Kalmar Rabuwa
๐ต 1503 characters
โฑ๏ธ 3:24 duration
๐ ID: 14097019
๐ Lyrics
Auta Waziri kuke ji malam
Prince production (Prince production)
Na so mu sassanta ne
So cuta ne
Hadin mu yin Allah ne
Ba kowa ne ba
Yadda nasoki da farko
Da hakan kika dauko
Zamu dade muyi karko
Bamu saba ba
Komai tsada na rayuwa
Karda ki yarda furta kalma ta rabuwa
Nima komai tsada na rayuwa
Karda ka yarda ka furta kalma ta rabuwa
Komai tsada, da
Na rayuwa
Karda mu yarda mu furta kalma ta rabuwa
Kaga masoyi dan zo, ga wani labari
Tunda nasanka da farko, naji tari tari
Koda nasamu hakikar zance naji kai nai buri
Fita da irinka a raina wani babban ila ne
Komai tsada na rayuwa
Karda ki yarda furta kalma ta rabuwa
Nima komai tsada na rayuwa
Karda ka yarda ka furta kalma ta rabuwa
Kece in ba wata ba
Kin san bazan dau wata ba
Ki fada mini me kika so, ni bazanaki ba
Koh kin koran ban tafi ba
Kumah bazana gaji ba
Dan nasan sanadin sone, bai wuce in tafi ba
Nima komai tsada na rayuwa
Karda ka yarda ka furta kalma ta rabuwa
Nima komai tsada na rayuwa
Karda ki yarda furta kalma ta rabuwa
Komai tsada, da
Na rayuwa
Karda mu yarda mu furta kalma ta rabuwa
Zana dada maka girma har da mukami
Zan haifa maka 'ya ma, ka kirata da ummi
Zan shinfida taburma, zauna maza linzami
Zan ajiyeka a damana, baka bini da shari ba
Komai tsada na rayuwa
Karda ki yarda furta kalma ta rabuwa
Nima komai tsada na rayuwa
Karda ka yarda ka furta kalma ta rabuwa
Komai tsada, da
Na rayuwa
Karda mu yarda mu furta kalma ta rabuwa
Komai tsada, da-da-da
Karda mu yarda mu furta kalma ta rabuwa
Is prince on the mix

โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:04.49] Auta Waziri kuke ji malam
[00:08.33] Prince production (Prince production)
[00:09.62] Na so mu sassanta ne
[00:12.17] So cuta ne
[00:13.99] Hadin mu yin Allah ne
[00:15.80] Ba kowa ne ba
[00:18.32] Yadda nasoki da farko
[00:20.52] Da hakan kika dauko
[00:22.22] Zamu dade muyi karko
[00:24.60] Bamu saba ba
[00:26.39] Komai tsada na rayuwa
[00:31.16] Karda ki yarda furta kalma ta rabuwa
[00:34.77] Nima komai tsada na rayuwa
[00:39.24] Karda ka yarda ka furta kalma ta rabuwa
[00:43.71] Komai tsada, da
[00:46.27] Na rayuwa
[00:47.91] Karda mu yarda mu furta kalma ta rabuwa
[00:52.88]
[01:00.92] Kaga masoyi dan zo, ga wani labari
[01:04.85] Tunda nasanka da farko, naji tari tari
[01:09.14] Koda nasamu hakikar zance naji kai nai buri
[01:13.32] Fita da irinka a raina wani babban ila ne
[01:18.35] Komai tsada na rayuwa
[01:21.98] Karda ki yarda furta kalma ta rabuwa
[01:26.43] Nima komai tsada na rayuwa
[01:30.56] Karda ka yarda ka furta kalma ta rabuwa
[01:35.35] Kece in ba wata ba
[01:37.19] Kin san bazan dau wata ba
[01:38.62] Ki fada mini me kika so, ni bazanaki ba
[01:43.06] Koh kin koran ban tafi ba
[01:45.67] Kumah bazana gaji ba
[01:47.45] Dan nasan sanadin sone, bai wuce in tafi ba
[01:51.66] Nima komai tsada na rayuwa
[01:56.20] Karda ka yarda ka furta kalma ta rabuwa
[02:00.47] Nima komai tsada na rayuwa
[02:04.63] Karda ki yarda furta kalma ta rabuwa
[02:09.30] Komai tsada, da
[02:11.87] Na rayuwa
[02:13.65] Karda mu yarda mu furta kalma ta rabuwa
[02:19.07]
[02:26.63] Zana dada maka girma har da mukami
[02:30.90] Zan haifa maka 'ya ma, ka kirata da ummi
[02:35.25] Zan shinfida taburma, zauna maza linzami
[02:39.21] Zan ajiyeka a damana, baka bini da shari ba
[02:44.37] Komai tsada na rayuwa
[02:47.71] Karda ki yarda furta kalma ta rabuwa
[02:51.96] Nima komai tsada na rayuwa
[02:56.28] Karda ka yarda ka furta kalma ta rabuwa
[03:00.39] Komai tsada, da
[03:03.77] Na rayuwa
[03:04.90] Karda mu yarda mu furta kalma ta rabuwa
[03:09.43] Komai tsada, da-da-da
[03:13.61] Karda mu yarda mu furta kalma ta rabuwa
[03:17.71] Is prince on the mix
[03:18.64]