Masoyiya
๐ต 1321 characters
โฑ๏ธ 2:36 duration
๐ ID: 23892767
๐ Lyrics
Ah, ah Emini Boyskido
Namenj, Ah, ah
Dan shigo ki zauna
Zan baki so da kauna
Na dena soyayya
But a kan ki zani foller
Ruwan saman soyayya
Be my umbrella
Zinariya da Gucci bag zan baki ki sanya, oh-oh
In bake masoyiya ai ni sanda ne
Kin shiga zuciya kamar ruwa randa ne
Kin buga zuciya kamar sautin ganga
Baza ni barki ba masoyiya oh my darling
In bake masoyiya ai ni sanda ne
Kin shiga zuciya kamar ruwa a randa ne
Kin buga zuciya kamar sautin ganga
Baza ni barki ba masoyiya oh my darling
Baza na barki ba (baza na barki ba)
Baza na dena son ki (oh my darling)
Baza na barki ba (baza na barki ba)
Ni baza dena son ki ba (oh my darling)
Wallahi kinyi
Kuma na bi
Zan zo da sauri na baki kulawa
Kalaman bakin ki na da dadi
Ni zanji dadi
Idan ke na aura
Lefe-lefe nawa ake lefe?
Ni na shirya
Zo ki rike ni inje
Zancen har abada dake nake nufi
Waka zan rera maki
Kulawa zan na baki
In bake masoyiya ai ni sanda ne
Kin shiga zuciya kamar ruwa a randa ne
Kin buga zuciya kamar sautin ganga
Baza ni barki ba masoyiya oh my darling
Baza na barki ba (baza na barki ba)
Baza na dena son ki (oh my darling)
Baza na barki ba (baza na barki ba)
Ni baza dena son ki ba (oh my darling)
Lefe-lefe nawa ake lefe?
Baza na barki ba
Ni na shirya
Oh my darling
Zancen har abada dake nake nufi
Baza na barki ba
Waka zan rera maki
Oh my darling
Namenj, Ah, ah
Dan shigo ki zauna
Zan baki so da kauna
Na dena soyayya
But a kan ki zani foller
Ruwan saman soyayya
Be my umbrella
Zinariya da Gucci bag zan baki ki sanya, oh-oh
In bake masoyiya ai ni sanda ne
Kin shiga zuciya kamar ruwa randa ne
Kin buga zuciya kamar sautin ganga
Baza ni barki ba masoyiya oh my darling
In bake masoyiya ai ni sanda ne
Kin shiga zuciya kamar ruwa a randa ne
Kin buga zuciya kamar sautin ganga
Baza ni barki ba masoyiya oh my darling
Baza na barki ba (baza na barki ba)
Baza na dena son ki (oh my darling)
Baza na barki ba (baza na barki ba)
Ni baza dena son ki ba (oh my darling)
Wallahi kinyi
Kuma na bi
Zan zo da sauri na baki kulawa
Kalaman bakin ki na da dadi
Ni zanji dadi
Idan ke na aura
Lefe-lefe nawa ake lefe?
Ni na shirya
Zo ki rike ni inje
Zancen har abada dake nake nufi
Waka zan rera maki
Kulawa zan na baki
In bake masoyiya ai ni sanda ne
Kin shiga zuciya kamar ruwa a randa ne
Kin buga zuciya kamar sautin ganga
Baza ni barki ba masoyiya oh my darling
Baza na barki ba (baza na barki ba)
Baza na dena son ki (oh my darling)
Baza na barki ba (baza na barki ba)
Ni baza dena son ki ba (oh my darling)
Lefe-lefe nawa ake lefe?
Baza na barki ba
Ni na shirya
Oh my darling
Zancen har abada dake nake nufi
Baza na barki ba
Waka zan rera maki
Oh my darling