Bori
๐ต 997 characters
โฑ๏ธ 5:09 duration
๐ ID: 7545472
๐ Lyrics
Kai Bori ya koma ga yara
Kai Bori ya koma ga yara
Ya bar manyan mutane
Yara kanana masu Bori
Auta jan maye suka tsoro
Kai maye dan mayya suka tsoro
In iya ta kama yaka ceto
Auta ya kama ba a ceto
Kai mace kucaka bata Bori
Kai mace kazama bata Bori
Kai wani kyawo sai ga Bori
Kai wasu kaya sai ga Bori
Iya Bori abin haw tsoro
Aljani abun haw tsoro
Auta jan maye nika tsoro
Kai maye dan mayya nika tsoro
Haba! Maye
Kai Bori manyan sarakai
Yara kanana basu yi ne
Ali abokina na da Bori
Kai Jallo abokina na da Bori
Manu abokina na da Bori
Ni nasa kaina a Bori
Auta jan maye nika tsoro
Kai maye dan mayya nika tsoro
Haba maye!
Yan Borin gida da Borin daji
Bori ko gida shina iske doli
Ina mutuwa maza da tsoron soja?
Mutuwa ko gida tana iske kato
Na ce, "Soja birgimar hankaka"
Soja wuta gudu barewar daji
Ni na ce, "Hattara kumando mugu"
Shillo bashi kada dan jemage
Dan Allah maza kudauki sarushe
Mutuwa ko gida tana ishe kato
Wani ya sha wuta kamar bai sha ba
Wani yasha wuta jiki ya sale
Kai Bori ya koma ga yara
Ya bar manyan mutane
Yara kanana masu Bori
Auta jan maye suka tsoro
Kai maye dan mayya suka tsoro
In iya ta kama yaka ceto
Auta ya kama ba a ceto
Kai mace kucaka bata Bori
Kai mace kazama bata Bori
Kai wani kyawo sai ga Bori
Kai wasu kaya sai ga Bori
Iya Bori abin haw tsoro
Aljani abun haw tsoro
Auta jan maye nika tsoro
Kai maye dan mayya nika tsoro
Haba! Maye
Kai Bori manyan sarakai
Yara kanana basu yi ne
Ali abokina na da Bori
Kai Jallo abokina na da Bori
Manu abokina na da Bori
Ni nasa kaina a Bori
Auta jan maye nika tsoro
Kai maye dan mayya nika tsoro
Haba maye!
Yan Borin gida da Borin daji
Bori ko gida shina iske doli
Ina mutuwa maza da tsoron soja?
Mutuwa ko gida tana iske kato
Na ce, "Soja birgimar hankaka"
Soja wuta gudu barewar daji
Ni na ce, "Hattara kumando mugu"
Shillo bashi kada dan jemage
Dan Allah maza kudauki sarushe
Mutuwa ko gida tana ishe kato
Wani ya sha wuta kamar bai sha ba
Wani yasha wuta jiki ya sale
โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:20.67] Kai Bori ya koma ga yara
[00:25.46] Kai Bori ya koma ga yara
[00:30.15] Ya bar manyan mutane
[00:34.32] Yara kanana masu Bori
[00:38.87] Auta jan maye suka tsoro
[00:43.32] Kai maye dan mayya suka tsoro
[00:47.83] In iya ta kama yaka ceto
[00:52.34] Auta ya kama ba a ceto
[00:56.95] Kai mace kucaka bata Bori
[01:01.41] Kai mace kazama bata Bori
[01:05.86] Kai wani kyawo sai ga Bori
[01:10.68] Kai wasu kaya sai ga Bori
[01:14.83] Iya Bori abin haw tsoro
[01:19.66] Aljani abun haw tsoro
[01:24.16] Auta jan maye nika tsoro
[01:28.39] Kai maye dan mayya nika tsoro
[01:31.02] Haba! Maye
[01:33.27]
[02:02.17] Kai Bori manyan sarakai
[02:06.87] Yara kanana basu yi ne
[02:11.25] Ali abokina na da Bori
[02:15.46] Kai Jallo abokina na da Bori
[02:20.40] Manu abokina na da Bori
[02:24.67] Ni nasa kaina a Bori
[02:29.13] Auta jan maye nika tsoro
[02:33.50] Kai maye dan mayya nika tsoro
[02:36.47] Haba maye!
[02:38.62]
[02:48.75] Yan Borin gida da Borin daji
[02:53.23] Bori ko gida shina iske doli
[02:56.89]
[03:02.31] Ina mutuwa maza da tsoron soja?
[03:06.86] Mutuwa ko gida tana iske kato
[03:10.11]
[03:15.32] Na ce, "Soja birgimar hankaka"
[03:20.37] Soja wuta gudu barewar daji
[03:23.73]
[03:29.01] Ni na ce, "Hattara kumando mugu"
[03:33.67] Shillo bashi kada dan jemage
[03:37.56]
[04:37.08] Dan Allah maza kudauki sarushe
[04:41.70] Mutuwa ko gida tana ishe kato
[04:45.44]
[04:50.37] Wani ya sha wuta kamar bai sha ba
[04:55.70] Wani yasha wuta jiki ya sale
[04:59.73]
[00:25.46] Kai Bori ya koma ga yara
[00:30.15] Ya bar manyan mutane
[00:34.32] Yara kanana masu Bori
[00:38.87] Auta jan maye suka tsoro
[00:43.32] Kai maye dan mayya suka tsoro
[00:47.83] In iya ta kama yaka ceto
[00:52.34] Auta ya kama ba a ceto
[00:56.95] Kai mace kucaka bata Bori
[01:01.41] Kai mace kazama bata Bori
[01:05.86] Kai wani kyawo sai ga Bori
[01:10.68] Kai wasu kaya sai ga Bori
[01:14.83] Iya Bori abin haw tsoro
[01:19.66] Aljani abun haw tsoro
[01:24.16] Auta jan maye nika tsoro
[01:28.39] Kai maye dan mayya nika tsoro
[01:31.02] Haba! Maye
[01:33.27]
[02:02.17] Kai Bori manyan sarakai
[02:06.87] Yara kanana basu yi ne
[02:11.25] Ali abokina na da Bori
[02:15.46] Kai Jallo abokina na da Bori
[02:20.40] Manu abokina na da Bori
[02:24.67] Ni nasa kaina a Bori
[02:29.13] Auta jan maye nika tsoro
[02:33.50] Kai maye dan mayya nika tsoro
[02:36.47] Haba maye!
[02:38.62]
[02:48.75] Yan Borin gida da Borin daji
[02:53.23] Bori ko gida shina iske doli
[02:56.89]
[03:02.31] Ina mutuwa maza da tsoron soja?
[03:06.86] Mutuwa ko gida tana iske kato
[03:10.11]
[03:15.32] Na ce, "Soja birgimar hankaka"
[03:20.37] Soja wuta gudu barewar daji
[03:23.73]
[03:29.01] Ni na ce, "Hattara kumando mugu"
[03:33.67] Shillo bashi kada dan jemage
[03:37.56]
[04:37.08] Dan Allah maza kudauki sarushe
[04:41.70] Mutuwa ko gida tana ishe kato
[04:45.44]
[04:50.37] Wani ya sha wuta kamar bai sha ba
[04:55.70] Wani yasha wuta jiki ya sale
[04:59.73]