Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Soyayya ce Ta Hadamu

๐Ÿ‘ค Auta mg boy โ€ข ๐ŸŽผ Soyayya ce Ta Hadamu โ€ข โฑ๏ธ 4:09
๐ŸŽต 1301 characters
โฑ๏ธ 4:09 duration
๐Ÿ†” ID: 14182622

๐Ÿ“œ Lyrics

Mg boy record

Ehhh soyayya ce ta hadamu
Su makiya bazasu raba ba
Ehhh soyayya ce ta hadamu
Su makiya bazasu raba ba

Kece dai wacce nakeso
Akan yarda zomu ginashi
Kizam mai kulaa mini da kanki
Domin kisani inada kishi

Ko waye ya nuna sani kanki
Ni a son raina karki kula shi
Banida kowa saike a raina
Karki canza so ya hadamu

Ehh yadda nake kaunar ka a raina
Bani barin kowa a kusa na
Sonka nake ya zarce sani na
Ba namijin daya kaika a guna

Bani ganin kowa a gaba na
Kaika cike gurbi na jiki na
Kanka nagane so akwai dadi
Ka zama zakin so a mazaje

Soyayya ce ta hadamu
Su makiya bazasu raba ba
Kece matsayar zance na
Kai zan kaiwa ahali na

Ke nagani a cikin barci na
Rannan kai nagani a kusa na
So ya hadamu dake a gani na
Ba shakka hakane lafazi na

Ko kinsan kanki zan iya komai
Nima a kanka ina iya sara
Soyayya ce ta hadamu
Su makiya bazasu raba ba

Ehhh soyayya ce ta hadamu
Su makiya bazasu raba ba
Ke nake kauna hubbi
Ni burina ke nayi zabi

Mallakin kaina na baki
Kanki na bude sabon babi
Ke nake raayi a kauna
Kina da kyau ko babu hijabi
Sonki yana raina
Soyayyace ta hadamu dake cikar buri

Ehh so da so kauna tafi
So akwai ciwo zafi
Kama da yankan wuka kaifi
Kama da rijiya wajen zurfi

Wanda ya soka ka soshi yafi
Ni a ganina babu laifi
Na rike soyayya da karfi
Kai nakeso ya habibi

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:12.06] Mg boy record
[00:14.62] Ehhh soyayya ce ta hadamu
[00:18.67] Su makiya bazasu raba ba
[00:22.02] Ehhh soyayya ce ta hadamu
[00:25.86] Su makiya bazasu raba ba
[00:29.58]
[00:37.50] Kece dai wacce nakeso
[00:40.38] Akan yarda zomu ginashi
[00:44.33] Kizam mai kulaa mini da kanki
[00:47.66] Domin kisani inada kishi
[00:51.76] Ko waye ya nuna sani kanki
[00:55.31] Ni a son raina karki kula shi
[00:58.89] Banida kowa saike a raina
[01:02.33] Karki canza so ya hadamu
[01:06.60]
[01:13.42] Ehh yadda nake kaunar ka a raina
[01:17.77] Bani barin kowa a kusa na
[01:21.43] Sonka nake ya zarce sani na
[01:24.73] Ba namijin daya kaika a guna
[01:28.54] Bani ganin kowa a gaba na
[01:32.03] Kaika cike gurbi na jiki na
[01:35.29] Kanka nagane so akwai dadi
[01:39.39] Ka zama zakin so a mazaje
[01:43.19] Soyayya ce ta hadamu
[01:46.76] Su makiya bazasu raba ba
[01:50.46] Kece matsayar zance na
[01:54.63] Kai zan kaiwa ahali na
[01:58.24] Ke nagani a cikin barci na
[02:01.64] Rannan kai nagani a kusa na
[02:05.42] So ya hadamu dake a gani na
[02:08.87] Ba shakka hakane lafazi na
[02:12.88] Ko kinsan kanki zan iya komai
[02:16.50] Nima a kanka ina iya sara
[02:20.24] Soyayya ce ta hadamu
[02:23.20] Su makiya bazasu raba ba
[02:27.53]
[02:51.17] Ehhh soyayya ce ta hadamu
[02:54.76] Su makiya bazasu raba ba
[02:58.67] Ke nake kauna hubbi
[03:03.17] Ni burina ke nayi zabi
[03:07.23] Mallakin kaina na baki
[03:11.10] Kanki na bude sabon babi
[03:14.83] Ke nake raayi a kauna
[03:18.70] Kina da kyau ko babu hijabi
[03:23.32] Sonki yana raina
[03:25.53] Soyayyace ta hadamu dake cikar buri
[03:29.57]
[03:37.14] Ehh so da so kauna tafi
[03:40.64] So akwai ciwo zafi
[03:44.31] Kama da yankan wuka kaifi
[03:47.86] Kama da rijiya wajen zurfi
[03:51.58] Wanda ya soka ka soshi yafi
[03:55.56] Ni a ganina babu laifi
[03:59.09] Na rike soyayya da karfi
[04:02.37] Kai nakeso ya habibi
[04:07.15]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings