Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Bakin Kogi

๐Ÿ‘ค Namenj โ€ข ๐ŸŽผ Na Matsu EP โ€ข โฑ๏ธ 2:36
๐ŸŽต 1131 characters
โฑ๏ธ 2:36 duration
๐Ÿ†” ID: 16343372

๐Ÿ“œ Lyrics

Namenj
Ohh, wa ahh
Big bass
Ki sa mini a baki
Na sa miki a baki
Alawa da alkaki
Mushana a bakin kogi
Ki sa mini a baki
Na sa miki a baki
Alawa da alkaki
Mushana a bakin kogi
Ga ruwan sama ya sakko
Rayuwa duka tai karko
Tausayi a so tun farko
Shine tushen soyayya
Kaini Zaria
Babu fariya
Sannu kin jiya
Kece tushen soyayya
Ki sa mini a baki
Na sa miki a baki
Alawa da alkaki
Mushana a bakin kogi
Ki sa mini a baki
Na sa maki a baki
Alawa da alkaki
Mushana a bakin kogi
Rayuwa dukka tai karko
Sai sadaki zan aiko
Sai a zo ai mana baiko
Tabbas bansan ai kunya
Kai ni korama
Koko fadama
Zanyi azzama
Banson juya miki baya
Ki sa mini a baki
Na sa maki a baki
Alawa da alkaki
Mushana a bakin kogi
Ki sa mini a baki
Na sa maki a baki
Alawa da alkaki
Mushana a bakin kogi
Zuciya ta tai nisa
Ba batun wai in kasa
Sahiba ina sonki kusa
Sonki ni nake ba karya
Nayi albishir
Nayi alkawar
Tunda alfijir
Kece na baiwa soyayya
Ki sa mini a baki
Na sa miki a baki
Alawa da alkaki
Mushana a bakin kogi
Ki sa mini a baki
Na sa miki a baki
Alawa da alkaki
Mushana a bakin kogi

Ki sa mini a baki
Na sa miki a baki
Alawa da alkaki
Mushana a bakin kogi

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:01.93] Namenj
[00:03.63] Ohh, wa ahh
[00:07.98] Big bass
[00:09.35] Ki sa mini a baki
[00:11.45] Na sa miki a baki
[00:14.07] Alawa da alkaki
[00:16.72] Mushana a bakin kogi
[00:18.91] Ki sa mini a baki
[00:20.11] Na sa miki a baki
[00:23.34] Alawa da alkaki
[00:25.76] Mushana a bakin kogi
[00:28.42] Ga ruwan sama ya sakko
[00:30.62] Rayuwa duka tai karko
[00:33.13] Tausayi a so tun farko
[00:35.51] Shine tushen soyayya
[00:37.97] Kaini Zaria
[00:40.42] Babu fariya
[00:42.83] Sannu kin jiya
[00:44.93] Kece tushen soyayya
[00:47.98] Ki sa mini a baki
[00:49.75] Na sa miki a baki
[00:52.49] Alawa da alkaki
[00:54.74] Mushana a bakin kogi
[00:57.49] Ki sa mini a baki
[00:59.87] Na sa maki a baki
[01:01.98] Alawa da alkaki
[01:04.48] Mushana a bakin kogi
[01:07.10] Rayuwa dukka tai karko
[01:09.13] Sai sadaki zan aiko
[01:11.87] Sai a zo ai mana baiko
[01:13.86] Tabbas bansan ai kunya
[01:16.27] Kai ni korama
[01:18.61] Koko fadama
[01:21.34] Zanyi azzama
[01:23.12] Banson juya miki baya
[01:26.17] Ki sa mini a baki
[01:28.21] Na sa maki a baki
[01:30.65] Alawa da alkaki
[01:33.38] Mushana a bakin kogi
[01:35.73] Ki sa mini a baki
[01:37.89] Na sa maki a baki
[01:40.55] Alawa da alkaki
[01:42.86] Mushana a bakin kogi
[01:45.21] Zuciya ta tai nisa
[01:47.38] Ba batun wai in kasa
[01:50.07] Sahiba ina sonki kusa
[01:52.49] Sonki ni nake ba karya
[01:54.81] Nayi albishir
[01:56.90] Nayi alkawar
[01:59.32] Tunda alfijir
[02:01.49] Kece na baiwa soyayya
[02:04.76] Ki sa mini a baki
[02:06.72] Na sa miki a baki
[02:09.23] Alawa da alkaki
[02:11.65] Mushana a bakin kogi
[02:14.10] Ki sa mini a baki
[02:16.51] Na sa miki a baki
[02:18.95] Alawa da alkaki
[02:20.90] Mushana a bakin kogi
[02:23.44] Ki sa mini a baki
[02:25.82] Na sa miki a baki
[02:28.27] Alawa da alkaki
[02:30.61] Mushana a bakin kogi
[02:34.53]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings