Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Hukunci (feat. Murja Baba)

๐Ÿ‘ค Abdul D One โ€ข ๐ŸŽผ Kibani Lokacinki Album โ€ข โฑ๏ธ 3:50
๐ŸŽต 1008 characters
โฑ๏ธ 3:50 duration
๐Ÿ†” ID: 13949687

๐Ÿ“œ Lyrics

AD music studio
Rub master

Na rasa meke faruwa
Kullum cikin rai da damuwa
Hukuncinan naki yayi yawa
Ki sassauta kinji 'yar uwa
Gareni kece tudun hawa
Da zani hau inyi rayuwa
Ki bar fushi kiyi addu'a
Allahu zai gyara dan uwa

Ga mai son ki ya dawo gareki (ahh)
Har sayyaya ma nayo zo in baki (ah)
Sa hannu biyu ki tarbi abinki
Nine naki wanda Allah ya baki

Ina tayi baki saurarona
Kina dauke kanki daga gurina
Ko kina nufin bakya jina
Dan Allah kar kiyi mini haka-haka
Kin mance hudubar mamana
Nace, "ko nayi laifi mu zauna"
Mu fahimci juna mu auna
Kar abun ya zamto haka-haka

Rayuwa a tare muka tsarawa
Ko baki so ban dainawa
Laifina kin ji ki yafewa
In samu hutu cikin rayuwa

Na baka kai na
Amma gareni kaci amana
Daga kanka ni na daina kauna
Baza ni sake yiba da kai na
Nayi shiruna
Duk da dai ka bata raina
Kana tafe kana zagina
Kar ka manta wai jini jikina

Tunda har ka sani wayyo
Kaima kafin ka mutu sai kayi wayyo
Kururuwa da ihu gunka su juyo
Allah baza ya bar ka ba kaima
Allah baza ya bar ka ba

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:27.67] AD music studio
[00:35.92] Rub master
[00:38.03] Na rasa meke faruwa
[00:40.93] Kullum cikin rai da damuwa
[00:43.81] Hukuncinan naki yayi yawa
[00:47.09] Ki sassauta kinji 'yar uwa
[00:49.91] Gareni kece tudun hawa
[00:53.03] Da zani hau inyi rayuwa
[00:56.07] Ki bar fushi kiyi addu'a
[00:59.26] Allahu zai gyara dan uwa
[01:02.32] Ga mai son ki ya dawo gareki (ahh)
[01:05.22] Har sayyaya ma nayo zo in baki (ah)
[01:08.19] Sa hannu biyu ki tarbi abinki
[01:11.69] Nine naki wanda Allah ya baki
[01:14.13]
[01:26.70] Ina tayi baki saurarona
[01:29.34] Kina dauke kanki daga gurina
[01:32.56] Ko kina nufin bakya jina
[01:35.77] Dan Allah kar kiyi mini haka-haka
[01:38.89] Kin mance hudubar mamana
[01:41.72] Nace, "ko nayi laifi mu zauna"
[01:44.98] Mu fahimci juna mu auna
[01:48.18] Kar abun ya zamto haka-haka
[01:51.36] Rayuwa a tare muka tsarawa
[01:54.73] Ko baki so ban dainawa
[01:57.64] Laifina kin ji ki yafewa
[02:00.84] In samu hutu cikin rayuwa
[02:06.21]
[02:40.28] Na baka kai na
[02:42.06] Amma gareni kaci amana
[02:45.09] Daga kanka ni na daina kauna
[02:48.18] Baza ni sake yiba da kai na
[02:52.13] Nayi shiruna
[02:54.26] Duk da dai ka bata raina
[02:57.31] Kana tafe kana zagina
[03:00.68] Kar ka manta wai jini jikina
[03:04.38] Tunda har ka sani wayyo
[03:06.42] Kaima kafin ka mutu sai kayi wayyo
[03:09.68] Kururuwa da ihu gunka su juyo
[03:12.80] Allah baza ya bar ka ba kaima
[03:15.75] Allah baza ya bar ka ba
[03:18.94]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings