Sai Sarki
๐ต 2520 characters
โฑ๏ธ 4:31 duration
๐ ID: 12897840
๐ Lyrics
Sai sarki
Sai sarki
Allah maimaita mana
Allah shi kara maimaita mana
Sai sarki
Sai sarki
Allah maimaita mana
Allah shi kara maimaita mana
Sai sarki
Sai sarki
Oyo-oyo, oyoyo baba
Sai sarki
Sai sarki
Oyo-oyo, oyoyo baba
Sai sarki
Sai sarki
Kai ku dokan ganguna
Ku ragargaji ganguna
Ga labarin duniya
An hau idi lafiya
An sauko lafiya
Ai hawan sallar ma lafiya
Kitse da tsokar nan niya
Dan zuba mana har da kashin miya
Kar ki bar mu mu tashi da dan wuya
Kai da kafa ka ji shi jagwaf naka
Dan Hausa ka ji shi luguf haka
Tun kan doka taka da bubbuga
Garin gadanki kar ki bi duniya
Allah dade mu da lafiya
Haba dan Zaria ban da fitar makadin son duniya
In ya samu kadan yai magiya
In kal duniya in kal makiya
In ya samu kadan ya bi duniya
Allah dade mu da lafiya
Allah maimaita mana, Allah shi kara maimaita mana
Sai sarki
Sai sarki
Sai sarki
Assalamu alaikum sa a dai sarki na sarakuna
Mai dubunnan dokuna
Mai kyautar raguna
Mai manyan riguna takawa mai tagwayen masuna
Sarkin duk du, du, sarkin duk du
(Su du) sarkin duk du, du, sarkin duk nahiya
Mun ga waccan lafiya
Mun ga wannan lafiya
To Allah maimaita mana
Allah maimaita mana, Allah shi kara maimaita mana
Sai sarki
Sai sarki
Sai sarki
Oy-oyo, oyoyo Baba
Sai sarki
Sai sarki
Oyo-oyo, oyoyo Baba
Sai sarki
Sai sarki
Allah kara maka imani (Allah kara maka imani)

Sarki mai mana limanci (Allah kara maka imani)
Sarki mai mana limanci (Allah kara maka imani)
Sarki mai mana limanci (Allah kara maka imani)
Sarki mai mana adalci (Allah kara maka imani)
Sarki mai mana adalci (Allah kara maka imani)
Allah sa kai mana sassauci (Allah kara maka imani)
Allah sa Baba ka hango ni(Allah kara maka imani)
Allah maimaita mana
Allah shi kara maimaita mana sai sarki
(Sai sarki) you are the justice leader
You are the justice leader
You are the best in leaders
You are the best in leaders
You are the king of rulers
You are the king of rulers
You are an educated leader
You are an educated leader
Ruwa ba wurin yara ba
In ka sake ka sha ba shawa
Wuta ba abin wasa ba
Yaro kai matsa ka yi ta ka
Waka abin mai waka
Waka abin mai waka
Waka ta sarkin wakar dr. Yarima Ingama
Waka ta sarkin wakar Mal. Bello Sardaunan Dutse
Waka ta sarkin wakar Musa Jiddah Musan Mubi
Sai sarki oyo-oyo
Oyoyo Baba
Sai sarki
Allah mun gode ma
Nazb Production

โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:04.21] Sai sarki
[00:08.14] Sai sarki
[00:09.03]
[00:13.52] Allah maimaita mana
[00:14.77] Allah shi kara maimaita mana
[00:16.41] Sai sarki
[00:20.35] Sai sarki
[00:25.18] Allah maimaita mana
[00:26.53] Allah shi kara maimaita mana
[00:28.29] Sai sarki
[00:31.85] Sai sarki
[00:32.77] Oyo-oyo, oyoyo baba
[00:35.81] Sai sarki
[00:39.78] Sai sarki
[00:40.37] Oyo-oyo, oyoyo baba
[00:43.49] Sai sarki
[00:47.41] Sai sarki
[00:48.00] Kai ku dokan ganguna
[00:49.72] Ku ragargaji ganguna
[00:51.79] Ga labarin duniya
[00:53.46] An hau idi lafiya
[00:55.62] An sauko lafiya
[00:57.03] Ai hawan sallar ma lafiya
[00:59.35] Kitse da tsokar nan niya
[01:01.00] Dan zuba mana har da kashin miya
[01:02.71] Kar ki bar mu mu tashi da dan wuya
[01:04.75] Kai da kafa ka ji shi jagwaf naka
[01:06.70] Dan Hausa ka ji shi luguf haka
[01:08.34] Tun kan doka taka da bubbuga
[01:10.33] Garin gadanki kar ki bi duniya
[01:13.08] Allah dade mu da lafiya
[01:15.11] Haba dan Zaria ban da fitar makadin son duniya
[01:18.03] In ya samu kadan yai magiya
[01:19.92] In kal duniya in kal makiya
[01:21.63] In ya samu kadan ya bi duniya
[01:24.51] Allah dade mu da lafiya
[01:26.64] Allah maimaita mana, Allah shi kara maimaita mana
[01:29.58] Sai sarki
[01:33.50] Sai sarki
[01:37.28] Sai sarki
[01:38.18] Assalamu alaikum sa a dai sarki na sarakuna
[01:41.85] Mai dubunnan dokuna
[01:43.64] Mai kyautar raguna
[01:45.39] Mai manyan riguna takawa mai tagwayen masuna
[01:49.44] Sarkin duk du, du, sarkin duk du
[01:52.81] (Su du) sarkin duk du, du, sarkin duk nahiya
[01:56.99] Mun ga waccan lafiya
[01:58.85] Mun ga wannan lafiya
[02:00.72] To Allah maimaita mana
[02:02.92] Allah maimaita mana, Allah shi kara maimaita mana
[02:06.14] Sai sarki
[02:09.78] Sai sarki
[02:13.64] Sai sarki
[02:14.51]
[02:22.48] Oy-oyo, oyoyo Baba
[02:25.24] Sai sarki
[02:29.44] Sai sarki
[02:29.99] Oyo-oyo, oyoyo Baba
[02:33.09] Sai sarki
[02:36.85] Sai sarki
[02:39.24] Allah kara maka imani (Allah kara maka imani)
[02:42.81] Allah kara maka imani (Allah kara maka imani)
[02:46.43] Allah kara maka imani (Allah kara maka imani)
[02:50.36] Allah kara maka imani (Allah kara maka imani)
[02:54.25] Allah kara maka imani (Allah kara maka imani)
[02:58.15] Allah kara maka imani (Allah kara maka imani)
[03:01.90] Sarki mai mana limanci (Allah kara maka imani)
[03:06.06] Sarki mai mana limanci (Allah kara maka imani)
[03:09.80] Sarki mai mana limanci (Allah kara maka imani)
[03:13.69] Sarki mai mana adalci (Allah kara maka imani)
[03:17.46] Sarki mai mana adalci (Allah kara maka imani)
[03:21.28] Allah sa kai mana sassauci (Allah kara maka imani)
[03:25.07] Allah sa Baba ka hango ni(Allah kara maka imani)
[03:31.42] Allah maimaita mana
[03:32.82] Allah shi kara maimaita mana sai sarki
[03:38.27] (Sai sarki) you are the justice leader
[03:40.46] You are the justice leader
[03:42.44] You are the best in leaders
[03:44.16] You are the best in leaders
[03:46.31] You are the king of rulers
[03:48.06] You are the king of rulers
[03:49.98] You are an educated leader
[03:51.96] You are an educated leader
[03:53.95] Ruwa ba wurin yara ba
[03:55.63] In ka sake ka sha ba shawa
[03:57.84] Wuta ba abin wasa ba
[03:59.50] Yaro kai matsa ka yi ta ka
[04:01.78] Waka abin mai waka
[04:03.64] Waka abin mai waka
[04:05.69] Waka ta sarkin wakar dr. Yarima Ingama
[04:09.13] Waka ta sarkin wakar Mal. Bello Sardaunan Dutse
[04:13.38] Waka ta sarkin wakar Musa Jiddah Musan Mubi
[04:16.81] Sai sarki oyo-oyo
[04:19.06] Oyoyo Baba
[04:20.55] Sai sarki
[04:21.76] Allah mun gode ma
[04:23.32] Nazb Production
[04:25.55]