Gwaska
๐ต 1234 characters
โฑ๏ธ 3:13 duration
๐ ID: 7669459
๐ Lyrics
Gwaska
Gwaska
(It's time for the love)
Barsu da Allah dau hakuri
Ko sun ki dole su kalle ka
Sabo da maza aka ce jari
Ka dau hakuri kai ne gwaska
Gwaska
Gwaska
Gwaska
Kauye da birni in naje maza da mata sai kallo
Gare su nazam jagora jira ake aga na bullo
Wasa da sanda ko shadi wannan a barwa dan fillo
Mai ja da gwaska ka makaro buge ka zan tamkar kwallo
Nina wuce ayi min raini ka bani hanya kai dolo
Karo da zaki ba dadi domin a yau na zam gwaska
Yau nine dai gwaska
Yau nine dai gwaska
Kowa ya kauce yayi ladabi domin a yau ga nan gwaska
Yau nine dai gwaska
Dukan maza yau sun karaya da sun ji sautin taken ka
Yau nine dai gwaska
Hakkin marayu ba'a ci indai garin da akwai gwaska
Yau nine dai gwaska
Karo da gwaska ba dadi Allahu shine gatan ka
Sunan ka shine ne gwaska
Gwaska
Gwaska
Gwaska
(Agender mix)
Gwaska
Gwaska
Gwaska
Sabo da kaza ga yan maza bazai hana yanka ba (gwaska)
Zane na zabo sai dai a ganshi baza ya goge ba (gwaska)
Mai ja da gwaska gidan su zan ce a hau shirin gumba (gwaska)
Halin da duk dan Adam ka gan ka ka gode ya Rabba (gwaska)
Dare da rana ina salati gurin rasulullah gwaska

โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:10.62] Gwaska
[00:12.98] Gwaska
[00:16.15] (It's time for the love)
[00:18.43] Barsu da Allah dau hakuri
[00:20.41] Ko sun ki dole su kalle ka
[00:22.52] Sabo da maza aka ce jari
[00:24.99] Ka dau hakuri kai ne gwaska
[00:37.87] Gwaska
[00:38.55] Gwaska
[00:38.94] Gwaska
[00:44.61] Kauye da birni in naje maza da mata sai kallo
[00:49.05] Gare su nazam jagora jira ake aga na bullo
[00:53.30] Wasa da sanda ko shadi wannan a barwa dan fillo
[00:57.88] Mai ja da gwaska ka makaro buge ka zan tamkar kwallo
[01:02.16] Nina wuce ayi min raini ka bani hanya kai dolo
[01:06.49] Karo da zaki ba dadi domin a yau na zam gwaska
[01:12.94] Yau nine dai gwaska
[01:17.48] Yau nine dai gwaska
[01:19.52] Kowa ya kauce yayi ladabi domin a yau ga nan gwaska
[01:24.05] Yau nine dai gwaska
[01:25.96] Dukan maza yau sun karaya da sun ji sautin taken ka
[01:30.51] Yau nine dai gwaska
[01:32.65] Hakkin marayu ba'a ci indai garin da akwai gwaska
[01:37.05] Yau nine dai gwaska
[01:39.13] Karo da gwaska ba dadi Allahu shine gatan ka
[01:43.38] Sunan ka shine ne gwaska
[01:46.84] Gwaska
[01:49.09] Gwaska
[01:51.22] Gwaska
[01:54.31]
[02:09.94] (Agender mix)
[02:13.89] Gwaska
[02:14.45] Gwaska
[02:15.03] Gwaska
[02:20.73] Sabo da kaza ga yan maza bazai hana yanka ba (gwaska)
[02:25.18] Zane na zabo sai dai a ganshi baza ya goge ba (gwaska)
[02:29.46] Mai ja da gwaska gidan su zan ce a hau shirin gumba (gwaska)
[02:33.65] Halin da duk dan Adam ka gan ka ka gode ya Rabba (gwaska)
[02:38.17] Dare da rana ina salati gurin rasulullah gwaska
[02:42.33] Barsu da Allah dau hakuri
[02:44.41] Ko sun ki dole su kalle ka
[02:46.71] Sabo da maza aka ce jari
[02:48.74] Ka dau hakuri kai ne gwaska
[03:05.46] Gwaska
[03:07.52] Gwaska
[03:12.02]