Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Kina Zuciyata

๐Ÿ‘ค Auta mg boy โ€ข ๐ŸŽผ Kina Zuciyata โ€ข โฑ๏ธ 3:40
๐ŸŽต 1292 characters
โฑ๏ธ 3:40 duration
๐Ÿ†” ID: 13865830

๐Ÿ“œ Lyrics

(AMG Boy Record)

Kina zuciyata, ban mance dake ba masoyiya
Ban mance dake ba sahiba

Cikin zuciya ta, ban mance dake ba
Cikin rayuwa ta, ban ga kamar yake ba
Har ina mance kaina in ban gan ki kusa dani ba
Kina zuciya ta, son ki yayi mini gata
Ina da burin dake zan kare rayuwa ta
Banga kowa ba sai ke
Domin ban mance dake ba habibiya

Ina nan dake, banga ranar rabo ba
Zo muyi zama inuwa daya, ba wai fushi zan dake ba
So ne yasa nayi ta bin ki, bawai rashin zuciya ba
A gan mu tare dake, ni a gare ni ba faduwa ba

Ruwan zuma soyayya
Ciki kaban na sauya
Nasha shi nayi ninkaya
Masoyiya, baga shi ba
Dani dake mutu ka raba, bazan yada ke

Kije dani, ki kaini duk inda zaki je ya masoyiya
Farin ciki, ki sani dadi zan ji a raina da zuciya
Na yarda so, yana shiga ya keta bargo da jijiya
Masoyiya, rike ni kam don rabo dake zani sha wuya
Girman ki ne, farin ciki zaya sa na ce miki sarauniya
Mai kyau na suffa, mai kyau na fata sunan ki ya zaga duniya

Nabi zuciya ta, so bai hana ni yin barci ba
Don ina dake ni, raina ba zai yi daci ba
Kin darawa mata, koda a fuska ba daya ba
Kin ji damuwa ta, kuma bai saki juya baya ba

Kyawun al'amari, shine ke sawa a zamo daya
Babu kamar ki garen, don kece kika ban goyon baya
Kece masoyiya, dake wanke zuciya
Kina sa ni dariya, don muyi zama na lafiya

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:10.26] (AMG Boy Record)
[00:12.80]
[00:17.86] Kina zuciyata, ban mance dake ba masoyiya
[00:25.21] Ban mance dake ba sahiba
[00:32.69] Cikin zuciya ta, ban mance dake ba
[00:37.83] Cikin rayuwa ta, ban ga kamar yake ba
[00:42.62] Har ina mance kaina in ban gan ki kusa dani ba
[00:47.77] Kina zuciya ta, son ki yayi mini gata
[00:52.82] Ina da burin dake zan kare rayuwa ta
[00:57.63] Banga kowa ba sai ke
[00:59.74] Domin ban mance dake ba habibiya
[01:03.37]
[01:12.83] Ina nan dake, banga ranar rabo ba
[01:17.49] Zo muyi zama inuwa daya, ba wai fushi zan dake ba
[01:22.29] So ne yasa nayi ta bin ki, bawai rashin zuciya ba
[01:27.49] A gan mu tare dake, ni a gare ni ba faduwa ba
[01:32.76] Ruwan zuma soyayya
[01:35.06] Ciki kaban na sauya
[01:37.73] Nasha shi nayi ninkaya
[01:40.24] Masoyiya, baga shi ba
[01:43.14] Dani dake mutu ka raba, bazan yada ke
[01:48.10]
[01:57.02] Kije dani, ki kaini duk inda zaki je ya masoyiya
[02:01.97] Farin ciki, ki sani dadi zan ji a raina da zuciya
[02:06.88] Na yarda so, yana shiga ya keta bargo da jijiya
[02:11.70] Masoyiya, rike ni kam don rabo dake zani sha wuya
[02:16.95] Girman ki ne, farin ciki zaya sa na ce miki sarauniya
[02:21.70] Mai kyau na suffa, mai kyau na fata sunan ki ya zaga duniya
[02:27.93]
[02:47.87] Nabi zuciya ta, so bai hana ni yin barci ba
[02:52.76] Don ina dake ni, raina ba zai yi daci ba
[02:57.97] Kin darawa mata, koda a fuska ba daya ba
[03:02.97] Kin ji damuwa ta, kuma bai saki juya baya ba
[03:07.43] Kyawun al'amari, shine ke sawa a zamo daya
[03:12.50] Babu kamar ki garen, don kece kika ban goyon baya
[03:17.53] Kece masoyiya, dake wanke zuciya
[03:22.20] Kina sa ni dariya, don muyi zama na lafiya
[03:28.42]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings