Sai ya Faru
๐ต 1811 characters
โฑ๏ธ 3:13 duration
๐ ID: 13939944
๐ Lyrics
442
Arewa international
(Ovierivie)
Ansa tsoro na ma ya goshe
Rayuwa ba taban mamaki
Nakusa dakai shi ke tsafi
Yaga bayanka karka tashi
Ansa tsoro na ma ya goshe
Rayuwa ba taban mamaki
Nakusa dakai shi ke tsafi
Yaga bayanka karka tashi
Sai ya faro, sai ya faro
Tinani na ya karu, ya karu
Masu sona kuma sun jimu
Sun jimu, munsha kuka
Wake sonmu?
Allah ne mai sonmu
Ko wani allazi da amanunsa
Ko wane dan adam da kaddararsa
Mun dau namu mu mun fahimta
Gidan kaso gidan makaranta ne
Ina da labari wasu da yawa
Sun bani mamaki
Ashe sona du abaki ne
Matsala da tazo suka share ni
Kowa yasan da sani
Duk zamu fitu kuma zamu fadi
Mun chanja rawa mun chanja kidi
Ta chanja gida ta kwance zaninta
Daraja aka daga wa 442
Ankama an kai kotu
An daure Allah ya kunce
Badan shi ba da nazauce
Ansa tsoro na ma ya goshe
Rayuwa ba taban mamaki
Nakusa dakai shi ke tsafi
Yaga bayanka karka tashi
Ansa tsoro na ma ya goshe
Rayuwa ba taban mamaki
Nakusa dakai shi ke tsafi
Yaga bayanka karka tashi
Sai ya faro, sai ya faro
Tinani na ya karu, ya karu
Masu sona kuma sun jimu
Sun jimu, munsha kuka
Wake sonmu?
Allah ne mai sonmu
In kana dashi ne zaka ganu
In baka dashi kuma zaka banu
Amana nan tantabaru
Wasu ke mun koda bani gari
Kana kina ban damu ba
Menene bai faru ba?
Wai ance nace ban damu ba
Wani aiki anyi bisa kuskure
Tafiyan wani ai sai da tuntube
Ku ke jifan kuma na dake
Arewa da kanta wai ina take?
Ku gaya masa hanuna take
Take, take na dake, na dake
Take, take na dake, na dake
Tsoro na ma ya goshe
Rayuwa ba taban mamaki
Nakusa dakai shi ke tsafi
Yaga bayanka karka tashi
Ansa tsoro na ma ya goshe
Rayuwa ba taban mamaki
Nakusa dakai shi ke tsafi
Yaga bayanka karka tashi
Sai ya faro, sai ya faro
Tinani na ya karu, ya karu
Masu sona kuma sun jimu
Sun jimu, munsha kuka
Wake sonmu?
Allah ne mai sonmu
Arewa international
(Ovierivie)
Ansa tsoro na ma ya goshe
Rayuwa ba taban mamaki
Nakusa dakai shi ke tsafi
Yaga bayanka karka tashi
Ansa tsoro na ma ya goshe
Rayuwa ba taban mamaki
Nakusa dakai shi ke tsafi
Yaga bayanka karka tashi
Sai ya faro, sai ya faro
Tinani na ya karu, ya karu
Masu sona kuma sun jimu
Sun jimu, munsha kuka
Wake sonmu?
Allah ne mai sonmu
Ko wani allazi da amanunsa
Ko wane dan adam da kaddararsa
Mun dau namu mu mun fahimta
Gidan kaso gidan makaranta ne
Ina da labari wasu da yawa
Sun bani mamaki
Ashe sona du abaki ne
Matsala da tazo suka share ni
Kowa yasan da sani
Duk zamu fitu kuma zamu fadi
Mun chanja rawa mun chanja kidi
Ta chanja gida ta kwance zaninta
Daraja aka daga wa 442
Ankama an kai kotu
An daure Allah ya kunce
Badan shi ba da nazauce
Ansa tsoro na ma ya goshe
Rayuwa ba taban mamaki
Nakusa dakai shi ke tsafi
Yaga bayanka karka tashi
Ansa tsoro na ma ya goshe
Rayuwa ba taban mamaki
Nakusa dakai shi ke tsafi
Yaga bayanka karka tashi
Sai ya faro, sai ya faro
Tinani na ya karu, ya karu
Masu sona kuma sun jimu
Sun jimu, munsha kuka
Wake sonmu?
Allah ne mai sonmu
In kana dashi ne zaka ganu
In baka dashi kuma zaka banu
Amana nan tantabaru
Wasu ke mun koda bani gari
Kana kina ban damu ba
Menene bai faru ba?
Wai ance nace ban damu ba
Wani aiki anyi bisa kuskure
Tafiyan wani ai sai da tuntube
Ku ke jifan kuma na dake
Arewa da kanta wai ina take?
Ku gaya masa hanuna take
Take, take na dake, na dake
Take, take na dake, na dake
Tsoro na ma ya goshe
Rayuwa ba taban mamaki
Nakusa dakai shi ke tsafi
Yaga bayanka karka tashi
Ansa tsoro na ma ya goshe
Rayuwa ba taban mamaki
Nakusa dakai shi ke tsafi
Yaga bayanka karka tashi
Sai ya faro, sai ya faro
Tinani na ya karu, ya karu
Masu sona kuma sun jimu
Sun jimu, munsha kuka
Wake sonmu?
Allah ne mai sonmu
โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:02.50] 442
[00:06.35] Arewa international
[00:14.74] (Ovierivie)
[00:16.65] Ansa tsoro na ma ya goshe
[00:19.38] Rayuwa ba taban mamaki
[00:21.37] Nakusa dakai shi ke tsafi
[00:23.64] Yaga bayanka karka tashi
[00:25.67] Ansa tsoro na ma ya goshe
[00:28.27] Rayuwa ba taban mamaki
[00:30.28] Nakusa dakai shi ke tsafi
[00:32.33] Yaga bayanka karka tashi
[00:34.34] Sai ya faro, sai ya faro
[00:37.98] Tinani na ya karu, ya karu
[00:42.06] Masu sona kuma sun jimu
[00:45.42] Sun jimu, munsha kuka
[00:47.37] Wake sonmu?
[00:49.02] Allah ne mai sonmu
[00:51.96] Ko wani allazi da amanunsa
[00:53.90] Ko wane dan adam da kaddararsa
[00:56.27] Mun dau namu mu mun fahimta
[00:58.13] Gidan kaso gidan makaranta ne
[01:01.06] Ina da labari wasu da yawa
[01:03.16] Sun bani mamaki
[01:04.51] Ashe sona du abaki ne
[01:06.99] Matsala da tazo suka share ni
[01:09.03] Kowa yasan da sani
[01:10.82] Duk zamu fitu kuma zamu fadi
[01:13.17] Mun chanja rawa mun chanja kidi
[01:15.23] Ta chanja gida ta kwance zaninta
[01:18.43] Daraja aka daga wa 442
[01:21.04] Ankama an kai kotu
[01:22.53] An daure Allah ya kunce
[01:25.49] Badan shi ba da nazauce
[01:26.99] Ansa tsoro na ma ya goshe
[01:29.29] Rayuwa ba taban mamaki
[01:31.36] Nakusa dakai shi ke tsafi
[01:33.56] Yaga bayanka karka tashi
[01:35.63] Ansa tsoro na ma ya goshe
[01:37.84] Rayuwa ba taban mamaki
[01:39.94] Nakusa dakai shi ke tsafi
[01:42.22] Yaga bayanka karka tashi
[01:44.27] Sai ya faro, sai ya faro
[01:47.78] Tinani na ya karu, ya karu
[01:51.80] Masu sona kuma sun jimu
[01:55.14] Sun jimu, munsha kuka
[01:57.10] Wake sonmu?
[01:58.77] Allah ne mai sonmu
[02:01.56] In kana dashi ne zaka ganu
[02:04.07] In baka dashi kuma zaka banu
[02:06.77] Amana nan tantabaru
[02:08.33] Wasu ke mun koda bani gari
[02:10.70] Kana kina ban damu ba
[02:12.83] Menene bai faru ba?
[02:14.80] Wai ance nace ban damu ba
[02:17.02] Wani aiki anyi bisa kuskure
[02:19.34] Tafiyan wani ai sai da tuntube
[02:21.54] Ku ke jifan kuma na dake
[02:23.65] Arewa da kanta wai ina take?
[02:25.81] Ku gaya masa hanuna take
[02:28.47] Take, take na dake, na dake
[02:32.78] Take, take na dake, na dake
[02:37.06] Tsoro na ma ya goshe
[02:38.59] Rayuwa ba taban mamaki
[02:40.77] Nakusa dakai shi ke tsafi
[02:42.85] Yaga bayanka karka tashi
[02:45.28] Ansa tsoro na ma ya goshe
[02:47.64] Rayuwa ba taban mamaki
[02:49.92] Nakusa dakai shi ke tsafi
[02:52.02] Yaga bayanka karka tashi
[02:53.98] Sai ya faro, sai ya faro
[02:57.77] Tinani na ya karu, ya karu
[03:01.74] Masu sona kuma sun jimu
[03:05.06] Sun jimu, munsha kuka
[03:06.95] Wake sonmu?
[03:08.54] Allah ne mai sonmu
[03:10.60]
[00:06.35] Arewa international
[00:14.74] (Ovierivie)
[00:16.65] Ansa tsoro na ma ya goshe
[00:19.38] Rayuwa ba taban mamaki
[00:21.37] Nakusa dakai shi ke tsafi
[00:23.64] Yaga bayanka karka tashi
[00:25.67] Ansa tsoro na ma ya goshe
[00:28.27] Rayuwa ba taban mamaki
[00:30.28] Nakusa dakai shi ke tsafi
[00:32.33] Yaga bayanka karka tashi
[00:34.34] Sai ya faro, sai ya faro
[00:37.98] Tinani na ya karu, ya karu
[00:42.06] Masu sona kuma sun jimu
[00:45.42] Sun jimu, munsha kuka
[00:47.37] Wake sonmu?
[00:49.02] Allah ne mai sonmu
[00:51.96] Ko wani allazi da amanunsa
[00:53.90] Ko wane dan adam da kaddararsa
[00:56.27] Mun dau namu mu mun fahimta
[00:58.13] Gidan kaso gidan makaranta ne
[01:01.06] Ina da labari wasu da yawa
[01:03.16] Sun bani mamaki
[01:04.51] Ashe sona du abaki ne
[01:06.99] Matsala da tazo suka share ni
[01:09.03] Kowa yasan da sani
[01:10.82] Duk zamu fitu kuma zamu fadi
[01:13.17] Mun chanja rawa mun chanja kidi
[01:15.23] Ta chanja gida ta kwance zaninta
[01:18.43] Daraja aka daga wa 442
[01:21.04] Ankama an kai kotu
[01:22.53] An daure Allah ya kunce
[01:25.49] Badan shi ba da nazauce
[01:26.99] Ansa tsoro na ma ya goshe
[01:29.29] Rayuwa ba taban mamaki
[01:31.36] Nakusa dakai shi ke tsafi
[01:33.56] Yaga bayanka karka tashi
[01:35.63] Ansa tsoro na ma ya goshe
[01:37.84] Rayuwa ba taban mamaki
[01:39.94] Nakusa dakai shi ke tsafi
[01:42.22] Yaga bayanka karka tashi
[01:44.27] Sai ya faro, sai ya faro
[01:47.78] Tinani na ya karu, ya karu
[01:51.80] Masu sona kuma sun jimu
[01:55.14] Sun jimu, munsha kuka
[01:57.10] Wake sonmu?
[01:58.77] Allah ne mai sonmu
[02:01.56] In kana dashi ne zaka ganu
[02:04.07] In baka dashi kuma zaka banu
[02:06.77] Amana nan tantabaru
[02:08.33] Wasu ke mun koda bani gari
[02:10.70] Kana kina ban damu ba
[02:12.83] Menene bai faru ba?
[02:14.80] Wai ance nace ban damu ba
[02:17.02] Wani aiki anyi bisa kuskure
[02:19.34] Tafiyan wani ai sai da tuntube
[02:21.54] Ku ke jifan kuma na dake
[02:23.65] Arewa da kanta wai ina take?
[02:25.81] Ku gaya masa hanuna take
[02:28.47] Take, take na dake, na dake
[02:32.78] Take, take na dake, na dake
[02:37.06] Tsoro na ma ya goshe
[02:38.59] Rayuwa ba taban mamaki
[02:40.77] Nakusa dakai shi ke tsafi
[02:42.85] Yaga bayanka karka tashi
[02:45.28] Ansa tsoro na ma ya goshe
[02:47.64] Rayuwa ba taban mamaki
[02:49.92] Nakusa dakai shi ke tsafi
[02:52.02] Yaga bayanka karka tashi
[02:53.98] Sai ya faro, sai ya faro
[02:57.77] Tinani na ya karu, ya karu
[03:01.74] Masu sona kuma sun jimu
[03:05.06] Sun jimu, munsha kuka
[03:06.95] Wake sonmu?
[03:08.54] Allah ne mai sonmu
[03:10.60]