Kibani Lokacinki
๐ต 1290 characters
โฑ๏ธ 3:03 duration
๐ ID: 13825632
๐ Lyrics
Your flight is ready to leave
Please go to gate 14 immediately
The doors of the plane will close in five minutes
C one
AD Music studio
(Lokacinki)
(Koh zana samu?)
C one producer
Ki bani lokacinki
Koh zana rayu a duniya
Ki bani tabbacin zama na dake
Kinji masoyiya
Ni dai, ni dai, ni dai nake son ki nafi kowa jin ki a zuciya
Wallahi nayi aran gama da son ki ne a birnin tarayya
Ina ta yi maki magana
Kina ta sauri
Kinki ki waiwaya
Gashi zanyi missing flight
A kan sa na barki masoyiya
Nayi ta duba irinki
Koh zana dace a social media
Sai ga shi ban dace ba
Dan ke daban kike ba irin ki koh daya
A kan ki zan saka cediya
Sai dai bani da sheda koh daya
Da son ki zan iya mutuwa
Sai dai ina da dalilin rayuwa
Wayyo ni, wayyo duniya
Soyayya ta mini mugun mamaya
Abunda ban taba sawa kai na ba
Gashi yau ina ta yin bainiya
Kowa ya rayu yadda yake so
Amman ni na kasa
Na so abunda abunda ban so
Ba zan ganta ba soyayyar zuciya
Allah ya san na so ki tamkar in cire rai na a duniya
(Tamkar in cire rai na a duniya)
Nima na san ka so ta tamkar ka cire ran ka gaba daya
Gashi koh kallon ka bata yi bare ma tayi maka dariya
Dan Allah share ta kaji kar kamu da ciwon zuciya
Tunda ba ta kai take ba
Ka daure ka mance mu bar ta da duniya
Ni zana so ka koh baka so na
Mu rayu gaba daya
Kaji (kaji)

โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:00.04] Your flight is ready to leave
[00:02.69] Please go to gate 14 immediately
[00:06.35] The doors of the plane will close in five minutes
[00:16.81] C one
[00:19.77] AD Music studio
[00:23.43] (Lokacinki)
[00:25.72] (Koh zana samu?)
[00:30.55] C one producer
[00:31.96] Ki bani lokacinki
[00:34.38] Koh zana rayu a duniya
[00:37.90] Ki bani tabbacin zama na dake
[00:41.29] Kinji masoyiya
[00:43.63] Ni dai, ni dai, ni dai nake son ki nafi kowa jin ki a zuciya
[00:49.52] Wallahi nayi aran gama da son ki ne a birnin tarayya
[00:55.48] Ina ta yi maki magana
[00:57.88] Kina ta sauri
[00:59.10] Kinki ki waiwaya
[01:01.50] Gashi zanyi missing flight
[01:04.27] A kan sa na barki masoyiya
[01:07.63] Nayi ta duba irinki
[01:09.46] Koh zana dace a social media
[01:13.43] Sai ga shi ban dace ba
[01:15.35] Dan ke daban kike ba irin ki koh daya
[01:19.65] A kan ki zan saka cediya
[01:21.78] Sai dai bani da sheda koh daya
[01:25.78] Da son ki zan iya mutuwa
[01:27.57] Sai dai ina da dalilin rayuwa
[01:31.88] Wayyo ni, wayyo duniya
[01:33.67] Soyayya ta mini mugun mamaya
[01:37.63] Abunda ban taba sawa kai na ba
[01:40.21] Gashi yau ina ta yin bainiya
[01:43.46] Kowa ya rayu yadda yake so
[01:46.44] Amman ni na kasa
[01:49.68] Na so abunda abunda ban so
[01:51.46] Ba zan ganta ba soyayyar zuciya
[01:55.79] Allah ya san na so ki tamkar in cire rai na a duniya
[02:03.42] (Tamkar in cire rai na a duniya)
[02:19.68] Nima na san ka so ta tamkar ka cire ran ka gaba daya
[02:25.73] Gashi koh kallon ka bata yi bare ma tayi maka dariya
[02:31.58] Dan Allah share ta kaji kar kamu da ciwon zuciya
[02:37.66] Tunda ba ta kai take ba
[02:39.24] Ka daure ka mance mu bar ta da duniya
[02:43.47] Ni zana so ka koh baka so na
[02:46.97] Mu rayu gaba daya
[02:49.26] Kaji (kaji)
[02:52.16]