Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Tunanina

๐Ÿ‘ค Auta mg boy โ€ข ๐ŸŽผ Tunanina โ€ข โฑ๏ธ 3:23
๐ŸŽต 982 characters
โฑ๏ธ 3:23 duration
๐Ÿ†” ID: 16031736

๐Ÿ“œ Lyrics

A MG Boy record

Tinanina, yana kanki
Soyayya ta gaske, ba son yaudara ba

Tinanina, yana kanka
Soyayya ta gaske, ba son yaudara ba

Da soyayya kike tashina
Tinaninki ya cikin min kaina
Farko ce ke a lissafina
Na goge, sanki ya horani
Ke dai ce, karki yimin rauni
Kece na saka cikin kalbina

Alkairi, mai goge sharri
Tasiri, yafi kai buri
Shi sirri yafi labari
Kai nawa ne, ba'a mun gori
Nasamu, kafin mun jari
Indai gaka bani ba kukawa

Bani ba kukawa

Cikin raina da soyayya
Jirgin so ya tashi mun shirya
Indai zan ganki, zanji yar kunya
Kaine zaka bani tarbiya
Na gane
Kai kamar nine
Girma ne
Ni dakai dai gamu

A hankali, karki bada dani
A sanki yanzu na zamo gwani
Kije dani, karki yadani
In cuta tazo kibani magani
Cikin gidanku nafiso asan dani
Dani dake a so mu kara girma

Dani dake mu kara girma

Oyoyyo marhaban nai ma lale
Masoyi ka kasance dan lele
Cikin zuciya nakeyi ma kulle
In wa kwalliya idanu ga kwalle
Nayi farin cikin saninka muradina
Kai nake so
Ni Kai nake so

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:12.07] A MG Boy record
[00:15.35] Tinanina, yana kanki
[00:19.44] Soyayya ta gaske, ba son yaudara ba
[00:23.41] Tinanina, yana kanka
[00:27.55] Soyayya ta gaske, ba son yaudara ba
[00:31.96]
[00:39.30] Da soyayya kike tashina
[00:43.58] Tinaninki ya cikin min kaina
[00:47.56] Farko ce ke a lissafina
[00:51.78] Na goge, sanki ya horani
[00:55.64] Ke dai ce, karki yimin rauni
[00:59.58] Kece na saka cikin kalbina
[01:03.81]
[01:11.82] Alkairi, mai goge sharri
[01:15.45] Tasiri, yafi kai buri
[01:19.46] Shi sirri yafi labari
[01:23.41] Kai nawa ne, ba'a mun gori
[01:27.55] Nasamu, kafin mun jari
[01:31.75] Indai gaka bani ba kukawa
[01:37.23] Bani ba kukawa
[01:40.09]
[01:43.38] Cikin raina da soyayya
[01:47.44] Jirgin so ya tashi mun shirya
[01:51.69] Indai zan ganki, zanji yar kunya
[01:55.42] Kaine zaka bani tarbiya
[01:59.64] Na gane
[02:01.28] Kai kamar nine
[02:03.75] Girma ne
[02:05.13] Ni dakai dai gamu
[02:07.25]
[02:15.33] A hankali, karki bada dani
[02:19.58] A sanki yanzu na zamo gwani
[02:23.35] Kije dani, karki yadani
[02:27.15] In cuta tazo kibani magani
[02:31.37] Cikin gidanku nafiso asan dani
[02:35.32] Dani dake a so mu kara girma
[02:40.82] Dani dake mu kara girma
[02:44.25]
[02:47.41] Oyoyyo marhaban nai ma lale
[02:51.94] Masoyi ka kasance dan lele
[02:55.76] Cikin zuciya nakeyi ma kulle
[02:59.82] In wa kwalliya idanu ga kwalle
[03:03.62] Nayi farin cikin saninka muradina
[03:07.73] Kai nake so
[03:09.91] Ni Kai nake so
[03:12.17]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings