Ke Nake Gani
๐ต 1957 characters
โฑ๏ธ 4:34 duration
๐ ID: 9153937
๐ Lyrics
Auta Waziri kuke ji malam
(Beat Alis Production)
Naji na gani zan baki lokaci na
Tunda kinka nuna kauna dare da rana
Baki nuna so domin arziki na
Kinkan tsare mutunci ko bakya gaba na
Ke nake gani
Ke nake gani
Ke nake gani, to bani kula kowa
Kai nake gani
Kai nake gani
Kai nake gani, to bani kula kowa
Ke nake gani
Ke nake gani
Kena ke gani, ya mai farin jini
Ke nake gani
Ke nake gani
Ke nake gani, ya mai farin jini
Kayi sansani
Kayi kwarjini
Kayi kyan gani, tauraron zuciyata
Hannuwa na miko
Rike su suyi karko
Ayi mana baiko, musha biki na aure
Kai nake gani
Kai nake gani
Kai nake gani, to bani kulla kowa
Ke nake gani
Ke nake gani
Ke nake gani, ya mai farin jini
Kai nake gani
Kai nake gani
Kai nake gani, to bani kula kowa
Nasan so yana da zaki, kuma yana da daci
Ana farin ciki, cikin sa har da kunci
Idan damuwa yazo, ka kasa cin abinci
Ya saka laulayin jiki, har ka kasa barci
Naga damuwa
Naki shan ruwa
Kin zamo jinin jikina yar'uwa ta
Ke nake gani
Ke nake gani
Ke nake gani, bazan kula kowa ba
Kai nake gani
Kai nake gani
Kai nake gani, to bani kula kowa
Ke nake gani
Ke nake gani
Ke nake gani, ya mai farin jini
Ke nake gani
Ke nake gani
Ke nake gani, ya mai farin jini
Bugun zuciya, shi yake sa kewayar jini
A so na rike ka na sani baka yada ni
Alamun ka sun gwada hakan zaka ji dani
Ko an nuna laifukan ka toh ni bana gani
Don kayi mini gata
Baka kula mata
Ko na shige cikin duhu kana cire ni haske
Ke nake gani
Ke nake gani
Ke nake gani, ya mai farin jini
Kai nake gani
Kai nake gani
Kai nake gani, to bani kula kowa
A kan ki nake misali, ke kika fi ban kula
Kin maida so dalili, kika zamo sila
Da wayo nazo gare ki, sai na zamo dila
Nazam mamallakin ki, baki da matsala
Kin yi kokari
Kin yi hakuri
Kin jure wa masu ki, kin tsaya guri na
Ke nake gani
Ke nake gani
Ke nake gani, ya mai farin jini
Kai nake gani
Kai nake gani
Kai nake gani, to bani kula kowa
Ke nake gani
Ke nake gani
Ke nake gani, ya mai farin jini
(Alis Mix)

โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:02.70] Auta Waziri kuke ji malam
[00:08.51] (Beat Alis Production)
[00:10.83] Naji na gani zan baki lokaci na
[00:15.37] Tunda kinka nuna kauna dare da rana
[00:19.45] Baki nuna so domin arziki na
[00:24.42] Kinkan tsare mutunci ko bakya gaba na
[00:28.23] Ke nake gani
[00:30.58] Ke nake gani
[00:32.80] Ke nake gani, to bani kula kowa
[00:36.91] Kai nake gani
[00:39.23] Kai nake gani
[00:41.46] Kai nake gani, to bani kula kowa
[00:45.86] Ke nake gani
[00:48.19] Ke nake gani
[00:50.02] Kena ke gani, ya mai farin jini
[00:54.59] Ke nake gani
[00:56.98] Ke nake gani
[00:58.97] Ke nake gani, ya mai farin jini
[01:03.23] Kayi sansani
[01:05.63] Kayi kwarjini
[01:07.35] Kayi kyan gani, tauraron zuciyata
[01:11.98] Hannuwa na miko
[01:13.96] Rike su suyi karko
[01:16.50] Ayi mana baiko, musha biki na aure
[01:20.59] Kai nake gani
[01:22.73] Kai nake gani
[01:24.87] Kai nake gani, to bani kulla kowa
[01:29.31] Ke nake gani
[01:31.77] Ke nake gani
[01:33.68] Ke nake gani, ya mai farin jini
[01:38.11] Kai nake gani
[01:40.38] Kai nake gani
[01:42.31] Kai nake gani, to bani kula kowa
[01:46.15] Nasan so yana da zaki, kuma yana da daci
[01:51.75] Ana farin ciki, cikin sa har da kunci
[01:55.16] Idan damuwa yazo, ka kasa cin abinci
[01:59.88] Ya saka laulayin jiki, har ka kasa barci
[02:04.37] Naga damuwa
[02:06.64] Naki shan ruwa
[02:08.57] Kin zamo jinin jikina yar'uwa ta
[02:12.97] Ke nake gani
[02:15.19] Ke nake gani
[02:17.63] Ke nake gani, bazan kula kowa ba
[02:21.84] Kai nake gani
[02:24.08] Kai nake gani
[02:26.26] Kai nake gani, to bani kula kowa
[02:30.32] Ke nake gani
[02:32.97] Ke nake gani
[02:34.52] Ke nake gani, ya mai farin jini
[02:39.26] Ke nake gani
[02:41.40] Ke nake gani
[02:43.57] Ke nake gani, ya mai farin jini
[02:47.24] Bugun zuciya, shi yake sa kewayar jini
[02:51.66] A so na rike ka na sani baka yada ni
[02:56.16] Alamun ka sun gwada hakan zaka ji dani
[03:00.51] Ko an nuna laifukan ka toh ni bana gani
[03:05.20] Don kayi mini gata
[03:07.74] Baka kula mata
[03:09.62] Ko na shige cikin duhu kana cire ni haske
[03:14.27] Ke nake gani
[03:16.42] Ke nake gani
[03:18.23] Ke nake gani, ya mai farin jini
[03:22.85] Kai nake gani
[03:24.93] Kai nake gani
[03:27.30] Kai nake gani, to bani kula kowa
[03:30.99] A kan ki nake misali, ke kika fi ban kula
[03:35.60] Kin maida so dalili, kika zamo sila
[03:39.76] Da wayo nazo gare ki, sai na zamo dila
[03:44.27] Nazam mamallakin ki, baki da matsala
[03:49.03] Kin yi kokari
[03:51.34] Kin yi hakuri
[03:53.34] Kin jure wa masu ki, kin tsaya guri na
[03:57.63] Ke nake gani
[04:00.27] Ke nake gani
[04:01.99] Ke nake gani, ya mai farin jini
[04:06.40] Kai nake gani
[04:08.65] Kai nake gani
[04:10.80] Kai nake gani, to bani kula kowa
[04:15.37] Ke nake gani
[04:17.47] Ke nake gani
[04:19.47] Ke nake gani, ya mai farin jini
[04:31.57] (Alis Mix)
[04:32.54]