Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Insha Allah

๐Ÿ‘ค Namenj โ€ข ๐ŸŽผ Na Matsu EP โ€ข โฑ๏ธ 2:35
๐ŸŽต 1065 characters
โฑ๏ธ 2:35 duration
๐Ÿ†” ID: 13944829

๐Ÿ“œ Lyrics

Namenj
Oh, whoa
Bang bass

Ma sha Allah
Tabarakallah
In sha Allah
Zan zama angon ki watarana
Ma sha Allah
Tabarakallah
In sha Allah
Zan zama angon ki watarana

Zo mu zauna, zo mu saba
Harshe da hakori sukan saba
Duk fadin duniya ke na zaba
Ga nawa ga naki sai mu kwaba

Ma sha Allah
Tabarakallah
In sha Allah
Zan zama angon ki watarana
Ma sha Allah
Tabarakallah
In sha Allah
Zan zama angon ki watarana

Kwantar da hankali ki, na riga na zama na ki
Kaunar da babu sirki ni itace nake miki
Idan na zo wajen ki sai naji bansan na barki
Kallo idan nai miki
Sai naji na kara son ki

Ma sha Allah
Tabarakallah
In sha Allah
Zan zama angon ki watarana
Ma sha Allah
Tabarakallah
In sha Allah
Zan zama angon ki watarana

Nayi dariya, na dace
Masoyiya mai kyan zance
In babu ke tillas na bace
Dake nayi karshen zance
Na riga na tantance
Har abada ban mance
Soyayyar ki na nace
Zan rike ki har abada

Ma sha Allah
Tabarakallah
In sha Allah
Zan zama angon ki watarana
Ma sha Allah
Tabarakallah
In sha Allah
Zan zama angon ki watarana

That mega producer on the big bang and bass

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:03.08] Namenj
[00:05.10] Oh, whoa
[00:08.15] Bang bass
[00:08.54] Ma sha Allah
[00:10.54] Tabarakallah
[00:12.94] In sha Allah
[00:15.04] Zan zama angon ki watarana
[00:17.68] Ma sha Allah
[00:20.04] Tabarakallah
[00:22.41] In sha Allah
[00:24.47] Zan zama angon ki watarana
[00:28.52] Zo mu zauna, zo mu saba
[00:33.02] Harshe da hakori sukan saba
[00:37.14] Duk fadin duniya ke na zaba
[00:42.46] Ga nawa ga naki sai mu kwaba
[00:46.67] Ma sha Allah
[00:49.09] Tabarakallah
[00:51.48] In sha Allah
[00:53.42] Zan zama angon ki watarana
[00:56.12] Ma sha Allah
[00:58.58] Tabarakallah
[01:00.68] In sha Allah
[01:02.80] Zan zama angon ki watarana
[01:06.50] Kwantar da hankali ki, na riga na zama na ki
[01:11.06] Kaunar da babu sirki ni itace nake miki
[01:15.43] Idan na zo wajen ki sai naji bansan na barki
[01:20.56] Kallo idan nai miki
[01:22.22] Sai naji na kara son ki
[01:24.35] Ma sha Allah
[01:26.75] Tabarakallah
[01:28.78] In sha Allah
[01:30.87] Zan zama angon ki watarana
[01:33.56] Ma sha Allah
[01:36.07] Tabarakallah
[01:38.36] In sha Allah
[01:40.42] Zan zama angon ki watarana
[01:43.31] Nayi dariya, na dace
[01:46.05] Masoyiya mai kyan zance
[01:48.44] In babu ke tillas na bace
[01:50.88] Dake nayi karshen zance
[01:53.55] Na riga na tantance
[01:55.69] Har abada ban mance
[01:57.12] Soyayyar ki na nace
[02:00.08] Zan rike ki har abada
[02:02.43] Ma sha Allah
[02:04.68] Tabarakallah
[02:07.15] In sha Allah
[02:09.13] Zan zama angon ki watarana
[02:11.87] Ma sha Allah
[02:14.17] Tabarakallah
[02:16.75] In sha Allah
[02:18.86] Zan zama angon ki watarana
[02:21.49]
[02:26.56] That mega producer on the big bang and bass
[02:32.55]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings