Yns 2019 Cypher
๐ต 2222 characters
โฑ๏ธ 3:00 duration
๐ ID: 16530384
๐ Lyrics
Jigi'
Lil Prince baby
Dj Ab ne
Skele by Dj Ab
Yo guys check it out nayi sabuwa
Like two days back cikin kasuwa
I come jam her cikin wurin taruwa
Yanzu gashi ta mun kamun kaguwa
'Yar fara gata doguwa
Har ta kai ni na gaida su tsohuwa
Wallahi ni kam na samu karbuwa
E dey happen haka na faruwa (kai!)
Babah wannnan yarinyar na san ta
Ita ce kwanaki na ce, "Ina san ta"
Haba dai kar ku ce mini, "Kun manta"
Tabbas ina da hoton ta, ka gan ta?
Maza, kace an samu clash
Jiya muka jame da ita a wajen Bash
Za ta min transfer wai in bata cash
Yanzu ina kiran ta tana gaya man trash
Mu mun san irin wannan abun an saba
Mace bata ce ma wash baka ansa ba
Haka wata ta barka waje cikin sanyi
(Kash! Ka sake ji anyi?)
Omo! This one na new yawa
Har kun sa naji cikina na juyawa
Dan gyara singlet dinka na nunawa
Share wannan abu nake tunawa
Ni 50k na kashe mata ran Monday
Bata so mu hadu sai Monday-Monday
Kan ta fito sai na dinga kira tun Sunday
Ta shanya ni, she no care weather sun dey
Wai tsaya, ka taba mata dinki ko?
Wata Bakar jallabiya da indigo
Tana yawan foarming Nicky ko?
Amman dodo wajen cin girki ko
Ka ce, "Ni dai na shiga cikin haw'ila'i"
Kutt! Ji bala'i har na fara tunannin iyali
Kashe wuta dole ma in canza layi
E be like say tana so ta hada mu royal rumble
Yes I am a lion king of the jungle
Ta sa rayuwa na tana ta tumble
Ina ta ganin aguguwa double-double
Yanzu dai tunda abun kam ya kwabe
Dukka ta mana shirme kuma ta sabe
Ta gudu ta mana halin Mbappe
Muje ganin ta tare sai muga wa zata zabe?
Babah ka sa min bakin ciki
Gashi cikin mu nine bakin ciki
In ma zaba za tayi na san ban ciki
(Yallabai mai za'a kawo?) Ka ban chicken
Bana yi kuma raba ni da sumbuka
In na ganta zagi zana kunduma
Sallan inje ta buga mani guduma
Can taje transformer ta runguma
Yanzu kenan kudade na sun bi ruwa
Ta sa ni wahala kamar dan garuwa
Ni bazan ce komai ba
Dan zafi ban shafa ko mai ba
Ok now yanzu dai game is over
Ba wani rufa-rufa ba wani cover
Na bata marsandi na ba kanen ta rover
Kai I'm out of this komai is over
Kai Alhaji mun san motocin gidanku
Amman bari in bar ku kuji da kanku
Dan naji jiki na kai ta yawo naje biki
Taka kafa (haba!)
Ku taka kafa (ihu!)
Taka kafa (aha-aha-aha-aha)
Sai ku harba kafa

โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:01.06] Jigi'
[00:02.90] Lil Prince baby
[00:05.33] Dj Ab ne
[00:06.90]
[00:13.84] Skele by Dj Ab
[00:16.27] Yo guys check it out nayi sabuwa
[00:18.10] Like two days back cikin kasuwa
[00:20.29] I come jam her cikin wurin taruwa
[00:22.31] Yanzu gashi ta mun kamun kaguwa
[00:24.49] 'Yar fara gata doguwa
[00:26.67] Har ta kai ni na gaida su tsohuwa
[00:28.44] Wallahi ni kam na samu karbuwa
[00:30.69] E dey happen haka na faruwa (kai!)
[00:33.09] Babah wannnan yarinyar na san ta
[00:34.84] Ita ce kwanaki na ce, "Ina san ta"
[00:36.91] Haba dai kar ku ce mini, "Kun manta"
[00:39.17] Tabbas ina da hoton ta, ka gan ta?
[00:41.10] Maza, kace an samu clash
[00:43.17] Jiya muka jame da ita a wajen Bash
[00:45.59] Za ta min transfer wai in bata cash
[00:47.44] Yanzu ina kiran ta tana gaya man trash
[00:49.30] Mu mun san irin wannan abun an saba
[00:51.42] Mace bata ce ma wash baka ansa ba
[00:53.90] Haka wata ta barka waje cikin sanyi
[00:56.22] (Kash! Ka sake ji anyi?)
[00:58.33] Omo! This one na new yawa
[01:00.10] Har kun sa naji cikina na juyawa
[01:02.03] Dan gyara singlet dinka na nunawa
[01:04.16] Share wannan abu nake tunawa
[01:06.30] Ni 50k na kashe mata ran Monday
[01:08.43] Bata so mu hadu sai Monday-Monday
[01:10.52] Kan ta fito sai na dinga kira tun Sunday
[01:12.75] Ta shanya ni, she no care weather sun dey
[01:14.72] Wai tsaya, ka taba mata dinki ko?
[01:16.86] Wata Bakar jallabiya da indigo
[01:18.90] Tana yawan foarming Nicky ko?
[01:21.09] Amman dodo wajen cin girki ko
[01:23.25] Ka ce, "Ni dai na shiga cikin haw'ila'i"
[01:25.68] Kutt! Ji bala'i har na fara tunannin iyali
[01:29.39] Kashe wuta dole ma in canza layi
[01:31.25] E be like say tana so ta hada mu royal rumble
[01:34.14] Yes I am a lion king of the jungle
[01:35.94] Ta sa rayuwa na tana ta tumble
[01:37.55] Ina ta ganin aguguwa double-double
[01:39.95] Yanzu dai tunda abun kam ya kwabe
[01:41.59] Dukka ta mana shirme kuma ta sabe
[01:44.04] Ta gudu ta mana halin Mbappe
[01:45.82] Muje ganin ta tare sai muga wa zata zabe?
[01:48.08] Babah ka sa min bakin ciki
[01:50.12] Gashi cikin mu nine bakin ciki
[01:52.22] In ma zaba za tayi na san ban ciki
[01:54.14] (Yallabai mai za'a kawo?) Ka ban chicken
[01:56.47] Bana yi kuma raba ni da sumbuka
[01:58.37] In na ganta zagi zana kunduma
[02:00.60] Sallan inje ta buga mani guduma
[02:02.68] Can taje transformer ta runguma
[02:04.53] Yanzu kenan kudade na sun bi ruwa
[02:06.73] Ta sa ni wahala kamar dan garuwa
[02:09.19] Ni bazan ce komai ba
[02:10.99] Dan zafi ban shafa ko mai ba
[02:12.80] Ok now yanzu dai game is over
[02:15.31] Ba wani rufa-rufa ba wani cover
[02:17.56] Na bata marsandi na ba kanen ta rover
[02:19.34] Kai I'm out of this komai is over
[02:21.47] Kai Alhaji mun san motocin gidanku
[02:23.82] Amman bari in bar ku kuji da kanku
[02:26.56] Dan naji jiki na kai ta yawo naje biki
[02:33.25] Taka kafa (haba!)
[02:37.29] Ku taka kafa (ihu!)
[02:41.57] Taka kafa (aha-aha-aha-aha)
[02:45.26] Sai ku harba kafa
[03:00.28]