Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Kugiya

๐Ÿ‘ค Namenj โ€ข ๐ŸŽผ Tuna Baya โ€ข โฑ๏ธ 1:56
๐ŸŽต 818 characters
โฑ๏ธ 1:56 duration
๐Ÿ†” ID: 14109835

๐Ÿ“œ Lyrics

(It's Dreams on the beat)
It's your boy Namenj

Na fada a rijiya
Ke na rike a zuciya
Son ki a rai ya kewaya
Yabi jini da jijiya
Ya shiga zuciya

Na yarda na amince
Na baki sirrika na
Ni ke nake ta hange
Ki zamo uwar gida na

Na fada a rigiyar kunar sahiba
Yo zabari kizo ki tsamo ni da kugiya
Na fada a rigiyar kunar sahiba
Yo zabari kizo ki tsamo ni da kugiya
Na fada a rigiyar kunar sahiba
Yo zabari kizo ki tsamo ni da kugiya

Ni raki nake tayi
Tsananin son ki ne nayi
Na rasa yadda za nayi
Yaki taho kiban tufar son ki na rataya

Na yarda na amince
Na baki sirrika na
Ni ke nake ta hange
Ki zamo uwar gida na

Na fada a rigiyar kunar sahiba
Yo zabari kizo ki tsamo ni da kugiya
Na fada a rigiyar kunar sahiba
Yo zabari kizo ki tsamo ni da kugiya

Na fada a rigiyar kunar sahiba
Yo zabari kizo ki tsamo ni da kugiya

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:02.38] (It's Dreams on the beat)
[00:04.00] It's your boy Namenj
[00:11.39] Na fada a rijiya
[00:13.86] Ke na rike a zuciya
[00:16.04] Son ki a rai ya kewaya
[00:18.49] Yabi jini da jijiya
[00:20.79] Ya shiga zuciya
[00:23.13] Na yarda na amince
[00:25.70] Na baki sirrika na
[00:28.06] Ni ke nake ta hange
[00:30.29] Ki zamo uwar gida na
[00:34.37] Na fada a rigiyar kunar sahiba
[00:38.89] Yo zabari kizo ki tsamo ni da kugiya
[00:43.34] Na fada a rigiyar kunar sahiba
[00:48.10] Yo zabari kizo ki tsamo ni da kugiya
[00:52.51] Na fada a rigiyar kunar sahiba
[00:57.29] Yo zabari kizo ki tsamo ni da kugiya
[01:01.81] Ni raki nake tayi
[01:04.12] Tsananin son ki ne nayi
[01:06.31] Na rasa yadda za nayi
[01:08.63] Yaki taho kiban tufar son ki na rataya
[01:13.35] Na yarda na amince
[01:15.90] Na baki sirrika na
[01:18.42] Ni ke nake ta hange
[01:20.22] Ki zamo uwar gida na
[01:24.45] Na fada a rigiyar kunar sahiba
[01:29.22] Yo zabari kizo ki tsamo ni da kugiya
[01:33.76] Na fada a rigiyar kunar sahiba
[01:38.40] Yo zabari kizo ki tsamo ni da kugiya
[01:42.99] Na fada a rigiyar kunar sahiba
[01:47.55] Yo zabari kizo ki tsamo ni da kugiya
[01:55.08]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings