Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Auta Mg Boy - Linzami Na (official video)

๐Ÿ‘ค Auta mg boy โ€ข ๐ŸŽผ Auta mg boy Videos โ€ข โฑ๏ธ 3:17
๐ŸŽต 1270 characters
โฑ๏ธ 3:17 duration
๐Ÿ†” ID: 14544829

๐Ÿ“œ Lyrics

Eh zan baki lokacina
Inzo mu zauna dake
Ahahah, ahahah
Zan baki lokacina
Inzo mu zauna dake

Nima zan baki lokacina
Nazo mu zauna dake

Eh mana
Eh ni rayuwa na mallaka gareki koda
Lambu muje dani dake mu tsinki gwaba
Mu zagaya, mu kewaya, mu sa a roba
Fatan ganinki shi nayo fita ukuba

Ina farin ciki, danai gamo dake
Shine yasa na bata lokaci na zauna dake

Eh akan ki ne, nayo kuka a zuciya
Kaunarki duk cikin jiki bargo da jijiya
Zaton da nai wa so ashe akwai bakar wuya
Bazana barki ba koda da yar tsimagiya
Kece manuniya, cikin idaniya
Yarda dani kawai kiyo na baki lokacina

Ya mai farin jini kece, hasken idaniyata
Ya mai farin jini kece, nasa a zuciyata
Ya mai farin jini kece, farin ciki na raina
Ya mai farin jini kece

Eh ina son na zamo naki, masoyinki
Mafarkin dana ke yi a sila taki
Kalamai masu dadi daga bakin ki
Kece tawa ta farko nafi kaunarki
Kisani a ranki hannun damar ki
Nidai zan fada zan kara, in zan rayu sai dake

Ahh ha

Shidai lamari na so mujaddadi ne
Duba kiga dani da ke muna kama ne
Debo ruwa kiban nasha sinadari ne
Rana tana zuwa ashe abin rabo ne
Mukwan gida daya, dake mu kwai kwaya
Rabon ka naka ne koda yana kasar waje

Ahaha ahaha
Kin sace ziciya
Ahaha ahaha
Kin sace ziciya
Ahaha ahaha
Kin sace ziciya
Ahaha ahaha
Kin sace ziciya

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings