Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Super Story (Chapter 4) (feat. Dj Ab, Cdeeq, Lil prince, Boyskiddo, Tripple D, Larabeey, Dala Dawa, Mr442, Lsvee, Abba S Boy, Kelly Punchlines, Ovizta, Lia, Sarafina & Dabo Daproof)

๐Ÿ‘ค Deezell โ€ข ๐ŸŽผ Super Story (Chapter 4) (feat. Dj Ab, Cdeeq, Lil prince, Boyskiddo, Tripple D, Larabeey, Dala Dawa, Mr442, Lsvee, Abba S Boy, Kelly Punchlines, Ovizta, Lia, Sarafina & Dabo Daproof) โ€ข โฑ๏ธ 3:18
๐ŸŽต 2285 characters
โฑ๏ธ 3:18 duration
๐Ÿ†” ID: 13880801

๐Ÿ“œ Lyrics

Is the daski Ovizta on the beat

This boys again kuncika late gaku da shegen kawo complain
Yi hakuri ma bazamu kara ba again

'Yaran nan basu damu da school ba
Iyayensu na wahala ya kamata su duba
In fact ya kamata su tuba
Ina power bank dinka saura mun two bar

Wanan gayen mayen matane
Yazo class dan ya zauna da matane
Toh mamanshi na bashi kudi dan gatane
Babbah dan mun VTU ina son yin data ne

Irin wanan matane zakabi kaci ubanka
Ba wutane ya kamata a kuna fanka
Ki dan ja window chan babu iska
Lsvee wani drink kafi so
Ban Limca
Ara min assignment dinka
Jiya ya kuka kare beb dinka
Class rep lecturer maths na nemaka
(Hello hello) oh my God wayana taci speaker

Gaye nan bacci yake har yanzu
Baima san lecturer ya fita tun dazu
Baba shafuta nayi tun daga angowan Mu'azu
Dubeshi da gemu kaman wani ustazo
Naji ance akwai funfair on Friday, ina son zuwa but I get test that day
I get carry over ohh
When be your birthday
On Monday but I go celebrate am Sunday

Ha! Omo see package oh
Back up that one na my cousin oh

Super-super man
Super-super cousin

Guys akwai matsala
Gejin cikina fah yakai e
Ina ga zanje Chicken Republic in sayi refuel
Wani urr-rr-rr nake ta ji
Dani generator nei sai bukaci diesel

Kai kullum matsalanka shine ciye ciye
Burinka kaje restaurant kai ta siye siye
In kana jin yunwa ka kasa zaune ka kasa tsaye
Hmm, motata ce take bukatan juye

Oh boy, maganan girkin fah nan zai kawo light
Ah sit down right now ah no dey see bright
My eyes dey tinted like sai na portrait
Ni 1 plate yamin kadan maybe sai double plate

Barin zo muje zan siya fried rice
Ke nasan zaki so Chapman da crush ice
Small Coke kikeso ko kumah big size
Lsvee ka bata big size

Keep quiet, you come here

Jiya nace ki same ni a office
Ya kikeso ki maida kanki nuisance
Naso nazo but mun tsaya practice don gobe muna da test din mathematics
Okay babu damuwa
Amma yanzu yaushe zamu sake haduwa?
Maybe jibi don gobe zani kasuwa
In na dawo da wuri dazamu iya haduwa

I know what the lecturer told you
Karki bi maganan shi it won't help you
Kawai she he just wan use you
And the till end he's gonna dump you

Super Mr lecturer
Super-super lecturer

Super-super man
Super-super story
Super-super woman
Super-super story
Super-super man
Super-super story
Super-super woman
Super-super story

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:08.14] Is the daski Ovizta on the beat
[00:12.68] This boys again kuncika late gaku da shegen kawo complain
[00:19.65] Yi hakuri ma bazamu kara ba again
[00:23.15] 'Yaran nan basu damu da school ba
[00:25.37] Iyayensu na wahala ya kamata su duba
[00:27.42] In fact ya kamata su tuba
[00:29.61] Ina power bank dinka saura mun two bar
[00:33.51] Wanan gayen mayen matane
[00:35.64] Yazo class dan ya zauna da matane
[00:37.46] Toh mamanshi na bashi kudi dan gatane
[00:38.72] Babbah dan mun VTU ina son yin data ne
[00:41.52] Irin wanan matane zakabi kaci ubanka
[00:43.33] Ba wutane ya kamata a kuna fanka
[00:44.71] Ki dan ja window chan babu iska
[00:47.37] Lsvee wani drink kafi so
[00:49.42] Ban Limca
[00:50.43] Ara min assignment dinka
[00:51.93] Jiya ya kuka kare beb dinka
[00:53.98] Class rep lecturer maths na nemaka
[00:57.15] (Hello hello) oh my God wayana taci speaker
[00:58.89] Gaye nan bacci yake har yanzu
[01:00.44] Baima san lecturer ya fita tun dazu
[01:02.89] Baba shafuta nayi tun daga angowan Mu'azu
[01:04.77] Dubeshi da gemu kaman wani ustazo
[01:06.88] Naji ance akwai funfair on Friday, ina son zuwa but I get test that day
[01:10.89] I get carry over ohh
[01:11.90] When be your birthday
[01:13.43] On Monday but I go celebrate am Sunday
[01:20.17] Ha! Omo see package oh
[01:21.57] Back up that one na my cousin oh
[01:24.06] Super-super man
[01:26.81] Super-super cousin
[01:32.34] Guys akwai matsala
[01:33.22] Gejin cikina fah yakai e
[01:35.27] Ina ga zanje Chicken Republic in sayi refuel
[01:36.31] Wani urr-rr-rr nake ta ji
[01:38.85] Dani generator nei sai bukaci diesel
[01:40.78] Kai kullum matsalanka shine ciye ciye
[01:43.33] Burinka kaje restaurant kai ta siye siye
[01:45.39] In kana jin yunwa ka kasa zaune ka kasa tsaye
[01:48.05] Hmm, motata ce take bukatan juye
[01:49.96] Oh boy, maganan girkin fah nan zai kawo light
[01:52.11] Ah sit down right now ah no dey see bright
[01:54.48] My eyes dey tinted like sai na portrait
[01:56.47] Ni 1 plate yamin kadan maybe sai double plate
[01:57.99] Barin zo muje zan siya fried rice
[02:00.41] Ke nasan zaki so Chapman da crush ice
[02:03.10] Small Coke kikeso ko kumah big size
[02:05.12] Lsvee ka bata big size
[02:07.19] Keep quiet, you come here
[02:09.74]
[02:15.46] Jiya nace ki same ni a office
[02:17.43] Ya kikeso ki maida kanki nuisance
[02:19.43] Naso nazo but mun tsaya practice don gobe muna da test din mathematics
[02:23.96] Okay babu damuwa
[02:25.90] Amma yanzu yaushe zamu sake haduwa?
[02:28.11] Maybe jibi don gobe zani kasuwa
[02:30.24] In na dawo da wuri dazamu iya haduwa
[02:32.21]
[02:36.50] I know what the lecturer told you
[02:42.54] Karki bi maganan shi it won't help you
[02:45.32] Kawai she he just wan use you
[02:46.67] And the till end he's gonna dump you
[02:48.91] Super Mr lecturer
[02:51.63] Super-super lecturer
[02:53.95]
[02:56.82] Super-super man
[03:00.63] Super-super story
[03:02.41] Super-super woman
[03:05.04] Super-super story
[03:06.28] Super-super man
[03:09.90] Super-super story
[03:10.98] Super-super woman
[03:13.18] Super-super story
[03:14.95]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings