽต 1127 characters
โฑ๏ธ 3:29 duration
๐Ÿ†” ID: 12029219

๐Ÿ“œ Lyrics

Abinda yake raina
Zana fitar in huce takaici
Soyayya ke damuna zana fada bazan boye ba
Nima abinda yake raina
Zana fitar in huce takaici
Soyayyar ki a raina zani aje
Baza ta kufce ba

Allamar tambaya tana ga mai yawaita tunani
Musamman in ya shiga halin so na yar zamani
Ya kwana cikin ta na rasa wanda zai fidda ni
Sai kai masoyi na wanda mukayi kyau da kammani
So a akace, fayyace, kafi dace
Ni a mutunce
Kai zance ban canjawa

Na gamsu da surar ki
Tsarin ki har kyawun ki
Nima ina son ki
Kwatankwacin kalaman baki
Kallan so ya tsuma ni
Har nayi ra'ayin kaunar ki
Ni dake in muna tare babu mai raina ki
Na rike kauna a raina ta zauna
Na yi shirina zan kare dukka hakin ki

Rawa da girgiza zanyi gabanka in jujuya
Zanyi maka albishir
Kayi dace da mai tarbiyya
Sannan zan zame maka farinciki na nan gidan duniya
Nafi kowa sannin ka a cikin abinci kafi son taliya
Zanyi rubuta
Karanta
Ka fahimtu
Na ilimantu
A sanka nayi morewa

Koh a kwatance
Ina da ke nayi godiya
Na kara hasashe
Babu yake gun kwalliya
Zabi na
Kece nagani babu tambaya
Dawisu gurin ado
Babu yake kyan lubiya
Taho maza ma
In baki kyauna

Taho ki rike, masoyiya

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:20.45] Abinda yake raina
[00:21.79] Zana fitar in huce takaici
[00:25.13] Soyayya ke damuna zana fada bazan boye ba
[00:29.69] Nima abinda yake raina
[00:31.24] Zana fitar in huce takaici
[00:34.48] Soyayyar ki a raina zani aje
[00:37.06] Baza ta kufce ba
[00:39.47]
[00:49.24] Allamar tambaya tana ga mai yawaita tunani
[00:53.68] Musamman in ya shiga halin so na yar zamani
[00:58.78] Ya kwana cikin ta na rasa wanda zai fidda ni
[01:03.55] Sai kai masoyi na wanda mukayi kyau da kammani
[01:08.77] So a akace, fayyace, kafi dace
[01:13.47] Ni a mutunce
[01:15.06] Kai zance ban canjawa
[01:18.33]
[01:27.96] Na gamsu da surar ki
[01:29.52] Tsarin ki har kyawun ki
[01:32.39] Nima ina son ki
[01:33.84] Kwatankwacin kalaman baki
[01:37.05] Kallan so ya tsuma ni
[01:38.25] Har nayi ra'ayin kaunar ki
[01:41.59] Ni dake in muna tare babu mai raina ki
[01:46.74] Na rike kauna a raina ta zauna
[01:51.52] Na yi shirina zan kare dukka hakin ki
[01:57.86]
[02:17.94] Rawa da girgiza zanyi gabanka in jujuya
[02:22.81] Zanyi maka albishir
[02:24.08] Kayi dace da mai tarbiyya
[02:27.68] Sannan zan zame maka farinciki na nan gidan duniya
[02:32.22] Nafi kowa sannin ka a cikin abinci kafi son taliya
[02:37.13] Zanyi rubuta
[02:38.72] Karanta
[02:39.81] Ka fahimtu
[02:41.99] Na ilimantu
[02:43.52] A sanka nayi morewa
[02:46.66]
[02:56.33] Koh a kwatance
[02:58.37] Ina da ke nayi godiya
[03:01.16] Na kara hasashe
[03:03.12] Babu yake gun kwalliya
[03:05.92] Zabi na
[03:07.59] Kece nagani babu tambaya
[03:10.50] Dawisu gurin ado
[03:12.50] Babu yake kyan lubiya
[03:15.84] Taho maza ma
[03:18.27] In baki kyauna
[03:20.96] Taho ki rike, masoyiya
[03:27.59]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings