Sirrin Zuciya
๐ต 1094 characters
โฑ๏ธ 4:18 duration
๐ ID: 23905704
๐ Lyrics
Hhmm to sirrin zuciya
Ya fito fila haka inda na tambaya akaban amsa
Kece zinariya
Ma'ana mai haske tunda idanu da zuciya sun kosa
Ni kaine zabina
Kuma haske na mai kore duhu daga sashina
(Sirrin zuciya)
Ni ena enji dumin kauna
Tunda na gama so agareka na furta muradina
(Sirrin zuciya)
Ena sonka ena sonka nima zanso kaji tausayina
(Sirrin zuciya)
Kaine tauraro na
Ma'ana mai haske ka idanu da zuciya sun kosa
Hhmmm na baki dukkan yarda
Ki aminta dashe da mukai ya tsiro kuma yayi huda
(Sirrin zuciya)
Dan allah ki jaddada murayu atare dake abada
(Sirrin zuciya)
Kema in kin yarda gayawa iyaye su shaida
(sirrin zuciya)
Karki ki mini kuskunda komai kikace bakyaso na fasa
To sirrin zuciya ya
Fito fila haka inda na tambaya akaban amsa
Kaine tauraro na
Ma'ana mai haske tunda idanu da zuciya sun kosa
To sirrin zuciya
To sirrin zuciya
Haka inda na tambaya aka ban
Dukkanin amsa ta
Kece zinariya
Kaine jagora
Kinga idanu da zuciya sun kosa
Ha hah haha aaaaโa
Eh he yeh hey yeh heh
Nagode hubbi nah
Mai kore kishi da rowan kauna
Kin sarke tunani na
Kece karshen labarina
Amjad records
Midget mix

โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:23.42] Hhmm to sirrin zuciya
[00:27.55] Ya fito fila haka inda na tambaya akaban amsa
[00:36.43] Kece zinariya
[00:40.14] Ma'ana mai haske tunda idanu da zuciya sun kosa
[00:48.50] Ni kaine zabina
[00:55.15] Kuma haske na mai kore duhu daga sashina
[00:58.56] (Sirrin zuciya)
[01:02.98] Ni ena enji dumin kauna
[01:07.02] Tunda na gama so agareka na furta muradina
[01:12.81] (Sirrin zuciya)
[01:15.31] Ena sonka ena sonka nima zanso kaji tausayina
[01:21.78] (Sirrin zuciya)
[01:24.41] Kaine tauraro na
[01:28.21] Ma'ana mai haske ka idanu da zuciya sun kosa
[01:33.23] Hhmmm na baki dukkan yarda
[01:40.23] Ki aminta dashe da mukai ya tsiro kuma yayi huda
[01:45.81] (Sirrin zuciya)
[01:49.26] Dan allah ki jaddada murayu atare dake abada
[01:54.85] (Sirrin zuciya)
[01:57.65] Kema in kin yarda gayawa iyaye su shaida
[02:03.86] (sirrin zuciya)
[02:06.86] Karki ki mini kuskunda komai kikace bakyaso na fasa
[02:15.50] To sirrin zuciya ya
[02:19.38] Fito fila haka inda na tambaya akaban amsa
[02:23.18] Kaine tauraro na
[02:31.18] Ma'ana mai haske tunda idanu da zuciya sun kosa
[02:39.50] To sirrin zuciya
[03:06.42] To sirrin zuciya
[03:08.82] Haka inda na tambaya aka ban
[03:12.81] Dukkanin amsa ta
[03:15.52] Kece zinariya
[03:18.47] Kaine jagora
[03:21.13] Kinga idanu da zuciya sun kosa
[03:29.65] Ha hah haha aaaaโa
[03:35.38] Eh he yeh hey yeh heh
[03:42.47] Nagode hubbi nah
[03:45.78] Mai kore kishi da rowan kauna
[03:51.46] Kin sarke tunani na
[03:53.98] Kece karshen labarina
[04:01.46] Amjad records
[04:06.50] Midget mix