Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Duniya

๐Ÿ‘ค Auta Mg Boy โ€ข ๐ŸŽผ Duniya โ€ข โฑ๏ธ 5:12
๐ŸŽต 2146 characters
โฑ๏ธ 5:12 duration
๐Ÿ†” ID: 12040660

๐Ÿ“œ Lyrics

A MG Boy record

Allah, alhamdulilahi Allah
Allah, alhamdulilahi Allah
Alhamdulilahi Allah
Eh mana

Allah, alhamdulilahi
Alhamdulilahi Allah

Allah duk abunda zan samu nai imani kai kake bani Allah
Duka ci na, da abunda zan sha hada sutura nai godiya gun ka Allah
Haka nan wata rana zan tashi banda ko sisi wanan hikima ce ga Allah

Allah kafi mu tausan mu (Allah)
Ka jikan iyayen mu (Allah)
Ka hada abokan mu (Allah)
In tamu tazo kasa rahamarka ta lulube mu gaba daya

Allah, alhamdulilahi (Allah)
Alhamdulilahi (Allah)
Alhamdulilahi (Allah)
Alhamdulilahi (Allah)
Alhamdulilahi (Allah)
Alhamdulilahi (Allah)
Alhamdulilahi Allah

Duniya makaranta ce mutanen mu
Wani na nema wani gashi ya samu
Wani sai yayai faskare yake samu
Wani na ofis zaune yake samu
Wani ko sai yayai tuki yake samu

Ga wani shi sai roka yake samu
Mu gashi a waka ne muke samu
A hakan wasu kuma suke ta kyamar mu
In suka gane mu su dinga kyarar mu
Allan da yayi ku shine yayi mu
Toh ku dinga tinawa kaddarar kowa
Allah shine yasan gaibu

Allah, alhamdulilahi (Allah)
Alhamdulilahi (Allah)
Alhamdulilahi (Allah)
Alhamdulilahi
Alhamdulilahi

Duk abunda kakeyi kaso masoyonka dan shine sabo na alkairi
Shi ko makiyi wanan masheki ne karka sake ka mai rikon sirri
Ka yarda da Allah shi yake yi komai yunwa sai kaci garri

Abunda ka samu shine naka
Rabonka bazai wuce ka
Ka kama ubangijin ka
Shine mai daukakar ka
In dai duniya ce gamu cikin ta munata labari

Kadan da kadan sai ta shude kasar nan sai tazama tarihi
Ka aikata alkairi a yau goben ka tayo kyau tsarkake ruhi

Ka bar munafurci
Kar kayo sata
Kar kayo caca
Kar kayo shirka
Kar kayo gulma
Karka fara ha'inci
Babu zanba
Ba zama da zalunci

Hakkin kowa sauke a kanka ka huta
Fuskanci ubangiji, ka nemi albarka

Salamun'aiki ya umma mamana mai sani kan hanya
Inda nai yi kure kina kirana ki min gyra, gyra na tarbiya
Umma na gode kinyi min komai Allah yayi miki sakaiya

Babana kaine duniya ta
Idan nayi waka sai ka yaba ta
Ka samin albarka ina alfahar da iyaye na masoya ne

Allah, alhamdulilahi naga iyaye na a duniya
Wani tunda yazo bai san iyayen shi ba
Domin basu raye
Allah ka jikansu ka gafarta
Alhamdulilahi Allah

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:10.70] A MG Boy record
[00:12.96] Allah, alhamdulilahi Allah
[00:17.62] Allah, alhamdulilahi Allah
[00:21.37] Alhamdulilahi Allah
[00:23.33] Eh mana
[00:25.38] Allah, alhamdulilahi
[00:28.71] Alhamdulilahi Allah
[00:31.84] Allah duk abunda zan samu nai imani kai kake bani Allah
[00:39.02] Duka ci na, da abunda zan sha hada sutura nai godiya gun ka Allah
[00:46.01] Haka nan wata rana zan tashi banda ko sisi wanan hikima ce ga Allah
[00:53.86] Allah kafi mu tausan mu (Allah)
[00:57.16] Ka jikan iyayen mu (Allah)
[00:59.45] Ka hada abokan mu (Allah)
[01:01.81] In tamu tazo kasa rahamarka ta lulube mu gaba daya
[01:08.67] Allah, alhamdulilahi (Allah)
[01:11.62] Alhamdulilahi (Allah)
[01:13.89] Alhamdulilahi (Allah)
[01:16.44] Alhamdulilahi (Allah)
[01:18.72] Alhamdulilahi (Allah)
[01:21.27] Alhamdulilahi (Allah)
[01:23.79] Alhamdulilahi Allah
[01:31.80] Duniya makaranta ce mutanen mu
[01:36.51] Wani na nema wani gashi ya samu
[01:41.42] Wani sai yayai faskare yake samu
[01:46.22] Wani na ofis zaune yake samu
[01:51.20] Wani ko sai yayai tuki yake samu
[01:55.79] Ga wani shi sai roka yake samu
[02:00.26] Mu gashi a waka ne muke samu
[02:05.46] A hakan wasu kuma suke ta kyamar mu
[02:10.04] In suka gane mu su dinga kyarar mu
[02:15.01] Allan da yayi ku shine yayi mu
[02:19.67] Toh ku dinga tinawa kaddarar kowa
[02:23.11] Allah shine yasan gaibu
[02:25.32] Allah, alhamdulilahi (Allah)
[02:28.44] Alhamdulilahi (Allah)
[02:30.84] Alhamdulilahi (Allah)
[02:33.31] Alhamdulilahi
[02:35.55] Alhamdulilahi
[02:41.58] Duk abunda kakeyi kaso masoyonka dan shine sabo na alkairi
[02:48.63] Shi ko makiyi wanan masheki ne karka sake ka mai rikon sirri
[02:55.96] Ka yarda da Allah shi yake yi komai yunwa sai kaci garri
[03:03.05] Abunda ka samu shine naka
[03:06.59] Rabonka bazai wuce ka
[03:08.62] Ka kama ubangijin ka
[03:11.06] Shine mai daukakar ka
[03:13.27] In dai duniya ce gamu cikin ta munata labari
[03:18.46]
[03:22.45] Kadan da kadan sai ta shude kasar nan sai tazama tarihi
[03:29.66] Ka aikata alkairi a yau goben ka tayo kyau tsarkake ruhi
[03:36.10] Ka bar munafurci
[03:38.67] Kar kayo sata
[03:40.93] Kar kayo caca
[03:43.30] Kar kayo shirka
[03:45.77] Kar kayo gulma
[03:47.95] Karka fara ha'inci
[03:50.52] Babu zanba
[03:52.90] Ba zama da zalunci
[03:55.25] Hakkin kowa sauke a kanka ka huta
[04:00.41] Fuskanci ubangiji, ka nemi albarka
[04:04.77]
[04:10.67] Salamun'aiki ya umma mamana mai sani kan hanya
[04:17.31] Inda nai yi kure kina kirana ki min gyra, gyra na tarbiya
[04:24.36] Umma na gode kinyi min komai Allah yayi miki sakaiya
[04:31.68] Babana kaine duniya ta
[04:36.29] Idan nayi waka sai ka yaba ta
[04:41.37] Ka samin albarka ina alfahar da iyaye na masoya ne
[04:48.80] Allah, alhamdulilahi naga iyaye na a duniya
[04:55.63] Wani tunda yazo bai san iyayen shi ba
[04:59.41] Domin basu raye
[05:03.31] Allah ka jikansu ka gafarta
[05:06.88] Alhamdulilahi Allah
[05:11.60]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings