Chiza Dani
๐ต 820 characters
โฑ๏ธ 2:46 duration
๐ ID: 13825676
๐ Lyrics
Abdul D One
Hmm-hmm chiza dani na
Rub master
Ad music studio
Chiza dani na (ohh wo)
Ga mai daki na (ah-ah)
Waccha nake so
Nake jin ta cikin raina
Na baki guri zauna, oyoyo
Saurari kalamai na (ah-ah) masu fitowa daga allo
Allon zuci na
Kin dade kina burge ni
Shiyasa kika kama ni (ah ah)
Gashi na kamu kullum batun ki a baki na
Ke kika gyara ni
Sannan kika saita ni
Kika chanza ni
Chiza dani na
Ke kika nuna ni
Sannan kika saida ni
Kika ce ba wanda kike so
Sai ni-sai ni (sai ni)
Na gode
Oyoyo na gode
Na gode-na gode maki
Chiza dani na
Chiza dani
Chiza dani
Na rayu da soyayyarki ne har cikin raina
Ina jin dadin fadin hakan tundaga baki na
Komai zan maki ne ina maki ne da san rai na
Har soyayyar ki ma ina yinta ne da karfi na
Shiyasa nake jin ki ne kamar raina na
Ko ciwo kike ina ji a cikin jikina
How mix baby
Hmm-hmm chiza dani na
Rub master
Ad music studio
Chiza dani na (ohh wo)
Ga mai daki na (ah-ah)
Waccha nake so
Nake jin ta cikin raina
Na baki guri zauna, oyoyo
Saurari kalamai na (ah-ah) masu fitowa daga allo
Allon zuci na
Kin dade kina burge ni
Shiyasa kika kama ni (ah ah)
Gashi na kamu kullum batun ki a baki na
Ke kika gyara ni
Sannan kika saita ni
Kika chanza ni
Chiza dani na
Ke kika nuna ni
Sannan kika saida ni
Kika ce ba wanda kike so
Sai ni-sai ni (sai ni)
Na gode
Oyoyo na gode
Na gode-na gode maki
Chiza dani na
Chiza dani
Chiza dani
Na rayu da soyayyarki ne har cikin raina
Ina jin dadin fadin hakan tundaga baki na
Komai zan maki ne ina maki ne da san rai na
Har soyayyar ki ma ina yinta ne da karfi na
Shiyasa nake jin ki ne kamar raina na
Ko ciwo kike ina ji a cikin jikina
How mix baby
โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:02.31] Abdul D One
[00:04.26] Hmm-hmm chiza dani na
[00:08.61] Rub master
[00:09.76]
[00:16.89] Ad music studio
[00:19.26] Chiza dani na (ohh wo)
[00:21.39] Ga mai daki na (ah-ah)
[00:23.75] Waccha nake so
[00:25.39] Nake jin ta cikin raina
[00:28.23] Na baki guri zauna, oyoyo
[00:30.95] Saurari kalamai na (ah-ah) masu fitowa daga allo
[00:35.96] Allon zuci na
[00:37.81] Kin dade kina burge ni
[00:40.46] Shiyasa kika kama ni (ah ah)
[00:43.15] Gashi na kamu kullum batun ki a baki na
[00:47.37]
[00:57.63] Ke kika gyara ni
[00:59.58] Sannan kika saita ni
[01:02.45] Kika chanza ni
[01:04.89] Chiza dani na
[01:07.03] Ke kika nuna ni
[01:09.15] Sannan kika saida ni
[01:12.09] Kika ce ba wanda kike so
[01:14.46] Sai ni-sai ni (sai ni)
[01:17.03] Na gode
[01:18.83] Oyoyo na gode
[01:21.09] Na gode-na gode maki
[01:24.15] Chiza dani na
[01:27.35] Chiza dani
[01:29.48] Chiza dani
[01:31.83]
[01:36.23] Na rayu da soyayyarki ne har cikin raina
[01:40.71] Ina jin dadin fadin hakan tundaga baki na
[01:45.51] Komai zan maki ne ina maki ne da san rai na
[01:50.54] Har soyayyar ki ma ina yinta ne da karfi na
[01:55.36] Shiyasa nake jin ki ne kamar raina na
[01:59.82] Ko ciwo kike ina ji a cikin jikina
[02:05.05]
[02:43.62] How mix baby
[02:44.94]
[00:04.26] Hmm-hmm chiza dani na
[00:08.61] Rub master
[00:09.76]
[00:16.89] Ad music studio
[00:19.26] Chiza dani na (ohh wo)
[00:21.39] Ga mai daki na (ah-ah)
[00:23.75] Waccha nake so
[00:25.39] Nake jin ta cikin raina
[00:28.23] Na baki guri zauna, oyoyo
[00:30.95] Saurari kalamai na (ah-ah) masu fitowa daga allo
[00:35.96] Allon zuci na
[00:37.81] Kin dade kina burge ni
[00:40.46] Shiyasa kika kama ni (ah ah)
[00:43.15] Gashi na kamu kullum batun ki a baki na
[00:47.37]
[00:57.63] Ke kika gyara ni
[00:59.58] Sannan kika saita ni
[01:02.45] Kika chanza ni
[01:04.89] Chiza dani na
[01:07.03] Ke kika nuna ni
[01:09.15] Sannan kika saida ni
[01:12.09] Kika ce ba wanda kike so
[01:14.46] Sai ni-sai ni (sai ni)
[01:17.03] Na gode
[01:18.83] Oyoyo na gode
[01:21.09] Na gode-na gode maki
[01:24.15] Chiza dani na
[01:27.35] Chiza dani
[01:29.48] Chiza dani
[01:31.83]
[01:36.23] Na rayu da soyayyarki ne har cikin raina
[01:40.71] Ina jin dadin fadin hakan tundaga baki na
[01:45.51] Komai zan maki ne ina maki ne da san rai na
[01:50.54] Har soyayyar ki ma ina yinta ne da karfi na
[01:55.36] Shiyasa nake jin ki ne kamar raina na
[01:59.82] Ko ciwo kike ina ji a cikin jikina
[02:05.05]
[02:43.62] How mix baby
[02:44.94]